Showing 129001 words to 132000 words out of 495987 words
Chapter 44 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
ba saboda zuciyarta na gurin yaranta gangar jikinta ne kawai a gidansu bata cin wani abincin kirki duk yadda yan'uwanta suka son kwantar mata da hankali kwanciyar hankalin yaki samuwa tun dawowarta yayyaneta suka ji daita babu abinda basu mata ba, fanin sabbin sutura zuwa lafiyar jikinta , duk abinda suka san zai faranta ranta suna yi mata ,ammna duk a banza take kallon abun, wani irin kallo take musu da basu matsayin makiyanta na hakika ,yayinda su kuma zukatansu ke cike da farinciki ,hatta mahaifiyarta na tayata jimamin yaranta ,gabad'ayansu sun hallara a parloun har matansu domin cin abinci weekend ita kadai ce bata cikinsu , ema ya dubi sauran yan'uwansa yace "wai ina dicter ne tunda na shigo gidan nan banganta ba "?Shiru mommy tayi sannan ta mike tsaye ta nufi hanyar d'akinta tana tsaye a jikin window tayi zurfi cikin tsananin tunani yayinda da zuciyarta ke bugawa fiyye da sauran lokuta ta kai hannu ta dafa kafad'an dicter ,ta juyo a hankali idanunta cike da ruwa hawaye jikinta sanye da riga fara mai gajeren hannu da wando jeans baki wanda suka matukar amsar jikinta tayi kyau sosai .
"Dicter diyata banason zaman dakin nan da kike kar wani ciwo ya tsarke min ke dan Allah ki saki ranki ki bani lokaci zansan abunyi ."
"wani abun zaki iya yi bayan da hadin bakinki aka rabani da farincikina , Ki bari na cigaba da kadaice kaina a nan dan ina bukatar kadaici arayuwata har sanda zan koma ga mahalincina ina son yarana Amman yau suna wata uwa duniya cikin kauyen da babu wutan lantarki babu network babu rayuwa mai dadi , kalli muhalin da nake mommy da Kinga kauyen dana baro su sadiq wallahi kema sai kin tausayawa rayuwarsu, mommy ke uwa ce kinsan ciwon ya'ya kuma kinsan Ina son rayuwa da ya'yana Amman na hakura saboda farincikinku shiru tayi zuciyarta na tsinkewa ,take mommy ta ji nadama mara iyaka ta janyota jikinta ta rungumeta tsam tana shafa sumar kanta "ki kwantar da hankalinki zan samar miki farinciki nan kusa ,amman ki zauna kiyi farinciki tare da yanuwanki na zuwa wani lokaci ."kinsan yadda nake ji a zuciyata kuwa mommy da kike tunanin zanyi farinciki alhalin bana tare da ya'yana "?"na sani diyata kuma zan taimaka miki amman sai kin natsu ki fahimceni..."
"Ni dai ki min alkwarin zaki dawo min da yarana nan kusa dani zaki sanya hannu cikin basu kulawa ,ta rike hannun mahaifiyarta gam tana gunjin kuka da kyar mommy ta iya d'aga mata kai tare da rarrashinta ,
sannan ta ɗan tsaida sheshekar kukan da take dan irin kukan da ba'a son mai tarin damuwa yana yi ne kuka daga kasan zuciya "muje parlou'n cikin yanuwanki kiyi walwala tayi saurin girgiza mata kai ,duk yadda mommy tayi naci amman taki yarda ta fita falon kamar yadda mommy ta bukata ta kwanta lamo a saman katifa hawaye na tsilalo mata tana ji ajikinta nan kusa zata bar musu duniyar gabad'aya adalilin rashin ya'yanta ..."
Jiki a sanyaye mommy ta koma falon inda kai tsaye ta kasa zama ta wuce d'akinta ganin haka yasa gabad'aya yaranta suka mike suka biyo bayanta, tana tsaye a tsakiyar dakin rungume da hannunwanta suka karaso suka zagayeta cike da matsanancin tashin hankali kowanensu na kokarin tambayarta damuwarta , tayi shiru tana Kallonsu daya bayan daya "menene mommy suka sake hada baki gurin fadar haka "ina cikin damuwa kuma bani da masu cireni cikin damuwar nan sai ku tunda kune silar damuwar gaba-daya tunda dicter ta dawo gidan nan batare da yaranta ba take cikin damuwa da tashin hankali wanda nake ganin zamu iya rasata , karku ɗauka ban san ciwonta bane kawai dai ina biye muku ne saboda gudun ɓacin ranku da matsayinku na manya ya'yana ta karasa maganar cikin kuka "nasan kuna iyakacin bakin kokarinku akan kula daita amman mai yasa bazaku magance mata matsalarta ba ta hanya lamunce mata ta dawo da yaranta kusa daita , indai har da gaske soyayyar da kuke mata na gaskiya ne to ku dawo mata da ya'yanta ta cigaba da kulawa dasu a matsayinta na uwarsu, ina da tabbacin muddin tana tare dasu zata samu farinciki , ruhinta zai samu salama zata karasa rayuwarta tare da yaranta cikin farinciki dukkaninku kuna tare da matanku da ya'yanku sai ita zaku rabata da yaranta idan wani abu ya samu yaranta adalinlinku bazata taba yafe muku ba ,ina umartaku ina baku shawara da ku amince ta koma ta dawo da ya'yanta kusa daita ,ta mika musu hannuwanta ku min alkwarin zaku dawo mata da ya'yanta nan kusa ,kuma ina son idan an dawo dasu ku sosu ku qauncesu kamar ya'yan cikinku, ku maidasu cikin addininmu na Kiristoci , bazasu ki ba tunda yara ne har yanzu zasu dawo addininmu mu cigaba da rayuwarmu dakin ya dauki shiru suna sauraron maganar mahaifiyarsu ema ya kamo hannunta ya zaunar daita a bakin gado ya janyo karamar kujera ya zauna a gabanta sauran suka cigaba da tsayuwa "ki kwantar da hankalinki mommy kin dai san baki da isasshen lafiya har yanzu kina karkashin kulawar likita ne ,to kada ki bari wannan dan karamin matsalar ya daga miki hankali ki bamu lokacin zamu shawarta a tsakaninmu akan lamarin idan zai yiwu a kawo yaran za'a yi yana gama fadar haka ya mike ya bar dakin sauran yan'uwansa suka mara masa baya suka dauki matansu suka bar gidan ..."
Har dare dicter bata fito ba ta dinga hauka a cikin daki duk abinda ta dauka sai ta buga shi da kasa tana kuka a matukar firgice mommy ta shiga dakin tana kiran sunanta "dicter menene kuma "?"Ya'yana ya fada numfashinta na kokarin ɗaukewa mommy ta rungumeta tsam karki kasheni Idan kina daga hankalinki irin haka komai zai iya faruwa dani zan mutu na barki kafin ki mutu ki barni ta soma girgiza mata kai "baxaki mutu ba "to ki daina wannan kuka am sorry mommy na daina kuka karki mutu ki barni "cike da shesheka tace "bazan iya rayuwa ba idan babu ke dukkaninku kuna da mahimmanci a rayuwata kuka sosai mommy take kamar karamar yarinya "dan Allah mommy ki daina kuka "ta yaya kike expecting zan samu kwanciyar hankali alhalin ke kina cikin damuwa ina sonki bana son wani abu ya sameki ina bukatarki a raye dan Allah ki daina kuka nayi shiru bazan sake nuna damuwa ta akansu sadiq ba na hakura dasu mommy "no karki ce haka yaya dabam suke acikin zukatan iyayensu nayi miki alkawarin zaki rayu da yaranki muddin ina raye ...... "
Mmn Sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 22
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.
Da zuwansu suka umarci direba da sauran fasinjoji dasu fito cikin tsananin rude'wa suka fito daya bayan daya yayinda kowanne daga cikinsu ke kyarma amman banda Aliyu da idanunsa ke tsaye kyam akan 'yan fashin yana Kallonsu ,lokacin ne wani mutumi mai kimanin shekaru hamsi da matarsa da 'yarsu yar shekara bakwai suka fito suma suka tsaya cikin sawun mutane suna masu fargaba abinda zai faru , Kowa ya kwanta flat akasa bisa umarnin ogan 'yan fashin ban da Aliyu da yayi tsaye kawai yana cigaba da duban su daya bayan , dan shi a wannan lokacin bindigar da suke rike daita ya dinga bi da kallo dan wannan lokacin shine karo na farko daya taɓa ganin bindigar gaske a rayuwarsa ,sai dai yana jin labarinta dan ko a shirin film to a Ina ma zai gani shi da yayi rayuwa acikin bukka a Abuja sannan ya dawo da rayuwarsa a kauyen ilo da ko wutar lantarki babu ."
Cikin matsanancin fushi mataimakin ogan 'yan fashin ya iso inda Aliyu yake tsaye yana dubansu fuskarsa cike da dakiya babu alamun wani tsoro a tattare dashi , ya cakumimeshi da hannu ɗaya yana ƙoƙarin bugasa da jikin mota , sai dai ganin tsananin kyawun muradi mai haɗe da dakakkiyar zuciya yasa ogan 'yan fashin dakatar da mataimakensa daga abinda yayi niyya yace "damuwa ". ......
"Yes oga "ka barshi kawai " wanda aka kira da damuwa yace "kaci darajan umarnin ogan da yau sai gawarka, Aliyu ya gyara tsayuwarsa har da rike kugunsa kamar wani babba ya ci gaba da kallonsu , yayinda Inna Jamila tayi saurin d'agowa dan taga abinda ke faruwa da ɗan amanarta kuma d'a mafi soyuwa a ran hajiya kayi a hankali idanunta suka sauka akan ogan 'yan fashi rike da hannun Aliyu yana tafiya cike da ƙasaita, kai tsaye gurin mutane ya nufa yana shawagi yayinda yaransa ke kai kawo da tambayar mutane kudi batare da 'bata lokaci ba suka shiga amshewa mutane kudadensu har suka kawo kan mutanan nan masu rike da hannu diyarsu ,a tsawace suka tambayesa kudi .
cikin rawar murya jikin mutumin na rawa yace "dan Allah kuyi hakuri wallahi babu kudi a hannuna ganin gida mukaje yanzu haka abinda ke hannumu basu wuce nacin abinci a hanya ba ai gama maganarsa ke da wuya ɗaya daga cikin yan fashi ya harbe mutumin take ya mutu .....
Jin harbi ne ya kara firgita sauran mutane suka mike a razane kowa ya bar gurin har direba suka runtuma daji cikin firgici kowa ya kama gabansa ciki kuwa har da inna Jamila ai Aliyu na ganin haka ya soma kokarin fixgewa dan ya bi bayanta amman ya kasa saboda rikon da ogan 'yan fashi yayi masa bana wasa bane ganin haka ya saka masa kuka yana kiran sunanta " anya ! anya !! " da yake haka ta koyar dashi ya dinga kiranta wato (mama) cikin harshen zarma ."
"Yan fashi sun dade suna dibar kayayyakin mutanen da suka gudu suka bari har sanda suka kwashe abinda suke bukata , gabad'aya Aliyu ya fita haiyacinsa shi ba tsoron yan fashin ke damunsa ba kamar rasa anyarsa , banda kuka yana kiran sunanta babu abinda yake yana ƙoƙarin fixgewa daga hannun ogan yan fashi dan yabi bayan inna Jamila amman ya kasa saboda mugun rikon da yayi masa hakan ogan 'yan fashin yaji yana kaunar Aliyu a cikin ransa kuma yake jin zai iya rabasa da kowa ciki kuwa har da iyayensa .."
"Inna Jamila kuwa gudu kawai take sai gata a tsakiyar wani kungurumin daji a lokacin dare ya kara yi sosai tun tana gudu tana kuka har ta dawo tafiya a sanyaye cikin yanayin gajiya ga kasala ga kishin ruwa sune suka taru suka rufe mata zuciya duhu ya bayyana acikin idanunta daga nan bata sake gane komai ba gabad'aya ko numfashi bata iya fitarwa sosai sannan babu abinda bakinta ke furtawa sai sunan " Aliyu muradin hajiya kayi ....."
Har karfe ukun dare bata cikin haiyacinta wasu ayari ne na fulani ke tafe cikin sauri daga cikin ilori , duk da alamun gajiya atare dasu hakan bai hanasu saurin isa inda take kwance ba, shugaban ayarin ne a gaba yayinda sauran ke biye dashi a baya a hankali idanunsa ya sauka akan inna Jamila dake kwance ranta a hannun Allah ,a zaton sa ma gawa ce ganin bata numfashi , shugaban ayarin ya tsaidasu kallon second biyu yayi mata yasa aka ɗauketa aka daurata akan rakumi suka nufi kauyen su daita domin yi mata sutura hakika mutumin ya yaba da kyawun inna Jamila sai dai duk wannan kyawun ya zama tarihi domin ta zama gawa sosai shugaban ayarin yayi bakinciki da ganinta a matsayin matacciya .
Nan dai suka dauketa suka tafi tare da sheidawa sauran matafiya da suke tare abinda ya faru ..
gurin sallar asuba suka kawo wani kauye mai suna *oke ose* , ɗan sanyi iskar dare ya sanya inna Jamila farfadowa tun kafin su kai ga kauyen shugaban ayarin ne ya soma fahimtar ta farfaɗo sakamakon motsin daya jiyo akan rakumi cikin tsananin murna da farinciki yake sanarwar abokan tafiyarsa matar nan ta farfado dan haka cikin sauri suka tsaya ya bata ruwa ta ɗan kurba sannan ya shafa mata a fuska dan taji sanyi ta karasa dawo wa haiyacinta ganin har lokacin bata gama warwarewa ba sai yace su hanzarta karasawa kauyensu dan a bata abinci taci ko ta samu ta dawo cikin natsuwarta .."
Basu suka isa kauyen dake daf da nasu ba sai
misalin shida na safiya ranar suka yada zango a bayan gari da nufin sai gari ya karasa wayewa sai su shiga ciki ,nan suka kafa tantunansu amatsayinsu na baki suka yada zango kowa da tunaninsa masu cin abinci nayi masu gyara kayansu nayi ,a lokacin shugaban tafiyar ya dauko dabino da ruwa ya bawa Jamila domin taci ta rage yunwa sai lokacin ta dawo haiyacinta banda kuka da kiran sunansa Aliyu babu abinda take ,"shikenan sun rabani da d'ana Aliyu , ɗan amana ne agurina mai zancewa kanwar ubansa?" dan Allah ku taimakamin ku nemo min Aliyu bai san komai ba ,bai san kowa ba sai ni, tun da mahaifiyarsa ta kawo shi bai taɓa fita daga kauyenmu ba sai a wannan lokacin ta kurma wani gigitaccen ihu tana mikewa tsaye ta kwasa da gudu suka biyota amman kafin kace me sun nemeta sun rasa basu yi yunkurin biyota cikin garin ba gudun zargin mutane , haka ta faɗa kauyen tana ihu kiran sunan Aliyu aiko mutane suka taso suka taru akanta suna tambayarta me ya faru ?"daga ina take sam ta kasa magana baya ga sunan Aliyu tana son Aliyu tamkar ranta tana jin kamar itace ta kawo shi duniya bazata so ta rasashi ta wannan hanyar ba ,"yana hannun yan fashi ne ko kuwa shima ya bi sawun masu gudun ceton rai ?
"Wani daga cikin mutanen dake tsaye akanta ya jefa mata tambaya qirjinta ta shiga nunawa hannu duk da magana take son yi amman harahenta da kukan da take ya hana ,ganin kamar ta samu matsala kwakwaluwa yasa ya nufi gidan sarkin garin daita ..
*******
Bangaren Aliyu kuwa bayan tafiyar ayarin tafiyarsu kuka ya cigaba da yi sosai saboda shima yana matukar kaunar inna jamila yana kallonta ne a matsayin mahaifiyarsa da bata tare dasu bugu da kari tana dibe masa kewar hajiya kayi ,yan fashi suka gama kwashe komai da suke so suka tasa keyarsa yana kuka suka shiga motarsu dashi sukai gaba .
"Boss cewar mataimakin shugaban yan fashi yaya za'a yi da wannan yaron ne "? boss yace "zan bashi trening mai kyau dan ina ji ajikina wata rana zai min amfani duba ga yanayi rashin jin tsoronsa , sauran dake zaune a cikin motar suka kwashe da dariya "gaskiya haka ne bisa ga alamu zai yi amfani domin nan gaba dodon maza zai zama kaga jikinsa akwai siffan mazantaka gashi tun daya ganmu bai razana kamar sauran yara irinsa ,gaskiya zai yi amfani a fagen daga ,kai yaro yaya sunanka inji cewar direban motar ?
Aliyu da kukansa ya ɗan tsagsita yace "Aliyu muradin hajiya kayi "
"Aliyu gabad'ayansu suka hada baki gurin maimata sunan suna kwashewa da dariya saboda hada sunan da yayi guri daya "Aliyu gadanga kusar yaki dai meye kuma wani muradin hajiya kayi ? inji cewar damuwa .
Daya daga cikin yan fashin mai suna damusa yace "lallai sunan ya