Showing 108001 words to 111000 words out of 495987 words
Chapter 37 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
daukar zafi? "shiyasa fa idan baki yasan abinda zai fada bai san abinda za'a maida masa ba idan baka son ina fada maka babu dadi akan komai kaima ka canza dan Allah ma daya haliccemu muna saba masa kuma mu dawo mu rokeshi ya yafemana bare mu yan adam yakamata ka canza ka manta abinda ya faru mu rungumi rayuwarmu idan kuma rayuwar daka zaba mana kenan shikenan sai mu cigaba tunda ta soma magana bai kulata ba haka bai dago ya kalli inda take ba zai shiga bayi tace "ranka shi dade akawo coffe ko akwai abinda kake .. ....?"
Bai tsaya jin abinda zata fada ba ya shige bayi ya rufo kofar da karfi ya shiga bathtube ya tsaya tare da kuna showel a hankali ruwa ke tsiyaya ajikinsa a hankali komai ke dawo masa tun daga maganar safy har zuwa wanda Kisna ta furta masa tsaki yaja yana furzar da iska safy tana yiwa rayuwar gidansa shishigi kafin ya dauki mataki zai fara fadawa mijinta daya ja mata kunneta sannan ya dakatar daita daga zuwa gidansa har ya kammala zuciyarsa na masa zafi da tuttukin bakincikin "ko ina ruwan ta da rayuwar gidansa "?
Ya fito kungunsa daure da towel fari hannunsa rike da wani ,ga gabobin kirjinsa da damtsen hannunsa sun bude kana ganinsa kaga dan kallo dan alamun motsa jiki ya bayyana ajikinsa saurin ɗauke idanunta tayi dan kallonsa na haifar mata da damuwa muryar a sanyaye tace "me zaki ci "?yayi mata banza ya wuce ta ya karasa ya bude wardrobe kayan shan iska ya dauka gucci farare tass wando da riga ya saka rigar ta kama jikinsa sosai dam ana iya hango murdewar jikinsa da yadda karfin jikinsa yayi tasiri sumar kanshi sai kyalli take ya sanya fillifas fari da facing cap fari ya dawo gaban madubi yana kallon jikinsa yana fesa turare ya ajiye kwalban turaren ya dauki system dinsa zai fita ta sake sanyawa jikinta jarumta tace "inda ka dawo mai zaka ci ?" dan ina son na dafa maka abinda zaka ...... .."katseta yayi ta hanyar ce mata "enough kisna kinsan bana son damuwa da yawan naci ko ? " dole sai na fadi abinda zanci "? Ke baki san abinda ya dace ba saboda hauka ne acikin tunaninki kike tambayata ya karasa maganar yana k nufar kofar dakin . "
"Allah ya huci zuciyarka
ta hanzarta bude masa kofar fuskarta babu alamun damuwa tayi masa rakiya tana tsaye har sai da taga tashin motarsa sannan ta dawo zuciyarta cike da tunanin , sosai take jinsa ajinin jikinta bazata iya rabuwa da shi ba sai dai ta daina daukar duk wani iskanshi yana mata zatayi masa zata bashi mamaki dan bazata saba alkawarin da tayiwa kanta ba sai ya dawo ya rusuna mata kafin wata biyar dinsu ya cika ..."
Bayan muradi ya bar gidan gidan nasir ya nufa bai shiga cikin gidan ba ya tura mai gadi tare da mai gadi nasir ya dawo nasir na sanye da kananan kaya wando tree quater sai shirt yaja ya tsaya yana binsa da mugun kallo cikin tsananin zafin rai "muradi lafiya ka tsaya daga waje kamar wani bako?a fusace muradi ya katseshi nazo in sanar da kai kajawa matarka kunne ta daina yiwa rayuwar gidana shishigi idan ba haka sanadin ta'adancinta zai haddasa gagarumar matsala a tsakaninmu "haba muradi me yasa zaka fadi haka bayan ba ita bace silar haduwarmu tare fa matanmu suka bude ido suka ganmu bai dace ka fadi haka ba na maka alkawarin zan dauki mataki akanta da kyar nasir ya shawo kanshi sai dai yaki shiga gidan daga nan yayi masa sallama ya wuce inda zashi
A daren kasa runtsawa yayi duk yadda zuciyarsa ke bukatar natsuwa, gashi yanayin garin yayi sanyi zai yi dadin bacci amman ya kasa samu ajiyar zuciya ya dinga saukewa wanda duk Kisna tana iya juyowa , abubuwa zuciyarsa ke tunawa zuciyarsa ta jagule kamar ya daura hannu aka yasa ihu ko zai ji sauƙin zafin da take masa gani zai juyo inda take tayi saurin kawar da idanunta tare da runtsewa sai da yayi mata duban tsanake ya tabbatar da bacci take sannan ya mike ya karasa inda yake ajiyar abubuwansa masu mahimmanci ciki har da sirrin daya shafi rayuwarsa tun daga kan mahaifiyarsa har zuwa rayuwarsa da Kisna bude karamin akwatin zinarin yayi wanda agurin gasar kwallon duniya yaci ya cire wani kyakkyawan diary mai tsananin kyau ya mike ya fito daga dakin ya nufi parlou'n sama ya zauna idanunshi na kan diary yadda yake kallon diary haka komai ke dawo masa a hankali kamar yanzu abun ya faru ya bude ya soma bin komai daki daki har yazo inda mahaifiyarsa ta hadu da mahaifinsa mutumin da yake jin tsanarsa fiyye da kowa a duniya, bayan shi sai Kisna da afra wadan nan mutanen bazai taba manta su a rayuwarsa ba domin kuwa sune mutanen da suka hujijiga rayuwarsa ..."
BENUE
daga garin jos benue haroon mahaifin Aliyu ya nufa ya cigaba da fantamawa yadda ransa ke so ga mata ga kudin holewa da yake samu daga gurin yammatansa dan ta kai ta kawo baya kula ya'yan talakawa sai ya'yan masu kudi ,yayan talaka sai dai su kalleshi su kyasa amman babu fuskar da zasu kusanci inda yake ba dan suna jin tsoro ko bazai saurarensu ba kawai kwarjinin yake musu cikin haka ya hadu da wata yarinya mai suna Benedicter gebrel asalinta yar kauyen gishiri ce amman suna zaune acikin benue ,
benedicter dai diyar mai kudi ce sosai a garin Benue wacce ta kammala da karatunta na gaba da secondary a kasar enugu tana aiki ne a karkashin pot-ortority ne a garin benue, tana samu kudi sosai ,mahaifinta ya jima da rasuwa dan a lokacin yana nema shekara goma ,ba wani girma tayi ba amman a lokacin mahaifiyarta ta damu tayi aure dan lokacin shekarunta bazasu fi 25 ba kullum sai mahaifiyarta tayi mata mitar ta fidda miji sai tace mata ita bata samu wanda take so ba ,a lokacin akwai wani dan kawar momynta dake maseefar sonta dan kusan gaban kowa yake nuna yana sonta tun daga lokacin dataji yana sonta ta dauki tsanar duniya ta daura masa ga wasu bad habit d'insa data tsana shaye shaye ga bala'in son mata duk macen daya ganin sai ya kyasa wata rana mahaifiyarta ta sameta akan nanyak domin son sanin ko tana da ra'ayinsa bata mata mutsu ba ila kalma daya data fahimtar da mahaifiyarta bata son nanyak ya nemi matarsa a gaba itama zata kawo nata miji kwatsam ta haɗu da haroon
sanadiyyar saurayin kawarta , kallo ɗaya tayi masa taji ya shiga ranta har taji zata iya aurensa a lokacin da bai wuce shekara 30 a duniya ba, tashin farko ta nuna masa tana son shi kuma da aure sai dai ya nuna mata shi bashi da ra'ayin yin soyayya ko aure a halin da yake ciki
a lokaci kawarta Elizabeth tace " dicter Karki wahalar da kanki wannan guy din bashi da lokaci soyayya bare lokacin wani aure , gashi baya zama guri daya kamar mai aljanu haka yake bashi nan gari bashi wancan gari gashi duk abinda kika tsana daga nanyak yana aikatawa yana shan sigari kamar hauka kuma yana mu'amula da mata dabam dabam nasan kyawunsa ne ya rud'eki ko "? dicter ta girgiza mata kai alamun ba haka bane "ba kyawunsa bane ele har ga Allah ina son shi kuma zan iya muslinta saboda shi matukar zai aureni halinsa kuma zan sauya shi "da digiri dinki da kyawunki dicter zaki tsaya 'batawa kanki lokaci akan wannan "?" jobles ne fa bashi da aikin yi sai zaman banza da shaye shaye "koma dai menene ele ina son shi haka kika sani ko ta dalilina ya samu natsuwar zuciya ya zauna guri daya har ma ya daina abinda yake gyada kai kawai Elizabeth tayi tare yi mata addu'ar fatan samun nasara tunda taga ta zurma .
a hankali dicter ta dinga shigewa haroon tana fahimtar dashi yadda take jinsa a zuciyarta dariya maganarta ta bashi tare da mata wani irin kallon kasan ido wanda ya zame masa jiki dan ya sha jin ire iren wannan banzar kalmar daga bakin yammata dayawa wanda shi sam bai d'aukesu da wani tasiri ba, dan gani yake har lokacin ba'a haifi matar da zai aura ba,duk yawon garuruwan da yayi bai samu macen da tayi masa ba bama zai kirga mata nawa suke binsa da sunan soyayya ko aure ba ,har tambayar kanshi yake yaushe ma zai samu wacce zata sace zuciyarsa kamar yadda yake sace zuciyar yammata ? face to face ya fitowa dicter ya nuna mata bai sonta .
taji zafin ciwon furta mata haka a ranta sai dai ta danne taki hakura da shi ta cigaba da binsa dan su shaku a hankali har shakuwa mai karfi ta shiga tsakaninsu tana zuwa inda yake shima idan ya bushi iska yana kai mata ziyara ganin yadda haroon ke kawo mata ziyara yasa mahaifiyarta ta soma mata mitar akan lallai tace wa mai zuwa gurinta ya fito suyi aure, ta cewa mahaifiyata ta bata lokaci zata masa magana wanda ita tasan har ga Allah ko tayi masa maganar kamar dagulawa kanta lisafi zatayi dan ba aurenta zai yi ba tunda ya sha faɗa mata baya shaawar yin soyayya dan baya son ayi breaking heart d'insa ko aure zai yi sai dai yayi kawai ba dan yana son matar ba ,ganin kyawunta da tarin ilimin bai dauke hankinsa ba yasa ta shiga kashe masa kudi kullum cikin siya masa kaya take tace zata maida shi karatu saboda lura datayi yana da tsananin ilimi sai dai bashi da kwalin da zai samu nagartaccen aiki shirme ya dauki maganarta tare da sharewa , a tsarinsa wata biyar zai yi a benue sai gashi ya kusan lasar shekara ,
sosai suka shaku da juna a cikin irin shakuwar da sukayi ne dicter ta bashi labarinta ta karashe da tambayarsa nashi labarin da garinsa ganin yadda ta ajiye batun soyayya gefe take bashi kulawa da kashe masa kudi duk kayan data gani muddin zai yi masa kyau sai ta siya masa haka albashi ta idan ta amso shi take mikawa ,shi yasa ya sakankace daita ya fada mata shi dan wani gari ne da yadda ake zuwa garin ilo ."
Haroon bai iya neman kudi ba amman ya iya kashewa dan baya d'agawa kudi kafa duk yawansu suna shigowa yana cinyesu kamar wani dan caca a haka dai shakuwarsu ta juye zuwa sha'awa agurin haroon dan har suna romancing sosai lokacin daya nemi ya kusanceta bata hanashi kanta ba dan ganinta kamar wata dama ce ta samu tunda dicter ta d'an d'ana haroon ta sake rikicewa akansa ta makale masa taji duk duniya babu abinda ya isa ya rabata dashi ....."
Aiko shigar farko sai ciki bata fahimci ciki gareta ba haka suka cigaba da muamula har abin ya zame musu jiki kullum suka haɗu sai sun kusanci juna sai biyu sau uku sai da tayi wata uku dauke da cikinsa ta fahimta cike da murna tazo masa da labarin ciki yayi mata wani banzar kallo tare da cewa "a she wawiya ce ke ban sani ba"?" me zanyi da wani ciki yanzu da zaki wani kwaso jiki ki zo min da mugun labari ?
"Ki san yadda zaki yi dashi dan ni ban shirya haihuwa da kowace mace ba ,ke ban da dabanci irin naki meye abun yi ciki"?ni yanzu ma shirin tafiya ma nake zan bar garin nan tayi saurin zaro ido tana takowa zuwa inda yake tsaye yana shirya kayansa " ina zaka tafi ka barni haroon duk duniya ban taba son wani halitta kamar yadda nake sonka ba, ka shiga zuciyata haroon dan Allah haroon karka bar rayuwata ka barni na zamo abokiyar rayuwarka shi dai haroon jinta kawai yake yana cigaba da shirinsa har ya gama ya fuskanceta bai ce komai ba "ta kamo hannuwansa duka cikin nata "kamin magana kace na bar cikin jikina ko zan rage jin rad'ad'in dake cikin zuciyata i love you haroon kuma ina son jininka bazan iya zubarwa ba.
Ba karamin haushin kalmar yaji ba take haushinta ya sake kamashi madadin ya kwantar mata da hankali sai fixge hannunsa yayi daga cikin nata yana zabga mata ƙatuwar harara "gaskiya ciwon hauka ya kamaki da har kika yarda soyayya ta maidake haka ya karashe maganar yana ɗaukar jakar kayansa tare da goya school bag ya nufi kofar fita tayi hanzarin biyosa hawaye Shabe Shabe akan fuskarta "zan bika dan Allah ka tafi dani duk inda zaka takarasa maganar cikin tsananin kuka "gaskiya kin haukace wallahi ke yanzu a tunaninki zan iya daukarki na tafi wani guri dake? " ko ina sonki dicter bazan daukeki na tafi dake ba bare bana sonki , ke ko iyayena basu san yadda rayuwata take tafiya ba sannan bana yawo da kowa bare wata aba mace saboda kullum cikin samunsu nake dan haka ki cire cikin jikinki ki cire haroon a rayuwarki zai fiyye miki alkhairi ".
"yanzu ko darajan budurcina daka rabani dashi ba zan ci ba ?
Yayi murmushi yana mata kallon kaskanci "darajan spam dina ma daya zama ajikinki bazaki ci ba bare wani budurci da kullum cikin samunsa nake , na sadu da mata sama da dari biyu a rayuwata wanda rabi daga cikinsu duk viging ne dan haka ki adana maganarki ki san yadda zakiyi da cikin jikinki zai fiyye miki alkhairi ya raba ta gefenta ya fita daga dakin......"
Mun sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 18
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096
.....A hankali ta juya ta soma d'aga kafafunta da suka yi sanyi tana kallon bayansa tana biye dashi , gabad'aya hankalinta yayi bala'in tashi kanta ya kule ta rasa mafita , ji take kamar ranta zai bar gangar jikinta tsabar tashin hankalin data tsinci kanta a dalilin maganarsa .
shi kuwa haroon ko ajikinsa tafiya kawai yake yana bubbude kafad'a har ya k'arasa fitowa kofar gidan ya gyara zaman jakar bayansa idanunshi na kan abokansa dake zaune akan dogon banci suna hira ." suna ganinsa dukkaninsu suka fad'ad'a fuskokinsu da fara'a ,daya daga cikinsu mai suna Muhammad ya mika masa hannu ,shima haroon hannu ya mika masa fuskarsa a d'aure , ɗaya bayan daya suka gaisa domin yin sallama ,jikin dicter na kyarma tazo ta wuce ta kusa dashi tana hawaye ta tsaya nesa kaɗan dashi rungume da hannuwanta duka a qirji tana jira ya gama ta sake rokonsa shi kuwa ko kallon inda take bai yi ba ya sake gyara tsayuwarsa yana cigaba da magana ."
Abokinsa Abdul ne ya mike tsaye hannunsa cikin na haroon suka ɗan yi nesa kaɗan da sauran mutane dake zaune , muryar Abdul can kasa yace "ya naga dicter duk tayi wani iri ? " Ko da yake nasan daman hakan zai kasance muddin taji labarin tafiyarka , wallahi yarinyar na maseefar sonka fiyye da tunaninka ..."
"wannan kuma damuwarta ce ba tawa ba dan bansata ta soni dole ba ,yanzu ma baka ji yadda na k'ara tsanarta a cikin zuciyata ba , dan karin haushi ina tsaka da haɗa kayana tazo min da wani banzar magana ko a ina ta taɓa ganin ana irin wannan rayuwar yanzu da duniya ta ƙara samun cigaba da girmanta da komai zata kawo min hauka ."?
"Haukan me tazo maka dashi ? Abdul ya tambayeshi hankalinsa a matukar tashe "wai ciki ne daita ni ban ma tsaya bata lokaci ba nace ta cire dan bana bukatarsa a rayuwata ya karasa maganar yana huci "kai kuwa haroon bai kamata kace mata haka ba ko bazaka amsa abinda ke cikinta ba sai ka lalla'bata ka samu ku rabu lafiya, yanzu dai mu k'arasa inda take."
"nayi mata me? yayi maganar a zafafe yana yatsina fuska cike da zafin zuciya ? "dan Allah ka shareta lokaci na tafiya so nake karfe shida daidai ta min a Abuja "kai dai muje dan Allah nasan abinda zance mata , lalla'bata zanyi ta yarda ta cire cikin a wuce gurin dan idan ka tafi baka shawo kan matsalar ba zakayi nadama "nadamar me zanyi? ya sake aikawa Abdul da wata tambayar yana jan dogon tsaki. "idan yan'uwanta suka sani ni zaka saka cikin matsala ".
"Me zasu iya yi ? kai fa ka fiyye tsoro wallahi "dole naji tsoro haroon yayyenta daga soja sai police duk aikin kaki 'yan gidansu suke ina zan yarda ka tafi ka barni cikin tashin hankali ? Haroon ya numfasa tare da cewa "kasan Allah banci akwai abinda zai kai ni Abuja yau wallahi idan na bar garin nan akanta shege nake ba zani ko'ina ba tunda babu lallai babu dole akan sai na amsa" ni wallahi ban ma san tsautsayin daya kai ni ba "kai dai kasani muje dan Allah ".
A hankali suka jero tare suna cigaba da tautaunawa akan lamarin har suka karaso inda take tsaye tana goge hawayen idanunta daya ki tsayawa sai faman gogewa take wasu na turereniyar zubowa daga cikin idanunta "dicter ....."
Abdul ya kira