Showing 63001 words to 66000 words out of 495987 words

Chapter 22 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

daidai kan nipple's d'insa wani irin shock yaji a ilahirin jikinsa  "dan Allah ka bani wata  biyar  kamar yadda mommy  ta fada ina tabbatar  maka kafin lokacin  soyayyata zatayi tasiri a cikin zuciyarka  am very sure  zaka soni  kafin lokacin "no ya furta a zuciye "ya  Aliyu  Ni dai ka bani  dama dan Allah   nayi maka alkawarin muddin baka soni ba zuwa lokacin  zan daina sonka gaba-daya zan rufe babin wani Aliyu a rayuwata   zaka rabu dani batare da sanin kowa ba, zanyi nesa da rayuwarka a  hankali take masa magana cikin rada  tana   shafa  qirjinshi  tana manna masa  kiss a wuyansa,  juyo wa yayi daita a hankali aiko ta fada cikin faffad'an qirjinsa mai kwance da kashi sai kamshi yake zubawa " wayyo my world best  wallahi bazan iya rayuwa  babu kai  ba sonka yayi mugun kamani  ta karasa  mgnr  tana mirza kan nipples d'insa yayi saurin runtse idanunshi shi kadai yasan yadda yake ji a lokacin ,a hankali ta cigaba da murza nipples dinsa tana sauke ajiyar zuciya sannan tana lumshe masa  idanu, ta zaro harshenta daga kwance da take ajikinsa  tana lasar tsakiyar qirjinsa yayinda hannunta ke kan nipples dinsa tana zagayewa tana fitar da numfashi tana jin wani mugun feeling na taso mata a gaba-daya ilahirin jikinta kamar yadda shima  yake ji ,gaba-daya gobobin jikinsa sun soma macewa saboda  amsar sakonninta, jin  yanayinsa  yana neman sauyawa yayi sauri  cire hannuta a kan nipples dinsa ya bude idanunshi sosai yana fidda numfashi yana  kallonta yana jiran ta bar  jikinsa ,sai dai   bata d'ago ta kalleshi ba  ganin idan ya barta ta cigaba komai zai iya faruwa dashi daga karshe tayi galaba  akanshi tun ba'a je ko'ina ba  ya fixegeta  da karfi yana  ƙoƙarin  makata akan kujera ta janyosa  ya fado  jikinta  tare da rungumeta  .. "ashhhhh   ta saki  yar qara saboda q'irjinsa daya sauka akan dukiyar  fulaninta ya kalleta da sexy eye's d'insa  , muryarta  cike da shagwa'ba wanda ke kara burge mutane kuma take rikita duk wanda ya saurara tace  "my world best  ka bani dama dan Allah   tsaki  yaja ya mike tsaye  yana fidda numfashi mai zafi  sannan ya nuna ta da  yatsan  hannunsa alamun gargadi  " na yafe miki  ba lallai sai na soki ba  ki cigaba da tsayawa  a matsayin ki na uwar Aryan da areef  yana gama fadar haka ya  shiga bathroom tayi dariyar jin dadi "yafa ji dadi  haduwar  da jikinmu yayi   amman dan wulakaci  ya  wani maze Ina nan har ka fito   ......."

tana zaune a inda ya barta  yayi wanka ya fito yana goge jikinsa da white towel  ta mike zata taimaka masa ya dakatar daita "thank you.."
"Please! please now !! Ka bari na taimaka maka gabad'aya ya haɗe rai fuskarsa babu walwala bare annuri ,sosai   ta dinga rokonsa ganin nacinta yayi yawa ya barta sai dai   babu abinda ya furta mata" you're my life I love you  muradi  I can't live without you duk duniya yanzu kai ne kawai abinda nakewa tsananin so dan Allah ka bani wata biyar din nan  muddin ban shawo kanka ba na yarda ka sawwake min ko a boye  ne naje nayi rayuwata a wani guri bazan sake dawowa  cikinku ba zan barku kuyi rayuwarku i promise ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana jin wani sabon yanayi na qara shigarsa muryarsa can  qasa qasa yace "na baki  ya fada a takaice   ....."
   Wani irin sanyin  dadi ne ya ziyarceta  taji kamar tayi  tsalle ta rungumeshi ajikinta amman tasan halinsa yanzu zai iya dangantata da kalmar  hauka ko janye amincewarsa  a hankali ta ji wani sabuwar qaunarsa  na qara  shigarta muryata a sanyaye tace   "thank you my world best  kuma inshallahu zan yi nasara" tsaki yaja  jikinsa na qara mutuwa saboda har cikin jinin jikinsa yaji sautin muryarta data sauka a cikin kunnenshi shiyasa gabad'aya ilahirin jikinsa ya  mutu murus  ..."

  Ya kalleta ta cikin mirrow yaga yadda take murna a fili  ya girgiza kanshi yana tsuke karamin bakinsa "bazaki taɓa samun wannan damar ba  shiyasa na baki  dan bazaki taba zama acikin rayuwata ba bare  zuciyarta  "yayi maganar a kasan zuciyarsa itama zance zuci take tana kallonsa tana  murmushi tare da watsa  yatsun hannunta  cikin tsananin farinciki  "zan canza ka ya  Aliyu na yiwa kaina alkwarin zaka soni da dukkanin  rayuwarka  "muje  kaci abinci shiru yayi yaki cewa komai har  tsawon  minti goma ta sake yin magana ciki  raunanniyar  muryarta  kamar   zatayi kuka "dan Allah muje kaci abinci da alamun kana jin yunwa kalli yadda cikinka ya lefe ban san mai yasa kake kin cin abinci ba ko nayi maka tuwon shikafa da miyar wake  ? ta  karashe maganar a hankali ,   da kwantar da kai da rarrashi ta samu ya fito  tana biye dashi abaya suka sauko parlou'n kasa lokacin babu kowa sai aunty  zee da Samir  zaune akan kujera  suna kallo tayi  saurin karasowa taja masa kujera "na zuba maka abincin da  mommy ta girka  ko na shirya maka wani?"no .... Ya fada tare da ɗaukar jug dake cike da ruwa ya kai bakinsa ta dauki plet ta zuba masa farar   shinkafa da miya ta  ajiye a gabansa tana jin kamar ta bashi a baki kusan minti biyar yana kallon abincin sannan ya fara ci  hankalinsa a  kwance saboda jin abincin  mommy ne ,ta tsaya tana kallon shi fuskarta kwance da murmushi ta lumshe idanunta saboda tsananin dadi shi kuwa tunda ya soma cin abinci ko kallon inda take bai yi ba ,aunty zee ta zuba mata ido tana Kallon Kisna   sai murmushi take tana kallon Aliyu   ko kifta idanunta bata yi  akan shi "ya Aliyu  ya sauko daga dokin fushinsa  ne yasa   Kisna take murna  murmushi haka  "?   abinda ya baka tsoro wata shi zai baka tausayi shiyasa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yace "idan zaka so mutun ka so shi kadan haka zalika idan zaka ki mutun kaki shi kadan yau dai ga Aliyu ya tafi  da rabin rayuwar kisna ya bar saura  ,waigowa Kisna  tayi aiko idanunsu ya haɗe dana  aunty zee take ta sakar mata harara bata damu da  hararar da  aunty zee tayi mata  ba , ta kai hannu ta tsiyaya masa  ruwa garin rawan  jiki ruwan ya  zube a ƙafarsa daya  tsaki yaja tayi saurin cewa "sorry  ta warware tissu ta tsuguna ta goge masa  ta bar gurin tun kafin  tayi wani sabon laifi ta dawo inda aunty zee take ta kwanta  ta daura kanta akan cinyar aunty zee tana jin dadi "ina miki fatan  samu soyayyar  wanda kike so dan  ki damgwama cikin farinciki tayi maganar   tana shafa sumar kanta kallon fuskar aunty zee tayi tana sake fadada fuskarta  "Ameen auntyna  Allah ya barki da ya samir  "na gode sister ina miki fatan samun nasara ki samu soyayyarsa nan kusa sannan ku so juna har abada d'agowa tayi ta zauna idanunta cike da  ruwan hawaye "mumy ta Bamu wata biyar  mu daidaita kanmu ko kuma ta dauki mummunar mataki akanmu,  ni kuma na nemi alfarma wata biyar agurinsa  aunty zee zan yi  ko'k'arin naga na  shawo kansa duk da nasan da wuya hakan ta kasance ,wallahi  ina tunanin halin da zan shiga idan na kasa shawo kanshi aunty "da Ikon Allah Zaki yi nasara akanshi mutun ne fa shi kuma mai jini ajiki, kuma bai fi karfin Allah ba ki tsaida zuciyarki kisa a ranki zaki shawo kansa  hawaye ya soma gangaro mata a lokacin daya mike  rike da wayarsa dake  qara ya nufi  haraban gidan ......."

  Da  sauri  aunty zee ta rungumeta itama ta rungumeta aunty zee  gabad'aya jikinta yayi sanyi a hankali  suka cigaba da tautaunawa zuciyar kowannensu cike da tunani har kusan 11  sannan  suka yi sallama da juna  ta nufi dakin mommy wacce tuni tayi bacci da jikokinta ta zauna a bakin gadon ta janyo man zafin dake gefen kanta wanda duk daren duniya dashi take kwana ta lakato ta mulka a kafarta tana mammatsa mata kafa zuwa kaurin gwiwarta mommy ta motsa  a hankali tare da  ɗan bude idanunta kadan "bakiyi bacci  kisna .."?  "Yanzu nake shirin yi nace nazo muyi sallama sai gashi kinyi bacci numfashi ta sauke tana lumshe ido ta ɗan dade tana mammatsawa mommy jiki kafin daga baya mommy tace "mamana tashi kije ki kwanta kin bar mijinki shi kadai "to mommy  har ta mike  ta dawo daidai fuskar mumy ta tsugunna "mumy ki yafe min  " me kuma kika yi"  bakiyi min  komai ba mamana "Ni dai kice kin yafe  min "
"Na yafe miki  mamana Allah yayi albarka  " ameen  sai da safe  ta  karasa inda yaranta ke kwance ta shafa sumar kansu tare da  shafa musu addu'a , ta manna musu kiss a goshi  sannan ta nufi dakin baccin su  har ta karasa shiga d'akin tunanin Aliyu take da irin badaudaden  halinsa mai wuyar sha'ani tana tsaka da tunani idanunta ya sauka akan calander  a manne a bango dakin jiki a sanyaye  ta karasa jikin calander ta tsaya tana kallo  a  karshen shekarar ake ta   dubu biyu da sha  takwas "kenan a may yarjejeniyarsu da Aliyu zai cika "ya Allah ka taimakeni na shawo kansa kafin lokacin ta dauki bironsa dake ajiye akan table tayi mark din aikinta  na farko data yi   na  nasarar janyo hankalinsa ya yarda da tsarin da mommy ta gindaya musu sannan tayi nasarar da yaci abinci cikin sauki batare da tashin hankali ba   taja numfashi ta sauke sannan  ta shiga wanka tayi ta fito ta goge jikinta ta dauko daya daga cikin kayan da aunty zeey ta kawo mata ta saka rigar bacci iya cinyarta mai bud'ad'd'en gaba sai wata yar igiya da'aka saka  domin daurewa ta tufke sumar kanta a tsakiyar kanta dan taji dadin bacci ta fesa turare ta saki murmushin jin dadi ta haye saman lafiyayyen gadon mijinta ta kwanta ta rungume pillow a qirjinsa  tana jin kamar shi ta rungume tana kwance taji shigowarsa tayi saurin  runtse idanunta kamar mai bacci ,wayarsa  yasa  a handsfree  muryar nawal  taji ta karade  d'akin take gabanta ya shiga dukan uku uku ta  ɗan bude idanunta  kadan  taga  ya dauko  computer dinsa  ya ajiye akan table ya jonata a caji still tana jin sautin muryarta har ya zauna "do you miss me  nur?   murumushi kisns taga yayi sannan yace "Yes dear I really miss you ya fada fuskarsa na wanzuwa da wani sabon  murmushi data kasa fahimtar na menene a hankali yake  operating din system dinsa yana saurarenta can ya ciza lip's d'insa muryarsa a kasalance yace"okay tell me  how much you love me ? ya fadi haka ne  saboda lura da yayi idanun kisna biyu akanshi "I can't discribe the way I love you amman kasa a ranka zan soka  har karshen rayuwata kai ne kadai zaka mallaki zuciyata sannan ka zauna a cikinta har sanda za'a zare numfashina ......" ya rasa me mata suke gani ajikinsa suke  leke  masa har  su maida shi duniyarsu da numfashinsu shiru dukkaninsu sukai na tsawon lokaci can muryarta ta sake bayyana "yasu aryan da areef sunyi bacci  ko "? Yace "uhmmm yana cigaba da danne danne "ya tafiyar mommy tana nan  jibi  din "? ya sake cewa  uhmmm ",okay zanzo airport  inshallahu muyi sallama kuma gobe zan turo direbana  "okay ya fada a takaice dan ya soma gajiya .
a hankali kisna ta sauko daga sama gado ta bude wardrobe ta dauko bargo guda biyu ja da fari ta  masa ja akan gado daga gefe guda  tare da  pillow ,  zata koma dayan bangaren   katifa  taji yayi gyaran murya ta tsaya haɗe da juyowa ta zuba masa kyawawan idanunta  "ki dawo ki kwanta a kasa  "inna lillahi ta furta a kasan zuciyarta yayinda  a zahiri kuma tace "to   tare da bin umarninsa daman yaso ya barta akan katifa dan yasan   abinda ta tsana  kenan  kwanciyar kasa  amman tunda ta tashi dan son jin gulma bazata koma saman gadon ba ,ta kasan idanunshi yake Kallonta kwance ranta a 'bace tana mutsumutsu  da jikinta  ya cigaba da aikinsa yana waya da nawal .."

******
Washegari

da safe tun karfe  biyar ta tashi a barci duk da cewar bata samu isasshen barcin  kirki ba saboda tunanin Aliyu da kwanciyar kasa da tayi , ta shiga Kitchen ta haɗa musu break fast,  wata irin doguwar mika Aliyu yayi hade da salati yana gyara zaman jijiyarsa data mikewa sambal a hankali ya mike zaune yana yaye bargon daya lullu'ba dashi yayi hamma tare da runtse idanunsa yasa hannunsa a baki yana buɗe idanunshi aiko  suka  sauka akan calander ganin mark ajiki yayi mamaki, ya sauko  yana taku a hankali ya tsaya gaban calander rike da kugunsa "waye yayi mark ajiki ya tambayi kanshi "waye zai yi banda wannan wawiyar yarinya wai ita nan tayi abin kirki shine har da rubutawa bayan totaly zero ce, abincin da mommy ce  ta dafa kuma  tasan dole  zanci amman da yake  dakikiyace tun ba'a aje ko'ina ta zuba min ruwa ajiki  garin rawan kai   yaja tsaki tare da ɗaukar biro yayi Cancel din mark din datayi  ya shiga wanka .

  Bayan ta gama hada breakfast ta dawo dakin domin gyarawa taci Sa'a yana bayi cikin sauri ta soma gyarawa ko'ina ya dawo tsab ta feshe dakin da turaren roomfreshiner da turarenta na jiki tazo bude wordrobe d'inta taga anyi cancel  mark din ɗaya tayi jiya   ta tsurawa calander ido ita dai tasan mark tayi ba Cancel ba tayi shiru tana daga kwayar idanunta sama alamun tunani  "babu wanda zai yi wannan aiki sai ya  Aliyu  ta fada a ranta, tana cikin tunani ya fito jikinsa  daure  white towel yana goge jikinsa da karami  ya kalleta tsaye a gaban calander ya dauke kanshi yana tabe baki , ta numfasa ta karaso gabansa ta tsaya  muryarta a shagwa'be "me  yasa ka goge min  Please ?
"me kikayi da kwakwaluwarki ta fada shirme  bakiyi abun arziki ba dan haka no need of mark ki dai yi wani abu  amman na jiya  da kikayi zero ne ya karasa maganar yana bude roban man shafawarsa ya soma shafawa "amman ni a ganina nayi kokari "
"agurin kenan  ba , dan ki yaba da kanki yasa kikace  a baki dama  ?  ta girgiza kai ya wuceta ya bude bangaren kayansa ya dauko deep blue t shirt da wonda baki ya shiga  bayi tabi shi da ido kawai ,ya saka ya fito ya dauki cumb ya gyara suman  kansa duk  tana tsaye tana   kallonsa komai a natse yaje  cike da tsafta  ,Yana gama shirinsa ya fita ya bar mata dakin babu yadda ta iya ta shiga bayi dan yin wanka ..."

aunty zee ta janyo daya daga cikin akwatinan mommy dake cike da tsaraba ta dubi kisna data tafka uban tagumi tayi murmushi "to ranki shi dade ki tashi ki dauki wancan akwati mukai parloun Kinga gobe ba sai mun tsaya bata lokaci ba  ,kisna da idanunwanta suka yi jawur tana duba agogon dake daure da hannuta "ina jin kamar mommy ta cigaba da kasancewa damu "kin jiki da wata magana ta cigaba da zama mijinta fa?  Kinga my friend idan zaki koyi rayuwa gidan miji ke kadai ki koya basu dade da saukowa ba  direban nawal ya karaso mai gadi ya kwankwasa kofa aunty zee ta bashi umarnin shigowa ya fada mata anyi bako ta mike ta fita ko cikakken minti biyu bata yi ba ta dawo hannunta rike da wata ƙatuwar jaka Kisna ta bita da kallo  "sakon nawal ne ba tace komai ba ta runtse idanunta ita kuma tayi sama domin sanarwa mumy .."

Washegari gari

mommy  na taku a hankali  Aliyu na bayanta rungume da aryan Samir na  rungume da areef suka fice gabad'ayansu tunda daman a shirye suke ,suka dunguma zuwa filin jirgi a lokacin sauran minti talatin jirgin ya daga kisna  ta dukar da kanta wai bata son ganin tafiyar mommy dan ba karamin so takewa mahaifiyarta ba, gashi  bata san sanda zasu sake ganin juna ba,lokaci daya  nawal da nasir da safy suka  karaso nawal  cikin fararen kaya komai fari ta saka hatta agogo da takalmi farare ne  ta durkusa har kasa ta gaisheta da mommy "Ina kwana mommy  ,mommy tayi saurin  Kai hannu ta kamo kafad'unta "maza tashi karki bata kayanki ta mike ta koma kusa da Aliyu dake rike da waya ta gaisheshi  tare da nasir da Samir ..
Mommy ta Mike a lokacin da zasu shiga jirgi aunty zeey ma ta mike ta rungume mommy" Allah ya tsare ya kai ku lafiya "ameen diyata Allah yayi muku albarka kuyita hakuri da juna kunji , ganin kisna taki d'agowa yasa mommy ta karaso inda take ta d'agota ta rungumeta "haba mamana meye haka kamar bazamu sake had'uwa ba hawayen idanunta da take  kokarin  maidawa  suka silalo saman kuncinta tace" zanyi missing dinki mommy Ina Jin kamar karki tafi ki barni itama mommy hawaye take "na fiki shiga damuwa mamana Amman duka sauran wata nawa ne zaki zo bikin muradi  tayi saurin runtse idaunshi tana jin zafi acikin ranta "nasan yadda kike ji mamana amman ki kara hakuri kiyi kokarin shawo kanshi kafin wata biyar din dana baku .."

A hankali mommy ta zareta saboda har mutane sun fara shiga jirgin  aliyu na sauke aryan ya kwaso da gudu ya  rungume Kisna  shima areef dake rike hannu nawal mutsu mutsun sauka yake ta sauke shi ya karaso ya rungume kisna,  ta rungumesu gaba-daya tana kissing dinsu  tana zubar da hawaye nawal ta karaso inda suke "mai yasa kike kuka haka kamar bazaku  sake haduwa ba ?  zaki sa yara nan kuka fa .....shiru Kisna  tayi batare da tace mata komai ba dan duk abinda zata faɗa baganewa zatai ba tunda bata san ya ake daukar cikin ba bare tasan mahimmanci ya'ya ga rayuwar iyaye ...."

Aliyu ya kalleta ya kawar da kanshi yana jan tsaki yace "kukan munafurci kawai "ya kukan munafurci tana kukan zata yi kewar ya'yanta kace  munafurci "?  Nasir ya fada yana jan tsaki  "Ai nasan yanzu ka zama ɗan yankinta dole komai tayi bazaka ga laifinta  ba "kai wallahi wani irin mutun ne to nayi yakinta sai kayi abinda zakayi  ..da kyar mommy ta bambare yaran daga jikin kisna dan cewa sukayi

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login