Showing 450001 words to 453000 words out of 495987 words

Chapter 151 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

ya shigo dakin ba ,Tausayi ta bashi sosai , itace macen da tayi amfani da fasaha da kwakwaluwa tare da jarumta gurin dawo dashi kyakkyawar rayuwa a lokacin da kisna ta nuna masa tsantsar kiyayya mara misaltuwa , sam bata cancanci cin zarafi ko rashin kulawarsa ba hannunsa ya hau saman gadon ya hadeta da jikinsa yana shafa bayanta tare da kiran sunanta "nawal what are you thinking . ......? tana jinta ajikinsa ta sauke naunayen ajiyar zuciya can kuma sai ga hawaye sharrrrrrr ... sun gangaro kuncinta "ki kwantar da hankalinki bana bukatar ganinki cikin damuwa iya Abinda ya fada kenan ya zare ta ajikinsa yana kallon fuskarta data kumbura tsabar kuka " tashi kije kiyi alwala kiyi sallah idanunta ta kai kan agogon dake manne da bangon ɗakinta "lallai ta dade cikin tunanin waccen banzar matar har biyar da rabi ta gota , ficewa yayi daga d'akin batare daya sake cewa komai ba ya nufi massalaci."

a zaune kisna tayi sallah tsabar ciwo da gobobin jikinta ke mata koda ta idar ma da jan kafafu ta koma kan katifa ta kwanta lamo ta lullube rabin jikinta bata san shigowarsa ba sai jin mutun tayi ajikinta yana shafata ta lafe sosai taci gaba da bacci har karfe goma basu fito ba suna d'aki kwance cikin bargo masu aikin gidan su nawal suka kawo abinci cikin manya kuloli , abinci kala uku masu rai da motsi ta shigo cikin d'akin a tunaninta kisna ta koma part dinta dan ta gansa kwance shi kadai bata ga kan kisna ba dan haka ta tabbatar da tunanin ta koma part dinta , yayinda kisan ke bacci ajikin muradi , nawal ta k'arasa bangare da muradi yake ta shafa sumar kanshi sannan ta janye bargon tayi saurin ja baya tare da buga ihu ganin dukkaninsu kwance babu kaya makale da juna "oh my goodness god ta furta hade da dafe qirjinta cikin matsanancin tsoro ihunta ya farkar da muradi ya bude Idanunshi da kyar ya kalleta ,tsaki yaja yana cewa "get out ..." a tsawa ce simi simi ta juya ta fita tana yatsina fuska "aikin banza kamar kana wani tare da zinari , ta komawarta daki ta zauna shiru tana jiran shigowarsa taga da wani bala'i zai shigo ."


Tashi yayi ya shiga bayi ya haɗa mata ruwan zafi ya dawo dakin ya tasheta
Tunda ta bude idanunta take cicicin magani dan ba bakaramin murzuwa tayi a hannunsa ba ta sha wahala ,ya gurjeta son ransa tamkar wani mayunwacin zaki sam bai saka tausayi ba acikin lamarinsa ,shi kuwa kallonta kawai yake yana mata dariyar mugunta dan shi kansa yasan ya wahalar daita sosai amman ya zai yi zumarta ce akwai sukari kamar kar ya daina having sex daita ko yanzu da zata bashi wallahi babu abinda zai hanashi karawa bathroom ta shiga tayi wanka ta zauna cikin ruwan zafi yana ratsata a hankali , shi kuma yayi wanka ya fito ya barta, sosai ruwan zafin ya shigeta babu laifi taji dama dan hatta radadin da kasanta yake mata ya rage ta fito da kyar take daga kafafunta ta goge jikinta ta soma shirya kanta batare da ta kalli inda yake tsaye ba, dan shi tuni ya shirya kanshi cikin wasu hadaddun kananan kaya riga gold da farin wando , hannunsa daure da agogo silver , kansa sanye da facing cap fari da gold haka ma kafafunsa canvers fari ne .."

A hankali ya karaso inda take tsaye a gaban mirrow tana ƙoƙarin sanya dankunne ,ya had'eta da faffad'an qirjinsa yana kissing din wuyanta zuwa cikin kunneta "a ranta tace bakin mugu kayi min dariya mana , kamar yaji abinda tace ya d'ago ya tsura mata Idanunshi ta cikin mirrow yana kallonta tare da kai hannunsa daya saman dukiyar fulaninta da suka bayyana , yana shafawa a hankali yana lumshe mata seyx eye's dinsa yana cigaba da sakar mata murmushi wanda bashi da maraba dana mugunta, ta d'ago idanunta ta kalleshi ya kashe mata idonsa daya yana cigaba da murmushi da shafata , ta narke masa fuskarta kamar zatayi kuka , muryarta a sanyaye tace "keta babu kyau fa wannan dariyar keta ce kake min , ka daina abinda kake , kamata yayi kaji tausayina kasan dai ban saba ba shine har da wani murmushin mugunta ta k'arasa maganar a shagwabe kamar zata yi kuka ta juyo ta fuskantar shi tare da dukan qirjinsa da hannunta "ashhhhh ya furta yana janyota tare da matseta gam ajikinsa ya kai bakinsa cikin kunnenta "wani tausayinki zanji bayan ni nafi dacewa aji tausayina ,ina matukar bukatar kasancewa tare dake first lady bazan iya daga miki kafa ba sai dai kiyi hakuri dani turesa ta fara yi ", Allah ka dinga saka tausayi acikin lamarin gbdy gabobin jikina ciwo suke min da kyar nake motsasu ga kasana sai zafi yake min ".

" i am sorry baby love I really don't mean to hurt you please forgive me ki din ce ban san yadda zan kwatatan ni'imar da Allah yayi miki ba , ya sausauta rungumar da yayi mata yana kallonta cike da mayen sonta ya janyo hannunta suka zauna a bakin gado shigewa jikinta yayi tare da rungumeta gam yana mai narke mata "Please baby love karki gujeni a shimfidata you are my everything my happiness my love rayuwa idan babu ke akwai matsala you're the best wife ever " naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana jin yadda kasanta ke mata zafi kamar ta cire ta yar ta hutawa rayuwarta , muga hq naki ko akwai taimakon da zan iya miki ?yayi maganar yana ƙoƙarin dage rigar jikinta tayi saurin rike masa hannu "no ba sai kagani ba ka barni kawai da sannu zai daina tasan halinsa garin dubawa zai shammaceta , lumshe mata ido yayi yana murmushi sannan ya cigaba da magana"yanzu ya za'a yi da batun kwana ? yayi mata tambayar yana kashe mata ido tare da cilla yatsun hannunta cikin bakinsa yana tsotsa yana kallon cikin kwayar idanunta ."

numfashi ta fesar kana ta soma magana a natse "kwana biyu biyu ko uku uku kai wallahi ko sati ne ma ina so . "ya daina tsotsar yatsunta ya zuba mata Idanunshi da kallon cikinsa ke firgitata kasa magana yayi illa girgiza mata kanshi da yayi alamun bai yarda ba , ya mike tsaye tare da zuba hannuwansa duka cikin aljihun wondansa yana kai kawo a tsakiyar d'akin "wannan tsarin bai min ba kwana day day zaifi" tayi saurin zaro ido waje tana furta kalmar"na shiga uku a zuciyarta shinkenan zai cinyeni gaba-daya "Please abarshi kwana biyu biyu din zai fi "wallahi baby love bazan iya kwana biyu batare dana ji dumin jikinki ba sai dai one one day naunayen ajiyar zuciya ta sauke ta kallesa taga ita yake kallo kuma tasan jira yake yaji meb zata ce cikin siririyar muryarta tace "shinkenan Allah ya bamu zaman lafiya "amen baby love haka nake son ji , ta soma tattara kayayyakinta dan bazata zauna a part dinsa ba inshallahu ma ko haduwa da nawal bazata sake yi ba tunda kowa da bangarensa tare suka fito yana rike da hannunta ganin part din nawal zai shiga daita ta doje ya juyo ya kalleta tare da cewa "muje mana kiyi breakfast ta girgiza masa kai alamun "a'a ,kaje kayi ni zan wuce part dina ta zare hannunta ta nufi kofar fita bayanta yabi da kallo komai nata a cass cass tafiyar kamar bata son yi sai daya ga fitarta sannan ya nufi bangaren nawal ..

Yana shiga bangaren nawal ya isketav zaune ta rafka taguni tana tunani ya karaso ya zauna kusa daita "tunanin fa na meye ?,tayi firgigib ta dawo haiyacinta tana dubansa yayi mata kyau sosai kowani kaya ya sakawa jikinsa kyau yake masa kamar dan shi akayi , a hankali tace "babu komai ka ..kayi hakuri abinda ya faru da..."no karki damu ya rigada ya wuce kema kiyi hakurin ihun da nayi miki ya karasa maganar yana riko tafin hannunta , dinnig ta wuce dashi yayi breakfast byn ya gama ya kalleta "ammmm sai maganar girki zan dingawa kowace acikinku kwana day day hope yayi miki ?,yayi tunda haka ka tsara , ta fada ba dan ranta yaso hakan ba , ya haɗa tea mai kauri a cup sannan ya samu plet ya zuba farfesun kayan ciki ya mike tana kallonsa ya fita ta runtse idanunta sai ga hawaye "ka ceci zuciyata muradi ka tausaya min muradi ni nafi bukatar hakan daga gareka ba wannan matartaka ba .."


bangaren kisna ya shiga a kwance ya ganta akan doguwar kujera da alamun bata shiga bedroom dinta ba tana ganinsa ta lumshe idanunta ya kai hannu ya d'agata ta zauna ya kai cup bakinta ta girgiza masa kai ,haɗe rai yayi sosai tamkar bai taba dariya ba "karki kawo min irin wannan wasan fa ta ya zaki zauna da yunwa ?,na koshi ne ,da kika ce me ? yayi maganar yana sake tamke fuska ganin haka yasa ta bude baki , a hankali ya dinga bata yana hada mata da farfesu bai kyaleta ba sai data shanye tassssss gumi ya fara karyo mata nan take taji kuzari a jikinta rungumota yayi a qirjinsa yana shafata ".


Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 66

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, voil lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.



"Baby love na gode na gode da alfarmar da kika min jiya , a kullum ina alfahari da nine mutumin daya soma samun martabanki ta diya mace ,duk da abubuwan da sukayita faruwa hakan bai sa kin watsar da kanki ba, kin rike min mutuncinki ." ta zare jikinta daga nashi tana masa wani irin kallo wanda yasa jikinsa mutuwa ,a sukwane ya riko laulausan tafin hannuta cikin nasa yana massaging a hankali "muntuncika ma na rike ?
" yes baby love mutuncina kike rike mana , Kuma hakan yasa nake ƙara ganin kimarki da darajarki , Allah yayi miki albarka duk da jiya kinyi kukan dadi Kince baki son albarka ya k'arasa maganar yana sakar mata murmushin gefen baki wanda bashi da maraba dana mugunta "dariyar mugunta kou Allah zaka sani ne Allah zan rama ? ta fada tana kai wa qirjinsa duka ya rike hannuwanta ya kai bakinsa ya daura akan nata sai daya tsotsa son ransa sannan ya saki bakinta suna maida numfashi ,"baby love karki min rowar kanki Ina tsananin bukatarki tare dani "babu wani kai da kake da mata kamar nawal "shiiiiiii..." ya sake daura bakinsa akan lip's dinta tana kokarin yin magana ya hade bakinsu ya shiga tsotsa dan bayason ta cigaba da magana akan matarsa yafi son duk abinda zasu yi ya tsaya daga ita sai shi , haka itama nawal din ma bazai bata fuskar da zatayi masa zanceta ba,
da kyar ta samu ta fixge bakinta tare da sakar masa kukan shagwa'ba "yanzu dan Allah bazaka barni na huta ba ,wallahi bacci nake ji saboda komai da mugunta kayi min . "am sorry laifin wannan mara kunyan bakin nawa ne , sai dana yi kokarin nayi control dinsa amman yaki". shima yayi maganar cikin kwakwayon muryarta ,ni dai ki daure ki cigaba da amsata a yanayin da nake yayi maganar yana shafata ta yunkura a hankali ta mike tana rike kugunta , ya rikota yana shirin rungumeta tayi saurin janye jikinta "ba sai ka rakani ba zan shiga da kaina ya ɗan shagwabe mata fuska "okay ki bari na kai d'akin na kwantar dake Allah babu abinda zan miki ".

da kyar ta yarda ya shigar daita cikin bedroom dinta koina ajikinta ciwo yake mata ga wani zazzaɓi dake son rufeta ya kwantar daita ya tsura mata seyx eye's dinsa yana mai jin zazzafan qaunarta ganin yanayinta yasa shi juyawa ya fita, bai jima ba ya dawo d'akin hannunsa rike da maganin zazzaɓi da ciwon jiki da goron ruwa lokaci har bacci ya fara ɗaukarta ,ya tasheta ta bude idanuwanta da kyar tana kallonsa cikin mayen bacci "sorry baby love tashi ki sha magani " ta girgiza masa kai alamun " a'a " kiyi hakuri ki taimakeni idan kika sha zajiki dadin jikinki ,da kyar da rarrashi ta sha ta koma ta kwanta lamo ba dade ba bacci mai nauyi ya ɗauketa bai sake yunkurin taba lafiyar jikinta ba ya sake fita ya dauko system dinsa ya dawo d'akin ya zauna ya kama aiki ."


tana bacci yana aiki yana kallonta karfe uku daidai ta farka ta bude idanuwanta da kyar tana dubansa , kamar ance

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login