Showing 432001 words to 435000 words out of 495987 words

Chapter 145 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

,hannunsa ya kai wuyanta  yana shafawa da bayan  hannunsa  yana lumlumshe Idanunshi  tamkar wani  maye  kafin daga baya yayi kasa  dashi zuwa  qirjinta  nan  fa  numfashinta  ya fara sauyawa  ya  koma yana fita  da  kyar  ,yayinda kasanta ya fara mintsininta  yana tsiyayar da ruwan sha'awa   bata san  ya'akayi  ba sai ji tayi  ya zuge zip din gaban  rigarta  ya fara shafa  saman brest dinta still  bakinsu na haɗe  yana  aikin  tsotsa lip's dinta da haƙoranta  kamar ya  samu sweet  ,banda tsiyaya  babu abinda kasanta  ke yi  ,wani irin zabura  tayi  tana sauke wani  wahalallen numfashi  a lokacin da taji yana  murza  kan nipple's dinta   yana  furzar da iska  mai  zafi  daga bakinsa  gbdy ya gama rikitasu  da salonsa, da  zai  samu  fiyye da hakan daga gareta  yana  so  a hankali  ya  zare harshensa   cikin  bakinta ya suke numfashi da ajiyar zuciya atare ."

    tayi   saurin sunkuyar da  kanta  kasa  tana wasa  da yatsun  hannunta  saboda wata irin  kunya data  ziyarci ilahirin  jikinta  ,kullum itace  ke  fara ƙoƙarin  fito da  maitarta  fili kafin shi , hannu ya kai ya mayar  mata  da zip dinta sannan  ya  tsura mata ido  yana cigaba  kallonta "yaushe  zaki  tare kisna  ? ,taji  tambayar daga sama batare data tsammaci jinta  ba , maganar   ta   doki   kunnuwanta  sosai  gbdy  ta  rasa  amsar  da  zata  bashi  "ko baki  ga ya kamata  ki  tare a gidanki   ba  a matsayinki na uwar gida kafin   amarya tazo  ?"ta d'ago idanunta da sauri  suka  shiga  cikin  nashi  ,hawaye  ne ya  cika   idanunta ya fara zuba  akan  kuncinta a hankali  ta fara rera masa  kukan shagwa'ba  tana kallonsa  sai lokacin ta  tuna     wai  aure  zai yi  dan   soyayyar da ya nuna mata a yanzu   ta  mantar  daita  komai  ,da sauri ya kai hannunsa  ya tare  hawayen  "meye kuma  abun  kuka daga maganar  tarewa ? ,ta girgiza  masa  kai alamun babu komai  tana kokarin  goge  hawayen fuskarta  ."

a natse ya janyota  ya d'aurata  akan  cinyarsa ya kai  bakinsa  daidai  saitin  kunnenta  ya soma  rad'a  mata magana cikin  kasalalliyar  muryarsa  da  tayi sanyi tsabar sha'awar  dake d'awainiya  dashi "kis.....nah  "
"  ki   tare a  yau   din  nan ina bukatar hakan  "ya  k'arasa maganar  yana  zira harshensa  cikin kunnenta  take jikinta ya sake ɗaukar    rawa gbdy  tsigar  jikinta  suka dinga mike yrrrrrrrr  " zaki tare a  yau din ?ya sake tambayarta  yana tsotsar cikin  kunneta wani irin abu  taji suna yawo a sansar  jikinta  tun daga tafin  kafafunta har zuwa tsakiyar  kanta  nan da nan ta rasa sukuni da natsuwa,  gabobin jikinta suka dinga bud'ewa  suna amsar sakoninsa masu matukar  tsayawa a rai cikin  sanyayyiyar  muryarta  mai matukar  kashe  jiki da tsuma zuciya  tace  "ka bari  bayan  biki   sai  na tare yanzu lokacin ya kure ".  tayi  maganar  kwalla na sake  cika  idanunta ," haka  kika  fi buƙata   ? ta gyada masa kai  alamun" eh !  tausayin kanta  take ji tasan  zuwa  nawal  rayuwarsa itace sila faruwar haka , itace ta  jawa  kanta duk da hakan  na  cikin qaddarar rayuwarsa amman itace sanadin   zuciyarta ta sake yin  rauni tana  mai  jin   tsoron  tarewa , karsu  je suna  abubuwan da  zai tunzira zuciyarta har tazo tayi abinda bashi  bane ita kuma a yanzu bata bukatar wani damuwa bare tashin hankali   ."

shiru yayi na  second biyar  sannan ya mike tsaye  yana daidaita natsuwarsa da jijiyarsa dake  faman harbawa  ya  nufi  kofar  fita ya murd'a key ya fice daga   d'akin,  tana ganin  fitarsa   ta sake  rushewa   da  wani kuka mai cin zuciya sai  da tayi mai  isarta sannan
tayi  shiru  sai dai ta  kasa  fitowa  daga  d'akin    tayi  kwanciyarta  ta dade  kwance  gbdy   bata  da niyyar  tashi  ta shirya zuwa  dinner  , kowa  ya  shirya  banda  ita ,abubuwan  dake  faruwa yanzu  a tsakaninta da muradi  ke ta'bata   fiyye da  tunanin mai karatu har  ya sanya zuciyarta jin wani irin matsanancin kishinsa akan aurensa da nawal  har   take jin bazata  iya  tarewa ba a lokacin  ,
sannan  bazata iya  zuwa  gurin   dinner  ba taga  takaici   hawaye  suka   shiga  gangarowa   a  gefen idanunta har suka  jika pillow da  kanta  ke kwance  akai, "wannan ranar itace ranar  da tafi tsanar zuwansa  a rayuwarta , "babu  wanda bai mata magana  akan ta  tashi ta shirya  zuwa dinner ba   taki    " kisna  wai  ba dake  ake  magana ba kina  jin mutane  ?, muryar  aunty ummi  ce ta doki kunnenta  cikin d'aga  murya  ta juya  da sauri  tana kallonta batare  da tace  "uffan  ba sai dai idanuwanta sunyi  jazur   hawaye kawai  ke   fita a cikinsu, so  take tayi magana amman  muryarta taki  fitowa  saboda abinda take ji yana  taso mata a kahon zuciya  , "kiyi   yunkurin danne abinda ke karkashin  zuciyarki kisna , karki yi  wautar barinsa  ya bayyana  shawara nake baki dan sai kisa kanki a baki   da  farko  kamar  bazaki damu  ba amman  me yasa yau  zaki damu zuciyarki  akan abinda kika   san babu fashi  auren nan  dole za'a daura shi   ?  da sauri ta mike  zaune tana cewa "a da ban damu ba amman a  yanzu  na damu sosai har ina    jin bakincikin  auren nan aunty  ummi  saboda ina tsananin  son  mijina   musamman a yanzu da nake hango tarin  soyayyarta  a cikin kwayar  Idanunshi  ..." haka zaki  daure ki  danne  komai  ki tashi  ki shirya  muje ai abinda baki  sani  bane tun tuni muradi  na tsananin  sonki so  kuma mai girma  rashin  kwantar da hankalinki ne  yasa kika kasa  fahimtar haka auren  nawal kuma   qaddarar  rayuwarsa ce babu  yadda zai yi dole sai   ta kasance a karkashin  ikonsa  dan haka ki tashi ki shirya    tana  gama  fad'ar haka  bata tsaya   sake sauraron  abinda  kisna zatace ba ta nufi hanyar fita daga d'akin mikewa kisna  tayi ta  kulle kofar  d'akin   sannan  ta  koma tayi   kwanciyarta cikin tsinkewar  zuciya da fad'uwar gaba  dan babu inda zata taga bakinciki da takaici  haka kawai taje taga  abinda zai d'aga  mata hankali idan ranar kamu taje shi babu yawon  mutane  kamar dinner  shima dan sun matsamata ne if not da bata zuwa  ..".

******
Karfe   uku  daidai  da mintuna  goma  sha biyar gaba-daya  mutanen gidan  dana   gari   suka fara   hallara  a hall din   the  king   dake  cikin  redysymblue  domin    da  jiran  karasowar  amarya   da ango yayinda  a lokacin  ango ke  zaune  cikin hadaddiyar sabuwar motarsa lates  wrangler a kofar  gidansu nawal domin jiran fitowarta sanye cikin   black  suit   da  farar riga  aciki,  haka ma  takalmin dake sanye da kafafunsa black ne  tare  da  agogon  sliver , gashin  kan nan nashi  da kullum ake kashe masa kudi  ya sha  gyara kaɗan  aka  aske daga  baya   sai   kamshi  turare  darham  silver  ke tashi ajikinsa ya daura hannunsa daya akan   ƙafarsa daya yana dan dukanta kaɗan kaɗan  yana ciza lip's dinsa  ."

   a  hankali   nawal   take  taku cikin  hadadden    White lace   ita ma komai na  jikinta  white ne     kawayenta  na  biye  daita  rike da wani bangare  na  rigarta ,  yayinda  wasu daga cikin yan'uwa  da  kawaye  ke faman  ɗaukarta  hoto da video  har  ta karasa  fitowa     kawarta  Khadijah    tayi  saurin buɗe   mata  kofa  motar ta  shiga  ta zauna tana gaida   shi  kanta a kasa cikin tsananin tsoro da fargaba  tana  wasa da yatsun  hannunta muryarsa  a dake ya amsa  mata  tare da kafeta da Idanunshi yana sauke  ajiyar zuciya adaidai  lokacin da nasir ya ja motar , tayi kyau sosai  sai  dai  ya tabbatar  da  kisnarsa  ce cikin shigarta  sai ta zartata  a komai  ,wani sanyayyen dadi  ya lullubeta  jin  Idanunshi akanta  ,byn kmr  second biyu  ya  dauke  Idanunshi  zuwa wani  ɓangare  , ganin  yadda ya  dauke kanshi tare da  shareta  yaki  magana yasa  ta kai hannunta ta riko  laulausan tafin hannunsa  cikin  nata tana  sauke naunayen  ajiyar zuciya bai  ce mata komai ba   har suka ci rabin tafiya  ta ɗan kawar da tsoronsa  kaɗan tare da  sanyawa  jikinta jarumta  tace  "plz  my norr  kayi  hakuri akan abinda ya faru inshallahu  baza'a sake magana akan komai ba  tunda na  yarda  akan tsarinka tun farko  dole  kowa  ya yarda ",  muradi dake kallon gefen titi  ya juyo a hankali  ya tsura mata ido shi  take kallo idanunta  na kokarin zubar  da hawaye "naji amman koda wasa wallahi  kar naji  wani ya nemi taka min uwa ko mata dan   bazan ɗauka  ba "inshallahu babu wanda zai aikata hakan  ta k'arasa maganar  cikin rauni  ya matse hannunta dake cikin nashi  gam yana cewa  "karki yi kuskuren da hawayen nan  suka zubo  cike da farinciki tace"owk  my norr ta soma kokarin maida hawayen  ,nan suka  bude shafin soyayya  suna tafe suna hira  suna  nunawa juna tsantsar  soyayya   kafin su   karasa komai ya daidaita  atsakaninsu,  ita kanta  tasan muddin tana son zaman lafiyarta  dashi ya zama dole ta kwantar  da  kai tabi tsarinsa  , amman muddin  tace zata nuna dagawa  ko nuna ubanta wani ne to baza'a su zauna  lafiya ba ,dan shi babu  ruwansa da wani kudin  ubanta ."

  a haraban hall din the king   nasir yayi perking  ya fito ya shiga ciki  ko  cikakken  minti goma bai  yi  ba ya dawo ya  bude  bangaren da muradi  yake ya fito yana gyara  zaman yar saman  suit dinsa     sannan  ya  zagaya  cikin isa  ya buɗe inda  nawal  take zaune ya mika mata hannunsa  yana  sakar mata kasalallen  murmushinsa  dake kasheta akan soyayyarsa kallonsa tayi kamar ranar ta fara ganinsa  ganin yadda ta zuba masa ido ya shafi gefen fuskarta tare da bude  baki yace "fito muje baby ", lumshe   idanunta tayi   sannan ta  yunkura      ta   fito  suna fitowa abokan ango dana amarya suka hau daukarsu hoto suna canza  stly  sannan suka  jera  zuwa  cikin hall  suna  shiga aka  saki sauti  mai  dadi  nan  mutane  suka  hau daukar  su  hoto   har  suka isa mazauninsu  suka   zauna."

duk   yadda  dangin  nawal  suke  ji da kudi ,  isa da mulki da jiji da  kansu  sai da suka raina kansu  da suka ga dangin muradi  komai a natse suke  yinsa  cikin shiga iri daya  lace onion colour da ratsin  marun da gold  ajiki  yayinda  gyalen kowannensu  ya zamanto  gold ,   su  din  basu  kai su kudi ba amman akwai mutunci da daukaka tare da girmamawa da kamewa da sanin ciwon kai ,  haka  bangaren  abincisu dabam   basu dogara da abincin dangin nawal ba , sun tanadi komai  nasu  wannan  na wanne   wannan a cikin hall  adaidai wannan  lokacin aka kawo  uwar  amarya da mukarabanta  cikin hilus sai  jiniya   ke tashi  ta fito da kyar cikin wani arnen lace wanda aka yiwa dinki bubu   da  kyar  take  taka  kasa  kawayenta  na taka   mata  baya  gaba-daya ahlin  kowani bangare daga dangin amarya har zuwa  na ango sun karaso amman banda kisna   hakan   kuwa yayiwa nawal  dadi dan  tasan muddin tazo  to zata ruguza  mata  tsarin bikinta  ne ." 

shi  kuwa muradi sai faman  baza  idanu kawai  yake yaga ta inda zata  shigo , sai dai har tsawon minti  talatin da suka shigo babu ita babu alamunta  sai yaranta  dake  kai  kawo  a tsakanin  mutane  ,shiru yayi can ya   kasa hakuri  ya  kira aunty  mufeeda  ya  tambayeta, a kunne  ta rad'a masa  tace bazata zo ba  fa " yayi shiru yana tunani   dalilin da yasa ta fadi haka , haka ya cigaba da  zama  kawai  ba  dan yaso  ba har  sanda mc ya bude taro da addu'a aka kawar amarya ta bada tahirin amarya haka Samir abokin ango kuma danuwa  ya bada tahirinsa sannan akira amarya da ango zuwa fili  sunyi rawa haka danginsa , mumy da kawayenta  sun shiga rawa  cikin anko iri daya muradi  ya taso yayi mata  liki sosai   itama tayi  masa  tare da nawal , an ci an sha amarya da ango  suka  yanka cake  uwar  amarya  da  mumy tare da amarya  da  ango a tsakiyar sukayi hotuna  sai ranar uwar amarya hajiya  mardiyya  tasan  mumy , itama mumy sai ranar ta taɓa ganinta a haka har aka gama taro aka watse Allah Allah muradi yake a mayar da nawal  yaje gidan   yaji dalilin da yasa kisna  taki zuwa gurin   dinner  ya  tsaya  a bakin kofar  ɗakinta  yana knowcking a hankali amman shiru  tamkar babu mutun acikin d'akin,  muradi  duk ya  rude sai zufa  yake  fitarwa  aunty ummi ta karaso ta tsaya kusa dashi tana cewa  " dama kayi yafiyarka  ka huta abun  ne  ya motsa yau  nasan zuwa nan da gobe zata sauko , ya girgiza mata kai yana cewa  "haba Aunty ummi sai Kuma a barta a d'aki batare da an san halin da take  ciki ba  ?,to ya kake so ayi mata  nayi mata magana tun  kafin mu tafi  dinner  taki ".

sake fuskarta kofar dakin  yayi yana kiran sunanta  bata amsa ba illa  sautin kukanta dake tashi  a hankali lumshe Idanunshi yayi  cikin tsanani tashin hankali yana furta  " ya salam  kinji  ko aunty ummi Kuka take fa  a cikin dakin  suna  nan tsaye  har  mumy ta karaso  itama  dai cewa tayi  yayi  tafiyarsa yaje ya hutu gobe yana da zuwa daurin aure ,haka ya  juya  ba dan ransa yaso  ba ya tafi cike da tunaninta  ,sai  gurin shadaya na dare  ta bude kofa  ta fito idanunta sunyi jawur tamkar garwashin wuta  babu wanda tayiwa magana acikinsu haka itama babu wanda yayi  mata magana  ta shiga kitchen ta daura  ruwan zafi ta dawo falo ta  dan  zauna   jim ta sake mikewa ta  shiga kitchen ta juye ruwan a flaks ta nufi hanyar daki  safy ta mike  ta biyo  bayanta suka  shiga dakin a  tare tana  cewa " haba kisna ya zaki rufe kanki a daki ?, hakuri  dai zaki kara akan wanda kikayi  ki danne komai nasan is not easy  da wahala kuma da ciwo amman ki daure , yanzu mijinki na tsananin  sonki ba kamar da ba yanzu gaban kowa yake nuna  kulawarsa gareki wallahi  baki ga yadda ya damu akan kinki bude kofar  ba , kisna ta juyo  tare  da rungumeta ajikinta  tana rushewa da kuka   "kowa murna yake da auren nan koda  hakan yana nufin  mutuwata "ya zasu  yi kisna  dole ce tasa haka , dole  suyi murna  kodan darajan  muradi idan ba haka ba zai dauki abun wani  iri ta kamata ta nufi kan gado  daita ta shiga   lallabata  , a  ranar dai bacci ya gagari  idanuwan  kisna sai faman juyi take akan gado  shima muradi ya kasa runtsawa gashi ya kira numberta bata shiga jin sautin kukanta yafi komai daga  masa hankali Allah Allah ya dinga yi gari ya waye yaje yaga lafiyarta .."

Safy dake  kwance tana sharar  bacci  ta farka saboda  mutsu mutsun kisna dake damunta ta kunna fitilar dakin tana kallonta zaune  ta rafka taguni cikin zullumi da tunani,kisna  ta dan juyo  suka tsurawa juna  ido babu wanda yace  kala safy  ta sake kashe  fitilar ta koma ta kwanta dan tasan dole ta kasa bacci kishiya ba wasa ba barin idan kana qaunar mijinka me ma za'a yi da wata aba  kishiya  bancin ita din  dole ce bisa fadar Allah  da babu macen da zata yarda akawo mata  dan wata  tana zaman zamanta lafiya  da mijinta cikin rufin  asiri da zarar kishiya   tazo komai zai rikice musu ,wata  kuma a zauna  lafiya daita  cikin lumana da kwanciyar hankali Allah dai ya had'amu da abokiyar zama  ta gari ."

washegari  da  misalin karfe  bakwai  bacci ya dauki  kisna  bata farka ba har sai bayan da'aka daura  aure  sannan ta farka ta tsurawa  agogon bango dake manne a dakin  ido  da alamun so take ta gano tsawon lokacin data dauka tana bacci agogon ya nuna mata shabiyu saura ta maida  kallonta akan safy data shigo yanzu tana kokarin  daukar  bakar leda  "a'a kisna kin tashi ?, shigowar muradi biyu  kina  bacci bari na tura a  fada masa kin tashi ta gyada mata  kai kawai tana fita ta mike ta murdawa kofar  key ta nufi  toilet ta soma wanka  ."

Safy na karasowa  falon ta  kalli  inda Aryan  yake zaune tare dasu Junior tace "aryan je kacewa  babanku mamanku ta tashi yaron ya  mike da ɗan gudunsa ya fita zuwa kofar gidan inda muradi ke zaune cikin mutane ka rantse nan gidan ne gidansu amarya saboda yadda mutane ke cike a kofar gidan ga wasu na shige da fice ana kai wa uwar ango gaisuwa tare da Allah ya sanya alkhairi ,aryan ya fada masa sakon safy ya shafa sumar kan yaron  batare daya  tashi ba   shi kuwa sai faman  taba shi yake yana  sake maimata masa sakon mamansa ta tashi cikin maganarsu ta yara ,ya gyada masa kai ya mike tsaye a hankali ya dinga tsara mutane cikin farar shada har ya k'araso bakin kofar ɗakinta   ya murd'a handle  din kofar  sai dai ya jita gam  a rufe  nan  ya shiga  knowcking aryan na tayasa  har kansa ya fara sarawa "wai meke faruwa   ne ?, Ya tambayi kansa  tunani ya shiga yi sosai akan abinda yasa  kisna ta canza  acikin lokaci kankani  wanda  har  hakan ke neman tarwatsa masa kwakwaluwa, dan ya kasa gane abinda take nufi dashi "me aka mata  take fushi da kowa ?,me yasa  ta kulle kanta  a daki tare da nisanta kanta dashi ? tambayar da yayitawa kansa  kenan  a fili  ya furta "oh my god plz  kisna allow my brain to rest don Allah ki bude dakin  bana cikin moon  na rigima dake  yanzu , kema kuma banason ki damu kwakwaluwata   kusan minti goma yana tsaye yana magana yayinda ita kuma take bayi tana wanka batare da tasan da  tsayuwarsa ba har ya gaji ya juya cikin fushi  da niyyar bazai ƙara zuwa nemanta ba idan ta gaji da abinda ke damunta  ta sauko ya koma cikin abokansa."

Da   misalin ƙarfe biyar na yammacin ranar lahadi  aka   kawo nawal gidan mumy aka danka amanarta mumy ta rungumeta cikin tsanani farinciki tana cewa " Allah ya sanyawa rayuwarku albarka ai nawal diyata ce ba surukata bace sannan aka wuce daita zuwa

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login