Showing 210001 words to 213000 words out of 495987 words
Chapter 71 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
dai tausayin kanta yayiwa zuciyarta kawanya wanda wani lokacin har kuka take batayi zaton akwai wata rana ko wani lokaci da zata zo ace wai ita afra ta kamu da matsanancin tunanin mutumin da take ganin duk duniya shine mara gata da galihu kuma ɗan iya Church wacce kaf zuriar mahaifiyarsa basa kallon gabas sai yanzu ne take dandanar azabar abinda ta shuka ta yarda ta amince da irin tunanin da take akansa akwai wani sirri na musamman kuma tasan bazata daina tunaninsa ba sai ranar da'aka zare numfashinta tunanin muradi da zasu kyaleta ba , ba barin kasar ba ko duniyar zai bari a banza ne tunanin nan na makale daita kuma da alamar shine zai hana ta tabuka komai cikin rayuwarta dan tun daya bar kasar damuwa tasata gaba komai ya ninku da tunaninsa a kiyasinta yau wata guda kenan da tafiyarsu amman tunaninsa ya hanata sakat .."
Idanun afra ya ciciko da ruwan hawaye ko kusa bata son tuna abubuwan da suka faru a baya dan duk ba masu dadi bane ta rasa wanda zata dosa da matsalarta kullum cikin damuwa da tunaninsa take hatta ya badamasi ya shiga damuwa a dalilin damuwarta tambayar duniya yayi mata sai dai babu wata gamsashiyar amsa tayi baki ta rame ta fita haiyacinta ta dawo shiru shiru yayinda zuciyarta ke sake dilmiyya cikin tafkin qaunar muradi tun tana ƙaryata zuciyarta har tazo ta yarda ta amincewa kanta tsananin son shi take , ganin damuwa na neman kasheta ta shirya taje gidansu idan ta boyewa kowa damuwarta bai cancanci ta boyewa mahaifiyarta ba saboda qaunar da take mata dan haka ta warware mata komai dake faruwa daita daga karshe ta rufe zance da kuka sosai, dan sosai taji zuciyarta na zafi da ciwo mahaifiyarta hawaye kawai take idanunta kafe akan fuskar afra tana jinjina kai cikin tsananin al'ajabi wai diyar cikinta ce ta gamu da bala'in rayuwa irin wannan kawai ta janyota jikinta ta rungume tana bubbuga bayanta alamun rarrashi amman ta kasa cewa komai bayan wani lokaci mahaifiyarta tayi gyaran murya tace "sannu afra sannuki da wannan iftilai hakika na tausaya Miki n Dade banji abinda ya girgiza ni irin damuwarki ba ," wannan abu akwai tsoro da firgita baki tashi fadawa a soyayya ba sai da aurenki da auren naki ma da wannan kaskantaccen yaro amman ina son ki sanyawa ranki hakuri kuma inshallah Zan tayaki da addu'a Allah ya yaye miki sonshi dan baki dace da rayuwarsa ba tana magana tana sharewa afra hawaye duk da itama nata idon hawaye ne data gama ta hau share nata "Allah ya kawo miki sauki a hankali afra tace "ameen ...."bana son yadda nake tunaninsa da sonshi wallahi na fara tsanar kaina dan Allah umma Kiyi wani abu "babu abinda zan iya afra akan lamarin illa hakuri da zance Kiyi da sannu zaki manta dashi tunda zai dade kafin ya dawo kin manta dashi ta girgiza kanta "ummanah kin kasa fahimtar yadda nake ji wallahi ina jin kamar na mutu ban taba jin irin abinda nake ji akan kowane halitta ba sai akan shi shiru mumy tayi tana cigaba da kallonta abinda ya baka dariya wata rana shi zai sakaka kuka "yau dai ga diyar cikinta ta afka cikin bala'i "....
Babu yadda mahaifiyarta tayi sai rarrashinta take tana kwantar mata da hankali sai yamma ta matsawa afra ta koma gida ganin bata da niyyar tafiya a karshe ma da kanta ta kaita gidan "..
Sannu a hankali lokacin ke tafiya yayinda Kisna bata sauya ba tana nan da halinta na miskilanci da tsokana tare da barnar bala'in da mugun tsoron kyankyaso duk abinda take dakace kyankyaso take shiga hankalinta sai dai bata son damuwa a rayuwata sannan bata da sakin fuska sai tayi mugunta zakaga haukan dariya yayinda zee kuma ta kasance yarinya ce shiru shiru wacce bata shiga tsabgar mutane sannan bata da tsokana sai dai akwai ta da gabamci abu kadan ke sakata kuka sau tari Kisna na sata gaba da tsokana da yi mata rashin kunya "Ni sa'arki ce zee zaki gane kurakuraanki ta dauki yatsansa hannuta dake cike da farcen ta saka cikin kunne zee "Ni sa'arki ce sai na cire miki dodon kunne aiko bata cire mata dodon kunneta ba ta tsokano mata shi tayi sanadiyar sakata kuka tana ta ganin ta soma kuka sai kuma ta damu ta fara rokonta "kiyi hakuri kiyi shiru bazakiyi shiru ba to Kiyi shiru mana sai itama ta fara kuka musamman mumy tasasu gaba tana kallonsu tana shan dariya dan yanzu dariya tsokanar fadan Kisna ke bata tun tana damuwa har ta daina Kisna ta rarraafo jikin mumy tace "mumy kice ta daina kuka mana "naki nace ke me yasa kika sakata kuka?" zee zo nan naga kunnen zee ta karaso gurin mumy tana kuka ,mumy ta duba mata taga bataji wani ciwo ba ta rarrasheta tace dauko mata kyankyaso ko guda daya ne" wani tsalle tayi ta bace daga falon basu sake ganinta ba sai bayan kamar minti talatin sannan ta dawo ta rarraafo gurin mumy tana rike wuyanta "ina yin kwashuwa mumy "wani irin kwashuwa kuma mamana ? sai tayi mata dan ta fahimci abinda take nufi dariya ta kama mumy "wai shakuwa kike nufi ta gyada mata kai mumy tace "zee ta bata ruwa ta sha zee ta juya zata shiga store Kisna ta saka mata kafa sauran kadan ta hantsila ta mike tana kallon ta sai dai ta dauke kanta tayi kamar baita tasa mata kafa ba tana kallon tv ta haka dai suka cigaba da rayuwa Kisna nayiwa zee aika aika ta shige wordrobe din kayan mumy idan zee ta dauko kyankyaso ayi ta nemanta har tayi bacci a ciki bata sani ba sai dai idan mumy tazo daukar abu ta ganta tayi bacci ta sha gumi haka zata ɗauketa ta rungumeta ajikinta ta kwantar daita kullum idan sunyi waya da muradi sai ya tambayi abinda tayi yayita dariya saboda kuruciyarta na bala'in bashi dariya sam baya jin haushinta dan yana hasashen nan gaba kadan zata zubar da komai , lokacin da zahra ta haihu kuwa da aka kawota gidan mumy Kisna taje inda baby ke kwance akan gadon jarirai tace "nice yaryarki Kisna , zee Kuma kanwarce saboda haka kibimu ko kici duka ko ki sha mamakin abinda zamuyi miki .."
Bayan shekara uku
Zaune Kisna take a bayan mota kiran marcende fara sol tana tunanin Musa daya tsaidaita jiya da rana a cikin haraban makarantar , kallo ɗaya tayi masa taji yaron ya kwanta mata sai dai rashin sabo yasa ta kasa tsayawa dashi , sosai tayi zurfi cikin tunaninsa duka sati daya kenan da fara karantunta a great expretion dake gra kuma a ranar suka haɗu da musa wanda yake aji uku a makarantar tunani ta cigaba da yi yayinda direba ke tukata zuwa school ,direban yayi fakin a daidai bakin tafkeken get din school dinsu yace "autan Hajiya mun karaso " tayi firgigib ta dawo natsuwarta ,tun kafin ta fito idanunta ya sauka akan wannan yaro wanda shekarunsa bazasu wuce shabiyar ba a duniya yayinda ita kuma take da shekara goma zuwa shadaya ,bashi da wani tsananin kyau ,haka bashi da wata kamewa da za'a so shi ,sai dai yana da tsananin tsafta da kwarjini kayan makarantar great expretion ne sanye a jikinsa, da jakar school goye a bayansa , tun jiya daya tsaidaita bata tsaya ba yake cikin damuwa yarinyar ta shiga ranshi matuka har yake jin idan babu ita bazai iya rayuwa ba , ta bude murfin mota a hankali ta fito tunda ta fito shima idanunsa ke kanta daman kuma saboda ita yazo ya tsaya dan kawai ya bawa zuciyarsa da idanunsa abinda suke muradi sauran kaɗan ta kawo daf dashi kamshin turarensa na passion ya buwayi hancinta muryarsa can kasa yace "sannu kou " ya fada cikin harshen turanci bata kulasa ba saboda tsabar miskilancin dake cin ranta , ya cigaba da magana kasa kasa "zan so mu hadu dake yau idan an tashi akwai abinda nake so mutautauna bazata tsaya ba saboda yadda yara matasa irinta da samari suke hanzarin shiga cikin karamin get din great expretion yaso ta tsaya amman taki tsayawa ta cigaba da tafiya tamkar bataji abinda yace ba saboda ganin har lokacin motar gidansu na tsaye kamar koda yaushe sai data shiga cikin makaranta sannan direban gidansu ya wuce ,a hankali Musa ya biyo bayanta ya daidaita kafafunsa daidai da nata yana mata magana kasa kasa wasu student dake ƙoƙarin shiga cikin compand sukayi musu caa da ido akansu suna kallonsu , saurin barin kusa dashi tayi ta karasa shigewa cikin school tana sauke numfashi ..."
Mmn sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 34
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.
....D'aki iya arfat ta basu babu kunya bare tsoron Allah musa ya mike tsaye tare da mikawa kisna hannu "tashi muje mu kwanta kinji ifemi kamar bazata mike ba sai kuma ta mika masa hannu ta tashi gudun ɓacin ransa suka shiga d'akin da iya arfat ta nuna musu, wata yar karamar katifa ce yashe a kasa da pillow guda daya , ya kalleta yace "ki kwanta mana ko zakiyi wanka ne ? " Ta girgiza masa kanta alamun "a'a ".
"Okya bari ni na watsa ruwa ya cire kayan jikinsa a gabanta ya saura daga shi sai singlet da boxers, tayi saurin kawar da idanunta har sanda ya fita sannan ta buɗe idanunta , bai ɗauki dogon lokaci ba ya dawo d'akin ya goge jikinsa kwanta a bayanta tare da janyota jikinsa ya rungumeta tsam , tayi shiru kawai tana tunanin mumy da tunanin halin da zata shiga na rashin ganinta na tsawon awanin nan ganin jikinta yayi sanyi yasa ya kai bakinsa cikin kunneta "tunanin me kike yi ifemi ?".
"Ina tunanin gida bansan me zai sake biyowa baya ba a dalilin rashin kwanana a gida ba ban taɓa kwana a waje ba ina jin tsoro halin da mumy zata shiga tayi maganar cikin harshen turanci hawaye na gangarowa daga kwarnin idanunta, bai yi magana ba illa harshensa da ya zira cikin kunnenta ya fara tsotsa take gabad'aya tsigar jikinta suka mike jikinta yayi bala'in yin sanyi ta lumshe idanunta saboda yanayin data tsinci kanta ciki na zallar qaunarta , sai daya tsotsa kunneta sosai sannan ya juyo daita suka fuskanci juna ya maida bakinsa kan lip's d'inta ,tana son hanashi abinda yake mata kamar koda yaushe sai dai zuciyarta ta kasa dan haka ta barshi ya cigaba da wasa da sansar jikinta da albarkatun kirjinta da basu gama bayyana ba a haka har bacci ya d'auketa ya zare jikinsa ya sanya kayansa ya fito zuwa tsakiyar unguwarsu inda ya kasance base ne na samari .."
Tunda kisna tasa kafa ta fita daga gidan hankalin kowa ya tashi matuka most especially aunty Afra kusan tafi kowa shiga tashin hankali , babu wanda ya samu kwanciyar hankali har sanda dady ya dawo ,hankalin mumy a tashe ta koro masa komai ,yayi shiru yana sauraronta kafin daga baya ya numfasa yace "me yasa kika ɗauki hukunci duka akanta da kin bari na dawo asan abun yi , yanzu ina muka san ta nufa bare mu nemota saboda Allah ?" yayi maganar cikin tsananin ɓacin rai , ya rage kayan jikinsa ya fito zuwa haraban gidan madu da ya badamasi da gabadaya mutane gidan har masu aiki suka biyo bayansa tare da raba kansu zuwa nemo kisna , babu inda ba'a je neman kisna ba amman Babu ita babu alamunta har unguwar su musa madu da zainab da aunty Afra sun je amman basu ganta ba sai musa suka gani zaune cikin tsakiyar abokansa suna hira madu yaji kamar yaje ya cakumi wuyar rigarsa har sai ya fito masa da kanwarsa sai dai tunanin rashin hujja ya hanashi tana gurinsa ne ko akasin haka tunda shi gashi a cikin mutane ,musa na kallonsu ya ɗauke kanshi yana hura hanci , ranar dai haka suka Karachi neman kisna basu ga ko mai kama daita ba babu wanda ya runtsa daga mumy har mutanen gidan kwana zaune sukayi ,mumy banda kuka babu abinda take gabanta na tsananta faduwa saboda tsananin tashin hankali , tayi da tasanin dukan kisna yafi sau babu a dadi, dady dai yayi dauriya sosai magana yake son yiwa mumy akan kukan da take sai dai kukan zucin da shima yake bai barsa yayi magana ba da zarar ya runtsa idanunsa da zumar yin Bacci sai yaga kisnarsa cikin tashin hankali sai yayi firgigib ya bude idanunsa haka suka raya wannan dari cikin tsananin tashin hankalin da basu taba tsintar kansu ciki ba ."
gari na waye suka sake bazama nemanta wasa wasa sai da suka jera kwanaki biyar suna neman kisna batare da sun ganta ba fadar tashin hankalin da mumy ta shiga ba'a magana , duk ta fita haiyacinta tayi kuka kamar ranta zai fita , tana kuka ta kira muradi da Samir ta sheida musu halin da'a ake ciki ,take zuciyar muradi yayi mummunar faduwa sannan ta cika da matsanancin mamakin kisna sam bai yi tunanin kisna zata iya aikata haka ba duk da yasan tana da rashin jin magana amman bai zaci soyayya a ɗan shekarunta ba har ma da guduwa ta bar gida to ina taje yayiwa kansa tambayar da bashi da mai bashi amsa ? gabad'aya daga shi har Samir suka ji kasar cairo tafi a ransu burinsu kawai su dawo gida , dan shi muradi yaso tahowa a cikin satin samir ne ya dakatar dashi "karka manta nan da kwanaki kadan zamu fara jarabawa ga buga wasa a gabanmu zuwa England muradi ya ja tsaki kana a fusace yace "mahimmanci rayuwar kisna agurinmu ta wuce duk waɗan abubuwan daka ambata ,ga mumy na