Showing 480001 words to 483000 words out of 495987 words
Chapter 161 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
jarunta da karfin zuciya, shi kansa ya tausaya mata sai dai ya kasa barinta wani irin qara ta saki jin yana tabo mata inda bataso muryarta a sanyaye ta fara magana "dan Allah ka cire zan mutu ...." yi hakuri baby love sauran kadan nayi reliz kiyi hakuri yanzu zan gama da kin san yadda nake jin dadinki baby love da kince na cigaba , babu wata mace data kai ki dadi a duniya ,kin fi kowace mace dadi a duniya ina sonki fiyye da yadda nake son rayuwata Allah yayi miki albarka ! Allah yayi miki albarka !! sambatu kawai yake furtawa yana saka mata albarkan data tsana.."
shiru tayi kawai hawaye na gangaro mata yana samun natsuwa ya barta ya koma gefe yana mayar da numfashi ,itama numfashi me zafi take fiddawa da kyar idanwaunta na runtse, zazzaɓi mai zafi ne ya rufeta sai rawar sanyi take daga kwance da take ya ɗauketa cak suka shiga bayi tare suka yi wankan tsarki ya natota acikin towel ya fito ya shiryata ya kwantar daita akan bed sannan ya shirya kansa ya hau kan gadon ya kamota jikinsa yana mata sannu nan yaji ilahirin jikinta ya ɗauki zafi sosai fiyye d'azu gashi jikinta ya ɗan sake alamun gajiya atare daita tana fitar da numfashi kasa kasa , da sauri yaje ya kawo mata maganin zazzaɓi da ciwon jiki dan ya lura da kyar take motsa jikinta ya bata ta sha ya sake kwantar daita tare da lullu'be gbdy jikinta da bargo iya kanta kawai ya bari a waje ya d'aura hannunsa ɗaya a kan sumar kanta dake hargitse ya fara shafawa a hankali yana mata "sorry dinsa na gado tana jinsa tayi masa banza taki kulashi saboda numfashi ma da kyar take fitarwa bare aje ga magana ."
shi kuwa kallonta kawai yake yana mamaki irin ni'imar da Allah yayi mata zumarta akwai dad'i a tun farkon aurensu ya fahimci haka ,bai sake sanin mata suna suka tara ba sai da suka zamo su biyu agurinsa ,tunda yake auratayya da nawal bai taɓa jin zumarta kamar ta kisna ba, amman dai tana da daidai nata but na kisna daban ne , kisna mace ce har mace, mace ce da duk wani namiji zai sota iya cikar mace ta cika har ta zarta , ni'imarta ta dabance da sauran mata ga tsafta ciki da waje ko'ina ajikinta kamshi ne na musamman ke tashi da tsuma zuciya ,hamdala yayi da bai cutar da kanshi ba gurin dawo daita rayuwarsa , wani qaunarta yake ji yana qaruwa. tabbass idan babu kisna a rayuwarsa bazai iya rayuwa ba , sai daya ga bacci ya ɗauketa sannan ya tashi ya fita zuwa part dinsa dake hade dana nawal yana shiga nawal taji ajikinta dan nan take zuciyarta ta amsa ta shiga bugawa da matsanancin karfin gaske kamar ta tashi taje garesa sai kuma taki tashi ta cigaba da zaman jiran fedy dan tayiwa kanta alkwarin duk runtsi duk wuya sai ta raba tsakanin kisna da muradi ,sai kisna ta bar rayuwarsa gbdy , dan dole ta barsu suyi rayuwarsu kamar yadda suka tsara ita dashi kaɗai zasu rayu muddin rai , dan haka zata iya yin komai akan wannan sihirtaccen soyayyar da yake ma kisna a yanzu , domin a yanzu itace matsalar rayuwarta zata iya sadaukar da rayuwata dan raba tsakaninsu sai dai kowace ta hakura dashi duk maganar da take a fili take yinsa saboda ta kasa hakurin yinta a zuci bayan ya dauko system dinsa kamar ya shiga su gaisa sai kawai ya fasa dan baya son damuwa ya kuma san muddin ya shiga sai ta kusan kasheshi da matsalolinta, juyawa yayi ya fita ya koma part din kisna ."
a parlour kisna yayi branch ya soma shigar da sakonni masu mahimmanci can wayarsa tayi ringing ya d'auka ya manna a kunne yana cigaba da aikinsa "wa'alaikis salam ya furta a natse sannan ya cigaba da magana "alhamdulillah mumy ina kokarin na karasa shigar da mahiman bayanai ne na kiraki fatan duk kuna lafiya? subhanallah me ya same aryan okay inshaallahu gani nan zuwa nan da minti goma amman dai kamata yayi a qara masa , to shinkenan sai na shigo suka yi sallama ya karasa aikinsa ya shiga d'aki inda kisna ke kwance ko numfashi bata iyawa har saman gadon ya hau yana riko laulausan tafin hannunta cikin nashi yaji zafi ya sake , saurin tarairayota yayi yana kallonta ya taba wuyanta zuwa qirjinta yaji wani irin zafi ya ratsa tafin hannunsa saurin kwantar daita yayi yana mata sannu ya shiga bayi ya fito rike da roba dake dauke da ruwa da karamin towel ya fara goge mata sansar jiki ganin yadda numfashinta yake fita da kyar ya kai bakinsa ya haɗe da nata ya dinga tsotsa dan saisaita numfashinta duk dai ita bata so hakan ba dan gbdy tsoro jarabansa take , mutun sam bai gajiya sai taji ina ma irin rayuwar aurensu na farko suke sam baya damuwa da wani sex iyakarsa daita romancing amman yanxu ya maida ita kamar wata machine wannan ai sai ya zuge mata ni'imar da yake fadan tana da, kamar ta fixge bakinta sai dai babu dama abinka da jarumi kuma ɗan kwallon ita kuma jiki babu kwari ."
a hankali ya dinga tsotsar bakinta har numfashinta ya daidaita ta dawo tana saukewa a hankali wunin ranar yana tare daita yana lalla'bata da bata kulawa gbdy ya manta da batun aryan bashi da lafiya ,dan gbdy hankalinshi na kan kisna alokacin ,
sai dai duk tattali da kulawa da yake bata zazzabin yaki barinta sai kukan ciwon maranta ciwo take masa dan haka yayi tunanin gara ya dangana hospital daita sai dai sai hakuri yake bata "I'm sorry baby love duk nine na haifar miki da ciwo yi hakuri yanzu zamu hospital bazaki kwana da wannan ciwon ba ..."
ya ɗauketa ya fito daita a lokacin da biyar da rabi ta buga ya sakata cikin mota ya kwantar mata da kujera ya jinginata yana mata sannu lumshe idanuwanta kawai tayi ya zagaya da sauri ya shiga mazaunin direba batare daya kira direba ko bi ta kan escout dinsa ba , suna kokarin fita motar nawal na kokarin shigowa gidan ganin motarsa ce tayi saurin yin baya har sanda ya wuce nan taji wata mummunar faduwa gaba sai dai ta sanyawa jikinta jarunta ta shigar da hamcin motarta ."
yana tuki yana mata sannu sannan yana mamaki nawal karfin halin nawal a cikin zuciyarsa "lallai yarinyar nan ta bala'in raina shi ,fita ma tayi batare da neman izininsa ba to ko gidan uban taje? da wannan tunani ya karaso asibiti , ya fito ya bude murfin bangaren da take ya cicibota ya rungumeta , hankalinsa yayi matukar tashi jin tana furta zan mutu wayyo marata , daya sanin kusantarta da yayi da safe yake "Please ki daina furta mutuwa idan kika mutu nayi yaya byn kece mahadin rayuwata ? yana tafiya tana sambatu ya nufi cikin hospital da ya badamasi ya fara cin karo yana tafiya yana kallon fuskarta yana mata sannu"kiyi hakuri mun zo inda magani yake zaki samu sauki cikin kankanin lokaci mutane sai kallonsu suke sun burge mutane sosai dan kulawarsa mai tsayawa a rai ce ita kanta sai data ji kashi ashirin acikin ciwon ya ragu ba tare da bata lokaci ba ya badamasi ya hadasu da doctor faiza suka shiga office dinta yajawa kisna kujera ta zauna tana runtse idanunta doctor ta fara da tambayar ta yanayin yadda take ji da kyar kisna take fada mata yadda take ji" yaushe rabonki da ganin period dinki ?tayi shiru tana fidda numfashi da kyar muradi ya tsura mata ido yana kallonta yana shirin yin magana yaga ta motsa bakinta "junuary 26 ya kamata na gani sai dai gashi har march 14 yanzu bai zo ba ,kafin doctor tayi komai ta bukaci ta hau saman gado zata dan dubata "bazan iya hawa ba,ta fada da kyar muradi ya ɗauketa cak ya kwantar daita yana cewa "meye amfanina ? .
yana tsaye akanta yana mata sannu yayinda likita ke aikinta cikin kankanin lokaci ta fahimci kisna na dauke da ciki har ta gama mata scan muradi na tsaye sannan tace ya sauko daita ya zaunar daita yana lalla'bata kamar kwai suna zaune har magarib ta kawo kai doctor ta nade result a cikin envelope tare da zagayowa kan kujerar ta ta mika masa envelope din tana cewa "congratulations matarka na dauke da ciki har na tsawon wata biyu juyowa yayi da sauri ya fuskanci kisna yana sakar mata murmushi tare da rike hannuwanta duka cikin nashi can kuma ya kai hannu ya tura cikin rigarsa yana shafa marata "Allah na gode maka da ka sake nuna min wannan rana kisna dauke da cikina na gode na gode !!! a she zan sake ganin wannan ranar ?ya rungumota gbdy kamar zai mata numfashi saboda tsananin so da farinciki "tabbas kece mahadin rayuwata kisna rayuwar da babu ke babu farinciki "me kike son nayi miki ?ki fada min duk abinda kike bukata zan miki shi ya karasa fada yana sausata rikon da yayi mata hawaye ya zubo mata na tausayin kanta dan baza taba manta irin wahalar data sha a haihuwar su aryan ba amman duk da haka tayi karfin halin cewa "bana bukatar komai daga gareka da wuce kulawarka da soyayyarka ,sannan duk runtsi karka canza min daga yadda kake wannan shine abinda nafi bukata "bazan taba canza miki ba , inshaallahu zaki cigaba da rayuwa dani cikin tsananin farinciki da kulawa amman duk da haka ki fada min abinda kike so wallahi zan miki kuma zan siya miki koda ya kai mizanin kudin dake cikin asusuna ya k'arasa maganar yana lumshe idanunsa tare da kai lip's dinsa daidai bakinta "thank you so much baby love da wanna farincikin da kika bani itace tayi karfin halin janye jikinta kar yayi abun kunya abgaban doctor ."
ya juya ya kalli doctor yana mata godiya tayi murmushi "ka dan rake kusantatar idan ba haka zaku iya rasa babyn saboda shine ma ya haddasa mata jin ciwon mara naunayen ajiyar zuciya kisna ta sauke a ranta tace"shinkenan sauki yazo min daga Allah "shinkenan doctor zaa kiyaye doctor tayi rubuce rubuce sannan ta basu farar laida da wasu magungunan suka yi mata sallama suka dauki hanyar dawowa gida tun a hanya ya kira samir da sadiq ya sheida musu da aunty ummi ai kuwa sun ji dadi sosai suka tayashi murna yana shigowa gidan ya kaita ɗakinta yana lalla'bata ya tambayeta abinda zata ci "indomie " ta fada muryarta can kasa amman kar a saka komai zallarta kawai nake so , ya juya ya fita zuwa kitchen yana fita ta sauko ta shiga bayi tayi alwala ta fito tayi sallah magrib da isha'i ta koma kan gado ta kwanta da kanshi ya dafa mata ya kawo mata ya ajiye akan karami stood ya d'agota zuwa jikinsa sannu kinji baby love ta gyada masa kai , a baki ya dinga bata har ta kawar da kanta ya bata magani ta sha "muje kiyi alwala kiyi sallah ,nayi ta fada da kyar ya kwantar daita ya fita zuwa gidan mumy duk farincikinsa kasa fad'awa mumy da dady yayi hakan ya tsinci kansa da jin kunyar fada mata .
ya zauna kusa daita ya daura hannunsa kan nata "mumy ina yini murmushi ta sakar masa tare da dafe hannunsa dake kan nata ta kallesa da kyau taga yanayinsa yana cikin farinciki byn sun gaisa ya tambayi jikin aryan mumy tace "yana daki yaji sauki sosai "Allah ya qara sauki lumshe idanunsa yayi ai tun lokacin da muka yi waya naso zuwa duba jikinsa to itama kisna bataji dadi sai da muka je hospital "ya rabbi to ya jikin nata ? "alhamdulillah taji sauki yayi maganar yana shafa keyarsa Allah ya bata lafiya tashi yayi yana cewa "ameen ya shiga dakin mumy inda su aryan suke, kwance yaga aryan duk ya zuge yayinda arif ke rubutu a takarda aryan na daura idanushi akansa ya soma kwabe fuska alamun zai yi kuka muradi ya zauna yayi crossing legs dinsa ya dagosa ya daurasa akan cinyarsa "sannu babana ya jin naka ?naji sauki sannu kaji yace "to! ganin aryan kwance ajikinsa shima arif ya rarrafo ya kwanta akan kafafunsa yana cewa "papa Ina mumymu take ni ina son ganinta ka kaini na ganta ta gudu ta barmu yayi shiru tare da tsura musu ido ,sun saba da mahaifiyarsu sosai fiyye da shi ganinta kawai nasasu farinciki kuma yasan rashinta ne yasa aryan ciwo yaji kamar ya wuce dasu amman ya kasa ganin sune ke ɗebewa su mumy kewa , haka yayi ta jin shirmensu na tsawon lokaci sai karfe goma ya bar gidan yayiwa mumy sallama ya koma gida kai tsaye bangaren nawal ya shiga tana ganinsa ta hau shan kamshi dan tasan cikin kwana biyu kacal zai dawo tafin kafafunta sai yadda tayi dashi kamar yadda mlm ya fada musu tun sgjigowarta ma ta fara aiwatar da wasu ayyukan da'aka bata ."
ya tsaya akanta yana magana can kasar makoshi " da izinin wa kika fita daga gidan nan ? an daukeni da darajan da zan tsaya tambayar wani izinin fita ne ?ta bashi amsa da haka yayi shiru kawai yana nazarin maganarta batare da yace uffan ba " ka fadi wata maganar ban da maganar fita dan daga yanzu na dinga fita duk inda raina yake so kuma babu wanda ya isa ya hanani dan ... "Enough nawal ya fada a tsawace yana mata irin kallo tare da nunata da dan yatsa , ni saaniki ne da zaki fada min haka ? Ko kuma ance miki ina jin tsoronki ne? ki shiga hankalinki fa tun wuri sannan ki dawo da hankalinki jikinki dan ni ba lusarin namiji bane nasan abinda nake sannan ba a gidana zaki dinga fita a sanda kika so ba sannan ki dawo a sanda kika ga dama ba ,wannan ya zamo karo na karshe da zanga fitarki daga gidan nan batare da sanina ba sai magana ta karshe bazan samu damar kwana anan ba saboda kisna bata jin dadi " shiru tayi tana sauraronsa zuciyarta na wasi wasi abinda ya fada tasan wani sabon makirci ne kawai ta sake kirkirowa amman dake tasan abinda zai biyo baya sai kwabe baki tayi tace "babu komai Allah ya bata lafiya tana gama fadar haka ya juya ya shiga part din kisna yayi wanka ya sako jallabiya fara sol bai fesa turare ba saboda kisna tunda yasan yanayin cikinta tun yanzu zai fara kiyaye lafiyar cikinsa ."
ya shigo d'akinta ya kwanta a bayanta tare da juyo daita suka fuskanci juna atare suka sauke numfashi muradi ya tsurawa kisna ido na tsawon minti goma can sai ga hawaye na gangarowa a Idanunshi tuno irin gwagwarmayar da'aka sha akanta karshe yace" daman ance bayan wuya sai dadi "kingani ko hjy kayi rayuwarmu na cike da al'amura masu al'ajabi Ubangiji ya jarabeni akanki kuma nayi hakuri na kar'ba rayuwar daya nufeni da yi , nayi tawakkali, nayi juriya sai ga ubangijina yayi min kyakkwar sakayya kina sona kuma zaki sake bani farincikin dana fi buƙata a rayuwa kinga ma min komai kisna ta runtse idanunta na second biyu sannan ta budesu fesss akan fuskar masoyita , sai dai ta kasa furta masa komai illa ta cusa kanta a qirjinsa , matsota yayi sosai ya rungumeta tare da lullu'be su da bargo a hankali suka dinga sauke numfashi atare kafin daga bisani bacci yayi awon gaba daita ranar kam tayi bacci sosai kamar tana aljana saboda babu abinda yayi mata ."
washegari ta tashi da dan kuzarinta ba kamar jiya ba , sosai ya dinga ji daita dan ji yake duk mutanen duniya bayansa zasu biyo a farinciki godiyarsa ga Allah bazai misaltu ba bayan kwana biyar wanda ya kasance weekend sai ga ahlina mumy sun zo gbdy har da sadiq da matarsa babu wanda bai nuna murnarsa ba a can falo suka zauna bisa kafeta suna zabga hira zuciyoyinsu a wanke sannan cike da farinciki muradi ya zubawa kisna ido kamar zai cinyeta cikin wata irin sabuwar qauna dake shiga kowane sako na zuciyarsa tayi kyau duk da cewar tana dan jin jiki aunty ummi suka kebe da kisna "karki ce dan kin samu ciki zaki guji mijiki akwai dabarun da zaki taimaka masa dashi kisna ta yatsina fuska tana cewa "ai doctor ma tace abarni na huta zuwa wani lokaci "maganata dai tana kan hanya doctor tace ki huta shi haka zai zauna yana kallonki ? "to ba yana da wata matar ba yaje gurinta mana burina yayi ko sati ne a bangarena kuma yayi dan haka zai iya komawa can "kinji mara wayo ki dai maida hankali gurin kula da miji tsafta gida data jiki da kuma iya girki masu dadi ,duk ina iya kokarina kuma inshaallahu bana tunani zan kasa ,nawal kuwa tasan baki da lafiya naga har yanzu bata shigo ba alhalin bangarenta muka fara shiga ?"wallahi ban sani ba ni bana ma son tasani bare ta shigo min kowa ya zauna matsayinsa dan ko fuskarta bana qaunar gani "a'a kisna kishi fa ba hauka bane ko ita bata zo ba ke kije mana zaman lafiyarku shine kwanciyar hankalin mijinku bugu da kari rashin maganarku zai iya haddasa muku gaba mai tsanani karki biyewa sharrin zuciya kinji autar mumy ku dinga gaisawa bazai rageki da komai ba ,nasiha sosai aunty ummi tayi mata wanda bata sani ba duk a kunnen muradi tayi sa yaji dadi sosai kuma yayi alfahari da samun yar'uwa kamarta , daman ya za'a yi zuri'ar mumy su zamo masu mugun hali ? gbdy kyawawan halayenta na mumy shiyasa a kullum mumy ke nuna musu mahimman cinta after her is aunty ummi haka ya badamasi shiyasa basa wasa da umarninsu duk abinda suka yanke shi za'a yi , sai gurin yamma suka fito dan barin gidan kisna na biye dasu aunty ummi na fada tasa a nemo mata bluesel vesilin wanda zata dinga yiwa muradi massaging