Showing 24001 words to 27000 words out of 495987 words

Chapter 9 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

nan idan wannan  yarinyar ta shigo ? ta yiwa kanta tamvayar  haɗe da  kawar da fuskarta hawayen  bakinciki na gangaro  mata ."inna lillahi wa inna ilaihi rajiun kawai ta shiga furtawa tana maimatawa domin neman sausauci daga gurin Allah ..."

Nawal ta zaunar da Aliyu  sannan   ta zauna suna fuskantar   juna  ta matso  da  fuskarta  sosai  suna  shaƙar  numfashin  juna  bai  an  kara  ba  yaji  saukan  lip's d'inta  akan lip's  d'insa  tana  yawo dashi a daidai  lokacin da kisna ta sake  juyowa gabanta yayi  wani  irin mummunar  fad'uwa ,ta dinga jin kamar zuciyarta zata kama da wuta, Gabadaya yanayinta ya sauya  , numfashi  ma da kyar  take  janyowa tana fitarwa  zuciyarta na wani irin tuttukin bakincikin , ta ɗauki wuka  tana kallonsu "naje na  tsoka mata wukar nan  a kahon zuciya na kashe shegiya na huta  ."No  no  karki yi haka wannan ai  haukan kishi ne  ,"to  bari na d'aura ruwan  zafi  nayi mata wanka  dashi  ta soma ƙoƙarin  kunna gas "kai shima  wannan ba mafuta bane  gara ki nemo  abinda zaki mata cikin sauki ki korata ta  sake  maida  idanunta akansu  zuciyarta na wani irin  zafi da ciwo ."
   
Aliyu na  shirin kawar da  fuskarshi  yaji ta cafki  bakinsa  ta soma tsatsa kamar ta samu sweet , kisna   tayi  saurin  runtse  idanunta tare da yin kasa dafe da kirjinta dake tafarfasa tamkar an daura mata wuta , Aliyu ya kasa hana nawal aiwatar da abinda take so akanshi saboda feeling din da yake ji yana ratsa sansar jikinsa ,  batare  daya ce mata  uffan ba ta cigaba da  sha bakinsa tana sauke numfashi dan wani irin sanyin dadi taji yana ratsata da kai wa kwalkwaluwarta sako na musamman ,wannan shine karo na farko da suka fara musanyawar yawu a tsakaninsu kuma kowanensu yaji sauyi na dabam ajikinsa shiru yayi ya cigaba da amsar sakon nawal bisa ra'ayinsa guda biyu na farko ragewa kanshi feeling , na biyu kuma dan ya sake tarwatsa zuciyar  kisna  tasan yana da martaba da darajan da za'a so shi......"
sai  data  tsotsi  bakinsa sosai kafin  daga baya ta saki tana sauke numfashi ,  shi  kuwa komawa yayi ya  jingina bayansa da  kujera yana fidda numfashi  "na matsu sosai  my  love , burina bai  wuce mu kasance ma'aurata  ba , yayi mata shiru  yana lumshe mata ido dan shi kadai yasan yanayin daya tsinci kanshi a lokacin da take tsotsan bakinsa a hankali ya bude idanunshi akanta ya lura gabad'aya yanayinta ya sauya da gani da za'a wuce shan baki bazata hana ba ,shima ya kai zuciyarsa nesa ne bancin haka da yaso ya murza dukiyar fulaninta a tare suka sauke numfashi suna kallon juna yayinda kisna Ke kai sosai har da shesheka zuciyarta na zafi "mai yasa bazai soni ba ,bayan ina da duk abinda yake so ...?"Dan Allah ya Aliyu ka tausaya min wallahi zan kasance maka yadda kake so ,zan baka farinciki da kwantar maka da hankali ,zan kula da kai ,zan baka rayuwata hatta numfashina zan iya sadaukar maka dashi ka tausaya min ta karashe maganar tana wani irin kuka mai ban tausayi ".

bayan  kamar   minti biyar kisna ta goge hawayen dake kwance akan kuncinta   ta  fito a natse tamkar bata tare da wani damuwa hannunta rike da jug ɗauke da ruwan sanyi ta ajiye a gaban nawal   batare  data kalli  inda take ba hatta aliyun bata kalleshi ba ,ta juya a hankali tana taku tamkar kazar da kwai ya fashewa a ciki ta haye saman d'akinsu , zariya ta shiga yi  a cikin d'akinta tana zance zuci kanta kamar zai tsage gida biyu tsabar bakinciki, kwakwaluwarta ta shiga  cajin da tunanin neman   mafuta ,dan  dole tasan abunyi tun lokaci bai mure mata , idan  ta bari wannan yar iskar  matar  nayi  mata karuwanci  a gida tun yanzu  shinkenan zata rainata  kuma kashinta ya bushe  , tana  tsaye  ya  shigo d'akin kallo ɗaya yayi mata ya dauke kanshi  aranshi yace "wahallaliyar banza kawai baki ga komai sai nayi nasanadin da zuciyarki ta buga ya soma cire kayan  jikinsa ya ɗauki towel ya taraya a wuyansa  da alamun wanka  zai  shiga  ,take ta sauke wani wahalallen numfashi , wani dadi ya lullu'beta  ta samu damar da zata   fattakar wannan yar iskar  mata  a gidanta ,yana gama  shiga bayi  ta fito daga  d'akin  ta kulle kofar  ta bar key ajikin ta dawo parlou'n kasa inda nawal take zaune , wani  irin mugun kallo mai  haɗe da harara ta sakar  nawal dake zaune kafarta  ɗaya  akan ɗaya tana girgizawa tana sake karewa falon kallo ,  gabanta  ne yayi mummunar  fad'uwa da ganin  irin kallon da kisna tai mata , a hankali ta motsa  bakinta "sannu da .......".Kisna  tayi saurin katse mata  hanzari ta hanyar d'aga  mata hannu "sannun uwarki da ubanki zaki min amman  dai  ke anyi tsohuwar  kilaki tsohuwar yar tasha   ,jaka shasha  ballagaza   da bata  san ciwon da darajan kanta ba , yanzu har  rashin  kamun kanki ya  kai  ki kwaso waɗan nan  tsilla tsillan kafafun naki kamar na jemage  ki zo  gidan saurayi  ? nawal  ta  cika da tsananin  mamakin kisna ta buɗe  baki  zatai magana kisna ta sake d'aga mata hannu "dakata malama bana bukatar jin komai daga  bakinki  ,idan ki kayi ganganci  bude  wannan dan iskan bakin  naki  sai na lahira yafiki  jin  dadi dan sai zubar miki da haƙora , maza maza second  biyu kacal na  baki  ki tashi ki bar min  gidana   kafin na  tura miki  wannan  abun a gidan  kashinki dakikiya mai fuskar  alade  ta nunata  da sekundireba ...........
"an  gama  yawon tazubar  da karuwanci an rasa mashin shini  shine za'a lekewa mijina  ,na  sake ganin waɗan  kafafun naki masu  kama  dana jemage sai na lalata miki rayuwa , ai wallahi Allah ya  taimakeki  da kinci abincin  gidana  da kin  tabbatarwa  kanki mutuwa, domin  guba zaki   ci  oya out ta kai hannu  ta  janyo  wuyan rigarta  ta soma tafiya daita bata tsaya a ko'ina ba sai a  haraban gidan  ta saida ita a jikin motarta  "to  be your first and  last warning  da zaki tako zuwa   gidana  a matsayinki na karuwa ,ki tabbatar da aure ne zai kawoki gidan nan ba karuwanci   ba  ta karasa maganar tana buga mata sikundireban  hannuta a baki .

nawal ta saki ƙara mai sauti tare  da rike bakinta cikin azaban zafi   ta  juya ta buɗe motarta  ta shiga ta zauna zata maida murfin motar  ta rufe ,kisna ta rike "bance  karki faɗa masa  ba  ki faɗa masa dan girman Allah kiga yadda zanyi dake , wallahi sai kinga kudi kince kashi ne shashar tumakiya sannan kuma zaki iya cigaba da zuwa gidan bazan ce karki zo ."cikin rawar jiki nawal ta  bar  gidan tana zubar da hawaye "
kisna na ganin tafiyar  motarta ta saki murmushin  jin dadi "kadan kika gani wawiya   ta  juya da  sauri taje ta buɗe  kofar ta dawo parlou'n  kasa ta zauna tana kallon tv qirjinta na bugawa da karfi   a natse ya sauko falon  yaga wayam babu nawal babu alamun , yace" ke ina yarinyar nan "?.
"Wacece haka ? Ta tambayesa tana hura hanci "Banason iskanci nasan kinsa wacce nake nufi yayi maganar a zafafe yana tsareta da idanunshi "to ni ina zansan inda take   tayi maganar a shagwa'be mutumin dake zaman kansa har a tambayi inda yaje "wacece ke zaman kanta ? yayi maganar yana ƙoƙarin damkar makoshinta ta goce haɗe da mikewa tsaye tayi nesa dashi kirjinta na bugawa ..."Wallahi ki kiyayeni idan ba haka ba zan bata miki rai "to ni me na maka kodan ban da gata shi yasa kake min abinda kaga dama ? Ko Zaman daduro muke da kai ya dace ka gayyato budurwarka gidan nan har ma ku zauna kuna iskanci alhalin ga matarka sunanh a gidan ?
"Da wa kike wannan Maganar ya kara taku biyu zai cafkota ta buge hannunsa ta zura aguje "ni ka kyaleni karka dokeni bata tsaya a ko'ina ba sai a karshen step tana haki tana hura masa hanci ..."
"Zaki sani ne kuma zan kamaki cikin ruwan sanyi , zaki san baki da kunya dan wallahi sai na fasa bakin rashin kunya, kuma ki bari na kira nawal naji tace kin mata wani abu sai kin gane baki da wayo kamewa tayi guri daya ta rungume hannuwanta tana kallonsa tana fargaba, tasan idan nawal ta fada masa abinda tayi mata sai ya mata dukan mutuwa dan haka ta tsaya jira ya kirata taji yadda abun zai kaya ,idan taga dukan zai yi ta shige daki ta kulle ta barshi yayi kwanan falo .."


Tana kallonsa ya dauki wayarsa  yana ƙoƙarin neman  layin nawal  kiran cochi dinsu  ya shigo ya zauna  yana amsa wayar  " hello Mrs birsat kwana biyu  bamuyi waya ba, ya kake ya kwana biyu ?". "yanzu kake nufi to  shikenna  ka dan bani lokaci zan kiraka back   ..."ya katse kiran yana  neman  na Samir...
Bayan sun gama waya da Samir ya sake kiran mr birsat yayi masa bayani komai a natse sannan ya soma neman nawal ,tana ɗauka yaji gabad'aya muryata ta sauya "me yasa kika wuce bayan nace ki jirani ?
"Kayi hakuri dan Allah na samu kiran gaugauwa ne "akwai kiran gaugauwan daya fi dokata mahimmanci? " kin fa san banason saba doka "kayi hakuri bazan sake ba yayi shiru yana kallon kisna dake tsaye tana kallonsa can yace "me yasa muryarki ya sauka kamar ma kuka kika yi ?"No babu komai fa wallahi mura ce ke son kamani Kuma nasha magani "ke dai ki faɗa min gaskiya idan akwai wani abu "babu komai ta fada a takaice tana danne kukanta duk yadda Aliyu yayi daita ta fada masa abinda ke damunta taki saboda taji tsoron gargadin kisna ..

******
Kwance  yake  akan gado hannunsa  rungumeta da pillow  yayinda  idanunshi ke  kallon celling d'akin, sosai  yayi zurfi cikin  tunani  wayarsa  ce  ta ɗauki  qara  ya kai hannunsa ya lalubo wayar yana dubawa sunan daya gani yasa ya ɗan mike  ya jingina bayansa da abun gado "assalamu alaikum "
"Wa'alaiki salam mummuy  anyini lafiya "lafiya ya jikin naka jiya  samir yake faɗa min  baka da lafiya ? Cikin kwantar da murya yace "jiki alhamdulillah mumy naji sauki sosai "Allah ya qara sauki ka kular min da kanka fa ,ya amsa mata da "inshallahu mamana ya mutanen gidan ? "Duk muna lafiya ina ita kisna take ya d'ago ya kalli  inda take kwance akan  doguwar  kujera  idanunta na kallonsa, tun sanda  daya ambaci sunan mummuy  tayi shiru  tana sauraronsa tana  jin kamar tazo ta fixge  wayar  a hannunsa ta  sake  jin muryar mahaifiyarta ."

muryarsa a raunane yace" tayi  bacci "okay inshallahu  gobe zan kira ka  haɗani daita su aryan sun damu suna   ina son magana daita "okay suna kusa  ne yanzu ko sunyi bacci "?
"Ai  tun takwas sukayi baccin dole ,ya gyara zamansa sosai yana son jin dalilin baccin  "mai ya  samesu mumy "? yayi maganar hankalinsa a matukar tashe " kasansu da kiriniya d'azu ne suna wasa a parlour daf da magariba  sukai  karo da juna , aryan ya fasa  baki shi kuma areef  goshi  ,sai da  muka dangana  da asibiti shine fa muna dawowa sukai  bacci  ,amman  tun jiya suke nacin kisna har d'azu    da suka dawo daga makaranta , na faɗa musu muyi magana da mamansu shine suka samin kuka ......"
saurin  runtse idanunshi yayi "kenan sun fi son mamansu dashi ?"ta yaya bazasu sota ba bayan sun rayu daita sama da shekara uku zuciyarsa ta faɗa masa haka "daita suka saba duka wata nawa kayi tare dasu ka barosu?". numfasawa yayi sannan ya buɗe idanunsa akanta tana kallonsa ya katse kiran batare daya bata  sun yi waya da mahaifiyarta ba ya ajiye wayar akan bedside ya koma ya kwanta ruf da ciki  tare da rufe rabin jikinsa da bargo yana tunanin rayuwarsa .."

  "A cikin kwana ɗaya da yayi  rashin lafiya zaka fahimci  yadda  ciwon yaci  jikinsa baya  wani cin  abinci sosai sai kisna ta matsa masa sannan yaci" Kwanaki shadaya kenan da samun saukinsa wanda yayi daidai da sauran sati biyu   mummuy da Samir da matarsa  zainab da aryan  areef  su sauka a kasar sai dai har zuwa wannan lokacin suna  gidan  jiya  ita da Aliyu babu wani cigaba da'aka  samu a zamantakewar rayuwarsu , duk abinda kisna  tasan  zata yi domin  ta karkato da hankalinsa garesa tayi ,amman  yaki  sakin jiki daita  , yana dai  iyakacin ƙoƙarin  kyautata mata ta bangaren   bata abincin barin  wuta a kunne daina kulle gida  da daidai sauransu  ,
bangaren  aurattaya ,hira a tsakaninsu  wannan ma ba'a  maganarsa, mari kuwa sai dai idan bata masa  kuskure ba ,kuskure  kaɗan zata yi masa  yanzu ne zai  ɗauketa  da mahaukacin  mari  ,zamansu babu wani  sha'awa tamkar ba ma'aurata ba,  duk da ita kam   tana  iyakacin bakin   kokarinta na  ganin wani abu ya shiga tsakaninsu  amman shi sai ya hauta da bala'i da zagi ,sai dai duk inda yake tana makale dashi wani  lokacin ta rungumeshi ajikinta  ta manna  masa kiss a wuya ko d'aura hannunta akan jijiyarsa idan zai hauta da bala'i ta marairaice ta nuna bata sani bane , duk sanda ta rungumeshi kuwa  haka zai zareta ajikinsa tare da nuna kyama da  nuna  mata  ta fita hanyarsa "dan shi a yanzu bashi da lokacinta  ,damarta ta rigada ta wuce kuma har abada bazata dawo ba  yanzu ma yana zaune daita ne kawai saboda  darajan iyayen ."

Sanye  yake  cikin black jeans  with  white t shirt kwantaccen  sumar kanshi  dake kwance har bayan wuyansa ya sha  gyara  sai sheki yake, hannunsa daure da agogon dimond sannan rike   da wasu file ya kalli kisna dake sanye cikin  abaya mai sharara sai  dai acikin abayar  wasu had'ad'd'un kananan  kaya ne wondo da riga wanda a zahiri ake iya ganin kayan dake sanye ajikinta  , ta nade  kanta da mayafin kayan tamkar yadda indiyawan Pakistan suke yi , fuskan nata tar kamar wacce take shafa mata madara , wuya da azabar da Aliyu ke ganamata sam basu nuna ba, sai dai ta zabge ta rame sosai amman hakan bai sa tayi muni ba."

Ganin yana ƙoƙarin barin d'akin ta  sha gabansa da sauri tana fuskantar shi hancinsa ya shaki kamshin turarenta saurin lumshe   ido yayi na second biyu sannan ya bud'esu tar akanta "nima za... zani gidan nasir   wata uwar harara ya watsa mata sannan yace "daman nasan sai kinyi min shishigi  tunda ke uwar yan neman gindin zama ce da cusa kai babu kwarjini ya fada yana jan tsaki tare da tsareta da kyawawan idanunsa , shiru tayi tana mamakinsa  ita da  duk abinda zatayi  sai ya gwaleta   duk wannan maganar da suke idanunta na kan jijiyarsa yayinda yanayinta ke sauyawa  sake motsoshi tayi sosai kamar zata shige jikinsa kirjinta na dukan uku uku  on-expecting yaji  ta kai hannunta daidai saitin jijiyarsa dake kwance wani irin ɗauke numfashi yayi da sauri yana kallonta take tsigar jikinsa ya tashi ya dinga jin wani iri a Gabadaya ilahirin jikinsa mai kama da shocking , murmushi ta sakar masa mai narkar da zuciya  tace "kana bukatar matarka Aliyu mai  yasa zaka tauye kanka "? Cike da zafin rai ya buge mata hannu ya juya  da sauri tayi saurin riko laulausan tafin hannunsa ya juyo a fusace "Are You mad "?. Ta fada yana zaro mata ido ,
ta kashe masa idonta ɗaya  idan dai akanka ne tuni na amshi certificate , ta karasa maganar tana rungumeshi ajikinta ta fara shafasa numfashi ya sauke da karfin gaske ya zareta a jikinsa ya bar da'kin yana jan tsaki "aikin banza kawai duk abinda zakiyi a banza .
tana jinsa ta kwashe da dariya "kana so kana cutar kanka ,tun daya fita bai dawo gidan ba  sai kwanciyar  bacci , lokacin tana  kwance akan gado ta haɗe  pillows gabad'aya ta d'aura kanta akai  haka  bargon lullu'ba  ta hadesu duka ta lullu'be  gashi jikinta babu  komai sai wata yar yololuwar rigar bacci iya gwiwa mai shara shara kai tsaye agogon hannunsa ya soma cirewa ya da'ura  a gaban mirrow sannan ya soma balbale botiran gaban rigarsa ya cire ya zame wondonsa ya  zauna akan kujera  ya k'arasa zarewa ya shiga bathoroom ya soma wanka tana jin motsin shigowarsa ta share ta ci-gaba da baccin karyanta bayan kamar minti goma ya fito ya goge jikinsa ya sauya wasu kaya ya kira nawal suka sha  hirarsu duk tana jinsa zuciyarta kamar ta kama da wuta , amman ta kudurta aranta zatayi hakuri ita yanzu har Allah Allah take ya aurota ma  a wuce gurin sai daya gama abinda yake hankalinsa ya koma kanta ,a ransa ya furta matsala wallahi wannan yarinyar matsefa ce arayuwata ,k'arasowa yayi inda take kwance"ke..! Ke!! Shiru  yaji  ya kai hannunsa ya dafe goshinsa yana tunanin yadda zai ɗauki pillow da bargo  kusan minti  biyar  yana tunanin abun  yi kafin daga baya ya kai hannunsa daga saman kanta inda tayi double din pillow ya fara ja a hankali batare daya bari hannunsa ya taɓa jikinta  ba , daman abinda baya so kenan jikinsa ya haɗu da nata , murmushi tayi ta sake danne pillow sosai   da kanta ya ciza lip's d'insa da karfi yana kokarin zaro pillow  tayi wani  juyi har  bargon jikinta ya zame kayan baccin dake sanye a jikinta  suka  bayyana   fuskanta na kallon nasa  tana sauke numfashi  a hankali, cak ya bar abinda yake

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login