Showing 342001 words to 345000 words out of 495987 words

Chapter 115 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

kin ci darajan cikin jikinki da yau sai na miki dukan mutuwa banza shasha kawai da batasan ciwon kanta ba "
" kai ne dai bazan mara galihu bai sake tanka mata ba ya barta nan tana ta hauka.."


Da daddare da misalin karfe tara ta kiran layin aunty afra domin bata hakuri "kai Kisna babu komai fa ai duk nacinsa bai isa ya raba hanta da jini ba "shikenan na gode aunty afra duk duniya ke kadai ke sona tana waya tana duba maganin data kawo mata bayan sun gama waya ta balle ta sha biyi a madadin daya ta tura daya a gabanta ta kwanta har washegari tana kwance a dakinta bai nemeta ba daman ita ba nemansa take ba sai idan ya kawo kansa tsawon kwanaki uku bai sakata a Idanunshi ba sai dai yana jin motsinta fushi sosai ya dauka daita ita kuwa ko ajikinta ta cigaba da zuba ido ganin yadda cikin zai fita sai dai har lokacin ban da murd'a wa ciki bata ga jini ba ..

yau dai zuciyar tayi sanyi dan tun a office yake marmarin jin dumin jikinta dana babynsa dan haka ya dawo da wuri koda ya shigo tana kwance adakinta tana bacci dan tun fitowarta daga asibiti baccinta ya qaru fiyye da da, har zai fara shiga d'akinsa sai kuma ya tsaya cak tare da juyowa ya kalli kofar dakinta jiki a sanyaye ya dawo ya nufi dakinta batare da yayi knowcking ba ya shiga Idanunshi ya tsura mata tana kwance dafe da kasan mararta fuskarta a yatsine alamun baccin ya ɗauketa ne tana cikin halin ciwo gabansa ne yayi mummunar faduwa da sauri ya karasa ya dauki remut ya fara da rage mata karfin ac dakin sannan ya karasa bakin gadon da take kwance tare da zuba mata Idanunshi tsawon lokaci yana kallonta kamar ranar ya fara ganinta ganin ta cire hannunta a kasan mararta hade da yin mika yasa ya lumshe idanunshi na second biyu sannan ya bude a hankali yana jin wani irin yanayi mai zafi akanta hannunta ya kamo ya rike gam cikin nashi tare da matsewa ya rufe Idanunshi yana kokarin danne tsoro da fargaba dake tattare da zuciyarsa akanta idan akace yana jin tsoronta bazai mutsu ba dan bakaramin furgitashi take ba a hankali ta bude idanunta ta zubawa a fuskarsa tana masa wani kaskantaccen kallo kokarin tashi tayi ya sa hannu ya rikota ya jinginar daita yana kallon cikin kwayar idanunta a hankali ya furta "Are You Okay "? lumshe masa ido tayi tare da daga masa kai naunayen ajiyar zuciya ya sauke ganin ta amsa Kuma still idanunta na kanshi kasa boye mamakinsa yayi ya sakar mata murmushi ya sake damko tafin hannuta gam muryarsa can kasa yace "kin ci abinci kuwa dan ga dukkanin alamun kina jin yunwa ?idanunta ta runtse tana jin wata irin muguwar tsanarsa na taso mata sannan ta daga masa kai "ko kina bukatar wani abu ?" Ta kalleshi gabanta na bugawa da matsanancin karfi "ki fada min Kisna duk abinda kike so zan miki koda kuwa numfashina ne akan cikin nan babu abinda bazan iya miki ba gabanta ya cigaba da faduwa saboda tuno mata batun cikin da yayi abinda tafi tsana kenan wai tana dauke da cikinsa matsowa yayi sosai ya kwanto jikinta zuciyarsa na qara shiga rudani akanta Allah dai ya taimakesa karta isar da niyyarta na zubar da cikin a hankali ya kai hannu yana shafa kasan mararta , cikin na nan tamkar yadda yasan cikinta babu wata alamun tasowar da yayi wata killa sai zuwa nan gaba zai bayyana amman a halin yanzu babu alamunsa kallon fuskarsa tayi taga idanunsa a runtse ga hannunsa na aikin shafa cikinta zuwa kasan mararta shiru tayi tare da lumshe idanunta tana jin yanayinta na sauyawa dan wani lokaci idan yana mata wasu abubuwa mantar daita kiyayyarsa yake sai daga baya komai ke dawo mata a hankali yaji motsi acikinta tamkar tafiyar gadangare ko maciji nunfashi ya sauke tare da ajiyar zuciya, zuciyarsa ta qara samun natsuwa ya qara sakankacewa bazata salwantar masa da cikin ba yana kwance ajikinta yana mammatsa mata sansar jiki har bacci ya sake ɗaukarta ya zuba mata ido kawai yana kare mata kallo kafin daga baya shima baccin ya d'aukeshi tana rabe ajikinsa basu jima ba suka farka alokacin daya. "

ya kalleta idanunta da sauran bacci acikinsu "ki tashi karki koma baccin nan la'asar tayi ki shiga ki dan watsa ruwa idan kuma akwai abinda kike bukata ki fada min bari naje nayi wanka ya sauko daga kan gadon ya rankwafo inda take kwance yayi kissing din bakinta zuwa goshinta "ki kula da kanki sannan ya nufi kofar fita yana duba agogon hannunsa ta bishi da kallon tsana tana ta'be baki bata taba jin ya burgeta ba illa qiyayyarsa mai karfi dake yawo acikin jininta ,ta yunkura ta mike ta shiga bayi ta tsugunna tana duba pent dinta sai dai babu jini har zuwa wannan lokacin yau tsawon kwanaki biyar kenan tana amfani da maganin hankalinta ya sake tashi ta fito ta dauki waya ta kira aunty afra tana dauka bata bari sun gaisa ba tace " har yanzu fa tsawon kwana biyar kenan ina amfani da maganin nan banga komai ba sai murdawar mara da alamun cikin na nan bazai zubu idan kuwa haka ne dana shiga uku ".
Daga can bangaren afra tace " baki shiga uku ba sai ki san yadda zakiyi ki fito dan tace idan bai miki aiki ba dole sai anyi abotion nashi "okay zanyi duk yadda zanyi na fito cikin satin nan tana cikin wayar taji motsin an bude kofar tayi saurin katse kiran shine ya leko da kanshi yana dubanta "kinyi sallah kuwa ?"tayi saurin gyada masa kai alamun tayi ya juya ya koma ya nufi massalaci saurin goge number aunty afra tayi a wayarta ta sake komawa bayi tun daga ranar take neman hanyar fita bata samu ba har cikin ya cika wata hudu kuma a ranar suka shirya fita , afra ta shigo cikin jallabiya baka da hijab da nikaf sai dai tana kai wa tsakiyar gidan hakan zuciyar mai gadi yaki amincewa daita dan haka ya tsaidaita yace ta koma mai gidan yace kar sake barin kowa ya shigo "nifa yar'uwar matar gidan ce mai gadi yace sam bai yarda ba ta kira Kisna a waya ta fito tana kufar baki amman yaki yace sai dai idan sun yarda a kira yallabai ganin haka yasa afra rufawa kanta asiri ta wuce ."


*******
Kisna na tsaye tana goge jikinta da towel dan fitowarta kenan daga wanka muradi ya shigo dakin yana sanye da wasu hadaddun suit baki sai kamshi yake zubawa ya tsaya yana kare mata kallo kafin daga bisani ya fara mata magana akan zuwanta awo kai tsaye tace " ban zuwa ko'ina " yace " kiji tsoron Allah ki rungumi qaddararki kada ki cutar da abinda ke cikinki domin shi din al'amari ne na Ubangiji bashi da wani laifin komai idan akwai mai laifi ni nan danayi sanadin digashi ni din ma ba laifina bane qaddarata ce tazo a haka kuma ina nan ina rokon Allah ya bani ikon cinyeta,duk kuma abinda ke cikin zuciyarki Allah ya bayyana min maganar zuwa awo bazan sake miki maganar zuwa ba sai maganar zuwan afra gidan nan banason kamar yadda na gaya miki karki kara bada damar da zata shigo min gida saboda kinsan yadda nake daita tun farko bata sona nima haka bana sonta ban taba fadawa kowa cewar bana son afra ba amman yau na fito na fada miki wallahi bana son afra bisa ....."
"kar Allah yasa kasota ta katse shi ta hanyar fada masa haka " Allah yasa itama bata sonka kuma wallahi akan aunty afra ko yanzu kace na bar maka gidanka zan bar maka dan muddin ina cikin gidan nan ya zama dole ta shigo shi kuma tayi abinda ta gadama "har yanzu baki da hankali Kisna bakinsan abinda ke miki ciwo ba koma nace bakinsan ciwon kanki ba, batun afra bata sona wannan ita zaki tutse ta baki amsa ya k'arasa maganar yana riko hannunta dake goge gashin kanta tare da shafo gashinta har zuwa fuskarta ya zarce cikin towel yana shafo cikin jikinta dake lafe har lokacin bai da alamun dagawa ,duk wannan abun da yake Idanunshi na kanta yana kallonta ta mirrow cikin wani irin yanayi dake galabaitar da zuciyarsa "ka sakar min jiki banason abinda kake min "cikin yin kasa da murya yace "dole kiyi hakuri saboda ina da ajiya mai mahimmanci ajikinki kinga ya zama dole jikina yaso haduwa da naki ba dan komai ba sai dan ina don na samu kusancin da baby , zai so baby ya dauko wasu daga cikin halaiyata dan sam bana son abinda zaki haifa ya dauko halayenki har gara ya dauko Samir madu ko aunty Ummi "idan na haifa kenan ba tayi maganar acikin zuciyarta tana kokarin zare jikinta a nashi ya sake rikota yana tsareta da Idanunshi "me kika fadawa zuciyarki ?"wannan shirun akwai magana ki bude baki ki fada min tunda nasan ba tsorona kike ji ba ".


Kallonsa tayi gabanta na wani irin faduwa saboda jin hannunsa a dukiyar fulaninta yana fama murzawa ta cikin towel sai daya gama shafasu da murza kan nipples dinta Sannan yace "shikenan tunda kinyi shiru ni zance wuce office ya duka ya mannawa cikinta kiss sannan ya mike ya fita "aikin banza kawai malam kayi ka gama dan wallahi sunan wannan cikin zubabbe ta cigaba da shiri tana tunanin yadda zatayi ta fita a gida ....."


Bayan daya wanda yayi daidai da cikin Kisna ya kai wata biyar
Har ya dan tasa shi kanshi muradi ya sakankace tare da sadaukarwa kanshi ta hakura da batun ciki dan haka ya tsananta addu'a acikin wannan lokacin Allah ya fito masa da babynsa lafiya tana kwance tana tunanin yadda zata fita daga gidan domin dai yau ta daura aniyar ta kowani hali sai fita daga gidan ya shigo cikin shirin zuwa office hannunsa rike da plet wanda aka rufe a zahirin gaskiya muradi yana da tsananin kyau musamman idan yayi shiri cikin suit sai ya dawo tamkar balarabe ko wani bature ga tsananin tsafta kullum cikin gyaran jiki yake uwa uba iya kula da mace.
ya tsura mata ido kamar yadda take kallonsa ,ya sakar mata murmushi sannan yace "tashi kici abinci da kyar ya samu ya lallabata kamar kullum ta fara ci tana Allah Allah ya fita itama ta san inda dare yayi mata yana zaune ta lashe abinci tass ya sake sakar mata murmushi sannan ya mike "ni zan wuce office me kike so na siyo Miki idan zan dawo ?"bana bukatar komai yayi kising din goshinta kamar koda yaushe sannan ta fita yana fita taja tsaki komai sai ya saka iyayi ta yunkura ta mike ta fito mai gadi na ganinta ya haɗe rai itama haɗe fuska tayi sannan a fusace tace "ka bude min get mana ka wani tsaya kana kallona kamar dolo "ai dolo ne sai dai gurin fita zaki gane ba dolo bane tayi tsaye rike da kugunta tana dubansa "ka bude mana koni sa'ar musayar magana da kai ne ?"Allah dai ya baki hakuri ki kira mai gidan ki hadamu dashi idan yace ki fita ga hanya ban malo tarara........"

Juyawa tayi cikin fushi ta koma ciki tana tsinewa muradi Sannan ta soma neman layin aunty afra suka gaisa tace "ina son fitowa fa amman dan iskan mai gadin ban yaki aunty afra dan Allah kisan abun yi ni dai na rabu wannan jarababben cikin shine problem dina aunty afra tace" yanzu shi muradin yana gida ne ko ya fita ?"ya fita yanzu kuma bazai dawo ba sai zuwa yamma shi yasa nake neman hanyar fita "aunty afra tayi shiru tana tunani can tace "ki kwantar da hankalinki yau zaki rabu da cikin nan saboda ni kaina bana qaunar ganinku tare kullum kokari nake naga na rabu ku "yauwa aunty afra shiyasa nake Kara sonki wallahi " amman da sharadi duk runtsi duk wuya karki yarda kice da sanya hannuna kinsan idan su dady suka ji zasu bata min rai kai komai ma zai iya faru ."
"karki ji komai aunty nah ni dai na rabu da cikin nan na dawo kan takardar sakina shima dai ki bar komai a hannuna yadda ya kwallafa rai akan cikin nan yana rasashi bakinciki zai sa ya sakeki batare daya shirya ba wani irin murumushi Kisna tayi aunty afra tace " bari na kira nus naji wani magani zamuyiwa shi ɗan iskan mai gadin nan amfani dashi a samu ki fito ta katse kiran bayan kamar minti goma ta kira Kisna ta dauka "yauwa ki tura ya siyo miki Sleeping tablets Doxepine or eszopiclone or lemborexant(day vigo) or ramelteon(rozerem) or zolpidem duk wanda ya samu aciki ya siyo ki zuba masa a drik ki bawa shege ya sha ....."



*Inshallahu zakujina after two days idan kuma na samu sarari zakujini ko after one day ne afuwa dai* 👏🏼👏🏼
*****
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wadan da ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gumba, gari insertion,kaza zakara ,
jigida da dai sauransu.


1.Tsumi Yana saukarwa mace ni'ima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma yana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 51

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, voil lace Swiss lace   duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.


...Cikin sauri ta katse kiran aunty afra ta bude hand bag dinta ta dauki kudi tare da bude bedside ta ciro takardata da biro ta rubuta sunayen magungunan da aunty afra ta fada mata sannan ta fito zuwa haraban gidan tana kwallawa mai gadi kira "Sanusi! Sanusi !! da sauri ya amsa tare da fitowa daga d'akinsa ya tsaya daga ɗan nesa kaɗan daita yana cewa "gani Hajiya "ungo ta mika masa kudi da farar takarda "kaje wancan grace pharmacy din dake oduduwa road ka siyo min ɗaya daga cikin maganin nan " ya amsa ya juya da hanzari "kayi sauri fa " yace "to " ya fita haɗe da kulle kofar karamin get ta gaba ta tabe baki tana cewa "dan iska kwarkwar kawai duk kayi ka gama wanda ya ajiyeka ma ya kasa dani bare kai din banza kana tafiya suki suki kamar raƙumi ta juya tana zaginsa ."


bayan kamar minti talatin sai ga Sanusi ya dawo rike da laidar magani yayi knowcking ta tashi ta buɗe kofar main parlour taja ta tsaya tana dubansa shi kuma ya mika mata farar laidar magani cike da girmamawa , ta amsa cike da sakin fuska tana cewa "yauwa Sanusi .gaskiya fa kayi sauri , yau har da tuluci zan baka yayi murmushin farinciki jin abinda tace , har

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login