Showing 486001 words to 489000 words out of 495987 words

Chapter 163 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

kika samu labarin uwarta na bin bokaye ?babu wanda ya fada min kawai haɗawa nayi na hada da   kafar uwar , ta taba zuwa tunda dana  ji kara jiniya da shigowar hillus na biye da  motarta kuma har sanda aka fito aka bude mata nasan uwarta ce ga tsantsar kama wallahi kudi ne kawai Amman kafarta a karkace take suka sake kwashewa da dariya har muradi ya shigo suna labarin ya bala'in hade rai kafin daga baya yayi mata gargadi da Idanunshi nan take tayi shiru ta shiga hankalinta suka canza hira ." 


Bayan kwana uku  kisna da muradi suka bar kasar  zuwa cairo a can suka ci-gaba da rainon cikinsu da  gudanar da soyayyarsu  cike da kulawa da juna sam idan kaga muradi bazakace shine wannan miskililin ba komai shi yake mata ya dawo tamkar bawanta watanin sunja sosai  har sun share  wata bakwai  batare daya waiwayi nawal ba a  lokacin cikin kisna  ya fito sosai  mahaifin  nawal  da mahaifiyarta suka  samesa da kansa a cairo sun jima suna tautaunawa akan nawal a karshe uwarta cikin fushi tace" idan bazaka dawo da nawal  ba ka sakar min   yarinya  ta cigaba da  rayuwa   muradi yaji haushin maganarta  sosai  dan haka a zuciye yace "zasu ga sakonsa a  cikin  satin  mahaifin nawal bai so ta fadi haka Amman babu yadda zai yi an fi karfinsa sai abinda hjy mardi tace da shi yake aiki aiko cikin satin ya tura mata sakon sakinta daya."


" ai nawal na gama karanta sakonsa ta zube kasa sumammiya sai farkawa tayi ta ganta a gadon asibiti satinta daya aka sallamota ta dawo gida  damuwarta ta karu , cikin kankani lokacin ta fita haiyacinta ta zamo kamar mahaukaciya tayi ta ihu  tana sambatu kiran sunan muradi  tayi baki ta rame mahaifiyarta kamar ta hadiye zuciya ta mutu  dan bakinciki ita kanta ta zabge ko bacci bata iyawa kuka kuwa tayiwa nawal har ruwan idanunta na neman tsiyayewa , ga surutun danginta dana mijinta   dake yawo cikin kunnenta  mijin nawal ya tafi da uwar gidansa  ya bar nawal ga kuma saki wasu nacewa ai  mugun kishin uwarta data dauko ne yasa ta kasa zaman aure  har zuwa suke gidan gulma  duk wanda ya shigo ya iske hjy mardi  ta dinga zage zage kenan da maseefa wai muna furci ne ya kawosu  bayan anyiwa mijin yarta asiri ne ya saketa  shine dan munafurci ake zuwa ganinta."

cikin kisna na shiga wata takwas
ya tattarata  sukayi london   sakamakon yana da buga wasa kuma anan kasar yake son ta haihu  bayan ya gama abinda ya kai shi yace suje su kara siyan kayan baby amman kisna taki dan gbdy a tsorace take kullum da tunanin haihuwa take kwana take tashi barin ma da likitoci suka tabbatar mata da bazata iya haihuwa da kanta ba ,kullum muradi cikin rarrashinta yake ya kwantar mata da hankali "wannnan bazakiyi doguwar makusa ba tunda ansan cewar bazaki iya haihuwa da kanki ba edd dinki na cika za'a cire miki babyn ki huta ai kuwa   wata tara daidai aka shiga dakin tiyata da  kisna tare da muradi, yana tsaye akanta akayi mata komai aka gama   aka ciro mata   diya  mace mai kama daita  sak sai dai farincikinsa bai bayyana ba har sanda aka fita da baby dan gyarata dan gbdy hankalin muradi baya ga bby yafi son yaga farfadowar matarsa sannan yaji da bby washegari ta farfaɗo har tana tambayar bby girl dinta tunda daman an fada mata abinda zata haifa nan farinciki muradi ya bayyana ya riki hannunta "na gode matata Allah yayi miki albarka , Allah ya bar mu tare muddin rai acikin satin  mumy ta sauka a london cikin tsananin farinciki akayiwa bby huduba da sunan mumy wato  saliha nan take kisna ta sanya mata mother....."


******
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 70 last page

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, voil lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.

Mumy tayi rawar gani sosai wanda komai hassadar mutun sai ya yaba mata ,idan kaga yawan kayan baby , da irin hidima data yiwa kisna sai abun ya baka mamaki ,zaka dauka bata taɓa haihuwa da kuma samun jika mace bane sai lokacin kusan akwati shida shida shake da kayan baby dana kisna haka nan dan ta nunawa diyarta da takwararta gata da soyayya , bayan sati uku sai ga muradi ya turo kofar d'akin da kisna take zaune tana kallon fuskar kyakkwar babynta dake bacci da nashi kyautar , ya k'arasa shigowa a natse bakinsa dauke da sallama ya ajiye takardun dake rike a hannunsa akan cinyarta ta d'ago idanunta a hankali ta amsa masa sallamarsa kana ta tsura masa idanunta tana kallonsa cike da matsanancin qaunarsa, shi din ma ita yake kallo a natse ta dauki takardun tana dubawa muryarta a sanyaye tace "wadan nan takardun fa na menene world best ?.
"naki ne baby love na mallaka miki su duniya da lahira , tsaye tayi tana kallonsa tsabar mamakinsa tasan yana da niyyar yi mata kyauta amman bata dauka kyautar zata zamo mai girma haka ba ,takadun gidan mansa ne guda biyu dana supermarket dinsa dake nigeria wanda suke dauke da sunanta , iya sunanta kadai ma daya sanya musu tasan babban kyauta ne bare ya kai ga mallaka mata su , a hankali yaga hawaye sun biyo fuskarta zuciyarsa na dokawa ya dinga girgiza mata kai alamar karta yi kuka hannunshi yasa ya share mata hawayen fuskarta ."

cikin tsananin murna ta rungumesa ajikinta tana fashewa da wani sabon kuka , ya zagaye waist dinta da duka hannuwansa yana cewa "ki daina wannan kukan Please bana son ganin zubar hawayenki matsayinki ya zarta wannan kyautar "na gode world best !!! amman ba sai ka mallaka min wannan qadarorin ba ni kai karan kanka nake nake so , ka soni ka kula da rayuwata ya fiyye min wadan nan qadararon ,naunayen ajiyar zuciya ya sauke yana share mata hawaye ,kula da rayuwarki dole ne baby love Koda kuwa bana sonki bare kece mahadin rayuwata , cikin Muryar kuka tace "to ka haɗa dana gurinka na barwa yaranmu " kada ki kara cewa komai baby akan wannan kyautar dan soyayya ce idan baki amsa ba zanji babu dadi araina wata naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana zare jikinta ta tsura masa ido zatayi magana ya kai wa bakinta kiss .." kisna taja hannunsa suka shiga d'akin da mumy take tana nuna kyautar muradi "mumy ki tayani godiya abbansu aryan ya mallaka min gidajen mansa guda biyu da supermarket dinsa ,mumy tayi murmushi tana dubansa tare da cewa "ban san abunda ke burgeka atare da kisna ba da har kayi mata irin wannan kyautar? kisna tayi murmushi tana dubansa , shi kuwa a ransa cewa yayi mumy bazaki fahimta ba ni kadai nasan yadda nake jin hajiya kayi a raina da ina da ikon mallaka mata rayuwata zanyi ."

wata biyu da haihuwar kisna suka tattara suka dawo cairo tare da mumy cikin tsanani farinciki , duk wani gata da kulawa muradi na bawa kisna kamar zai mata numfashi ,wani lokaci haka zata zuba masa ido tayita kallonsa mutumin data tsana ada shine yanzu ya zamo farincikin rayuwarta ,shi ke mata komai kafin mumy ta tashi a bacci ya hada mata ruwan wanka ya bata abinci sannan ya fita zuwa office ,sai idan mumy ta tashi ne tayiwa baby wanka , renon mother ya koma hannunsa dan ba karamin qaunar yarinyar yake ba musamman ma da tayi kama da kisnarsa , yanayin zamansu da muradi a yanzu ko ba'a furta mata ba ya tabbatar mata da cewar taso *cutar da kanta* a baya allah da tsayayyun iyayenta suka taimaki rayuwarta da yanzu tana can gidan musa tana shan wahala kamar yadda taji ance byn fitowarsa a jail bakar wuya yake ci ga babu tsayayyen aiki ga shaye shayensa yafi na da , har sata yake da zarar yaga wayar mutane zai yi gaba daita ya cefanar ya siyi kayan maye ."

a yanzu wani irin so take wa muradi fiyye da lokacin dawowarsa ta farko daga cairo , zamansu lafiya babu fada ko sa'insa a tsakaninsu sannan babu rabuwa suna tare har abada dan shi kansa wata zazzafar qauna mai tsayawa arai yake mata kamar yau ya fara saninta diyya mace ,ashe samun mijin na garin shine babbar dace da sa'a a duniya Allah ya sakawa iyayenta da mafifi alkhairi domin sune suka yi tsayin daka akan rayuwarta da muradi ,lallai rayuwarta ya zamo izina ga yara masu irin halinta na baya, su farga su gane zabin iyaye shine zabi kuma abun farinciki da alfahari domin kuwa duk wanda yayiwa iyayensa biyayya zai ga farinciki a rayuwarsa wanda yaki binsu kuwa karshensa wahalar rayuwa dan ita sheida ce Allah ya hanata auren musa ya bata muradi domin son ganinta cikin farinciki ita kuwa me zata ce wa Allah daya wuce godiya wani hanin ga Allah baiwa ,kwance take ajikinsa a falo akan kujera manne da juna yayinda mumy ke daki tare da mother ya shige jikinta sosai yana shafata yana mata magana a shagwabe " baby love ki duba lamarina mana gurin wata wata uku kenan ina zaune haka kinsan fa hakurina bai ka haka ba , Allah idan ban ci ba yau komai zai iya faruwa dani "haba aliyu muradinah ka dan qara hakuri wai so nake cike 3 month kaga dai aiki aka min kai kuma abu ba kaɗan ba idan kayi min shigar sauri fa zan iya mutuwa yayi saurin zaro mata Idanunshi yana toshe mata baki da bakinsa sai da yayi dogon zango sannan ya cire ya busa mata numfashinsa "shinkenan na hakura dan bazan juri zama a duniya babu ke atare dani ba, ta kashe masa ido tana kising bakinsa "nima hakan take gareni da kai kadai zan karasa rayuwata kiss daya tayi masa amman shi yayi mata ya kai goma gbdy a hannu yake "to kiyi min dabara na dan samu natsuwa suna rungume da juna mumy ta sanyo kai da sauri ta juya qirjinta na bugawa da matsanancin karfi duk da ba wani abu taga suna yi ba iya kiss ne a ranta tace "kai gara nazo na tattara na bar kasar nan da alamun dai yaran nan sun gaji dani ".

*****

bangaren nawal dai abubuwa sun cigaba da rikicewa dan tana gidansu zaune har lokacin bata ga tsuntsu bata ga tarko , bata ga aikinta bata ga komawa gidan muradi duk da tana samun biyan bukata daga iyayenta amman da kaganta kasan bata da natsuwa da kwanciyar hankali, kullum cikin kuka da damuwa take ta damu iyayenta akan suje gurin dady ko mumy tasan muddin suka je zasu saka baki magana daya zasuyiwa muradi zai maidaita gidansa cikin wannan lokaci mumy ta koma Nigeria tace sa biyota a baya dan bazata iya da rashin kunyarsu ba a fili suke nuna maitar junansu mumy na barin kasar suka bude sabon babin soyayya tare da diyarsu mother suna son mother tamkar basu taɓa haihuwa ba ,soyayyarta ta zarta tasu aryan watanta uku a duniya amman sarai take ganin mahaifinta da zarar taji muryarsa ko baya nan ko ta cikin waya ne aka saka handsfree yanzu zaka ga tana raba idanu a haka lokacin yaci gaba da tafiya al'amura na cigaba da daidaituwa cike da qaunar juna dan gaban kowa muradi yake nuna ma kisna soyayyarsa tana tsaye goye da mother tana jijigata ya shigo ya tsaya bayanta yana kallon fuskar diyarsa mafi soyuwa a rayuwarsa sannu da zuwa tayi masa ta amshi briefcase dinsa ta nufi d'aki ya biyo bayanta yana cire yar saman suit dinsa , ta kwanto mother ta kwantar daita akan gado ,hajiya kisna sannu da hidimar gida data mamana ,hajiya ? ta furta a kasan ranta a zahiri kuwa cewa tayi " yau kuma salon sakonar ta nan ka bullo ? "

"Babu wani tsokana daga yau kin tashi da zallar kisna ko baby love kin dawo hajiya kisna ko hjy baby love ki shirya bana damu za'a sauke farali nan da 2 week's Kuma zamu bar kasar nan zuwa saudia muyi umara idan mun gama daga nan zamu wuce Nigeria dan daga nigeria zamu dawo aikin hajji cike da farinciki ta rungumesa ajikinta , muradi ba dai zurfin ciki ba sam baya fadan abinda zai yi sai idan lokacin yayi ya aiwatar , wannan na cikin abinda yasa yake qara samun matsuguni a zuciyarta addaur ta shiga yi masa shi da mahaifiyarsa cike da kulawa da qaunarsa sannan ta tayashi cire kayansa ya shiga wanka kafin ya fito, ta fito masa da kayan shan iska farare sol wando da riga ta feshesu da turare ya fito daure da towel tana ganinsa ta karaso garesa ta dauki karamin towel tana goge masa jiki "kina ji dani sosai fa wanda hakan ke ƙara min soyayyarki ,"dole naji da kai, kai din dan lelena idan ina tare da kai komai nice zan maka bazan yarda ka sha wahala ba , bayan sati biyu suka ziyarci kasa me tsarki zuciyoyinsu cike da farinciki mara misaltuwa ,
suna kare umara kisna da muradi suka fara shirin dawowa kasar haihuwarsu lokacin diyarta nada wata shida a duniya ."

kwanansu hudu da dawowa nigeria amman har lokacin suna fama da 'yan taya murna, satinsu biyu suka gama watstsake gajiyarsu suka ware sati daya don ziyarar yan'uwa da dangi da abokan arziki kowa ya gamsu sai yayi farinciki sun zaga dangi sosai cikin yan kwanaki inda suka yada zango a gidan aunty ummi ,aunty ummi taji dadi cike da farinciki ta mika wa kisna hannu "babu ruwana daku ku bani mamana mu gaisa tukun dan fushi nake daku dan wulakanci nice karshen zuwa kawowa ziyara bayan da kuka dawo nice farkon zuwa "kai aunty ummi ni dai kina da fushi dani dan ba laifi bane laifin dan'uwanki ne shine yace abarki a karshe ta karasa maganar tana mika mata mother tare da gantsarewa sakamakon mintsinta da muradi yayi mata a bombom dinta ta juyo tana kallonsa kamar bashi yayi ba ta sakar masa harara shi kuma ya kashe mata idonsa ɗaya aunty ummi ta nunawa takwarar mumy soyayya wuni guda sukayi sannan suka baro a gidan akan hanyarsu ta komawa gida taga muradi ya tsaya a bakin titi ta kalleshi domin jin karin bayani sai gani tayi yayi warning glass din motar bangaren da yake "kalli can kiga wani abu ya nuna mata hannun da yake nan take idanunta ya sauka akan musa yayi baki sosai yayi muni idanunta sanye da farar jallabiya oversize gbdy taji ta muzanta agurin "ga naki baby love ....." shiru tayi kawai tana kallon musa tana tsanar kanta da irin rayuwar data yi dashi abaya tafiya yake cikin maye yana cilla ƙafarsa duk inda yaga dama yana surutai da alamun ma brain dinsa ya fara samun matsala da sauri ta dauke kanta akanshi zuciyarta na wani irin tsinkewa muradi ya rufe glass yaja mota tare da daure hannunsa akan nata batare daya ce mata komai har suka karasa gida kuka take sosai tamkar wacce akayiwa mutuwa da misalin karfe takwas na dare muradi ya shigo ya tsaya akanta "wai kukan na meye hk ?ta girgiza masa kai alamun babu komai ya zauna a gefenta ya kamo hannunta ,"ko kina bukatar taimaka masa ne ?,ni ba wannan ba rayuwarsa ta bani tausayi ta k'arasa maganar tana kuka, ki daina kuka saboda shi din ba abun tausayi bane abinda ya shuka yake girba ko hakin yaran daya bata wa rayuwa bazai barsa yayi rayuwa me dadi ba kin manta abinda ya faru jiya ki fuskanci yau ya karasa maganar yana rungumota jikinsa yana shafa bayanta  ..."

muradi ya shawarci samir domin su ginawa iyayensu sabon gida , da fari yaso ya gidana shi kadai ne ,sai kuma ya ga gara suyi tare tunda komai nasu tare suke babu mutsu samir ya bada tarin kudi masu yawa suka siya makeken fili a abulegba aka fara ginawa mumy da dady cikin lokaci muradi da kisna suka tsallake zuwa kasa me tsarkin dan sauke farali suka bar mother gurin mumy , cikin wata uku kacal akayi komai aka gama mumy ita kadai sai mijinta da yan jikokinta suka tare acikin tamfatsetsen gidan da ƴaƴanta suka mallaka musu shi kuma tsohon gidan mumy tace a gyara a rufe kofar da zata kai mutun bangaren ya badamasi sai a zuba mutane marasa karfin babu bata lokaci suka aiwatar da umarnin mahaifiyarsu tun da kisna tazo taya mumy murna tarewa a sabon gida taki komawa gidanta yan'uwanta duk sun koma ranar data cike sati daya sai ga muradi da daddare yazo ,ta kallesa ta kunshe dariya dan daman jikinta ya bata tana kokarin shiga dakin mumy yayi wata super ya cafkota ya had'eta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login