Showing 453001 words to 456000 words out of 495987 words

Chapter 152 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

ya d'ago sukayi four eye's daita "come to me my baby love , ya furta a hankali yana mika mata hannunsa tare da maida kanshi kan aikin da yake, jin shiru bai ji motsin saukowarta ba ya sake d'ago Idanunshi yana mai jin tausayinta da matsananciyar soyayyarta , lumshe masa idanunta tayi batare data mike ba dan har lokacin wani iri take jin gabobinta, ya yunkura zai mike ai tuni ta sauko da sauri ta shige bayi dake yana kusa daita ta dade ciki bayin dan sai data sake zama cikin ruwan zafi sannan tayi alwala ta fito yana nan zaune ya zuba mata ido yana sake miko mata hannu ta zabga masa hararar soyayya tare da karasawa ta ɗauki hijab dinta ta tayar da sallah bayan ta idar ta mike ta nade sallayar ta samu guri nesa dashi ta zauna, ture system din gabansa yayi ya tashi daga inda yake ya dawo kusa daita ya zauna yana ƙoƙarin shigewa jikinta tayi saurin matsawa ,ya rikota da duka hannunwasa yana murmushi "ni ne kuma na zama haka ?haba baby love kar muyi haka dake fa zaki sa na tsani kaina fa "to ai kai din ne sai da haka wallahi jarabanka yayi yawa tayi maganar a kasan zuciyarta "kina magana ne ya fada yana matse yatsun hannunta cikin nashi tayi saurin girgiza masa kai tana kawar da kanta".


" look at me babylove " yayi maganar yana juyo da fuskarta zuwa garesa suka fuskanci juna ya kai hannunsa saman cikinta yana shafa zuwa kasan mararta "bari naje na amso miki abinci agurin nawal da alamun kina jin yunwa ta runtse idanunta sakamakon jin sunan daya kira ,idanunta a runtse tace "no ni abinci mumy nake son ci "gidan sauki idan dai abincin mumy ya kai hannunsa ya janyo wayarsa ya soma neman layin mumy kira ɗaya ta ɗauka bakinta dauke da sallama "Assalamu alaikum ". yasa wayar a handsfree Sannan ya amsa cike da girmamawa kana ya gaisheta bayan ta amsa masa gaisuwar yace "mumy me kika dafa ne ? Jolly din din rice me zakayi da abincin dana dafa byn gaka da mata har biyu a gidanka ? "ammmm mumy daman ba..... "kisna tayi saurin rufe masa baki da tafin hannunta mumy nice fa zanci ",to ke aikin me kike yi da bazaki tashi ki girka ba? kinga kisna ban son kiyuwa fa ki tashi kiyi aikin gidanki "Allah mumy bani da lafiya ne "Allah ya baki lafiya ki ajiye son jiki ki tashi ki daura "haba mumy daga rabuwa jiya jiya har kin daina sona Allah bazan yarda ba dawowa zanyi yanzu ta furta cike da shagwa'ba tana dan bubbuga kafafunta abun ya bawa mumy dariya aiko ta shiga yi tana cewa "oho dai abincina ne dai bazan bayar ba a tashi a dafa ."


"da gaske mumy bata da lafiya ki taimaka mana bari na turo ko nazo da kaina ? "karka fara zuwa ta tashi ta girka dama diyata nawal ce sai nace azo a karban mata amman ita laaa ta tashi ta girka "ki taimaka mumy hajiya kayi ce fa, mumy tayi murmushi irin nasu na manya sannan tace "na sani ai ,to mumy saboda ni zatayi magana yace "dan Allah mumy ki taimaka mana nan ya shiga mata magiya ita dai kisna na jinsu har sanda mumy tace "to shinkenan kazo sai dai kaɗan zan bayar " tana gama fadar haka ta katse wayar tana murmushin jin dadi ,ya kalli kisna tare da manna mata kiss a kuncinta da lip's dinta "ki kular min da kanki zanje in karbo na dawo , yana fita ta dawo falo ta kunna tv ta kwanta tana kallo tv wanda a zahirance ba kallon take ba tunanin yanayin muradi kawai take , gbdy ta lura bashi da hakuri duk yadda take jin jaraba da sha'awarsa sai data ga ita din ba komai bace akansa ,sam jikinsa bai gajiya da sex kamar wani inji , ko dan complain din ciwon jiki nan bai mata ba hasalima kallon garau take masa tamkar bai yi aikin komai ba murmushi ya subuce mata sanda ta tuna abinda tayi jiya , wani irin abu taji yana yawo ajikinta a dan tunaninsa da tayi gbdy jikinta ya soma daukar caji " ina sonka mijina sai dai ina cike da tsananin fargaban yanayinka ."


cikin minti kaɗan taji ana knowcking din kofar falo tayi shiru tana tunani tasan ba muradi bane dan haka ta mike da kyar tana tambayar "waye ? , daga can bakin kofar aka amsa mata da" alex ne". tana jin haka ta fahimci dan aikensa ne ,dan haka ta k'arasa ta buɗe kofar ya mika wata karamar basket wacce aka sakata da kaba da bakar leda ta amsa ta juya tana masa godiya tare da kulle kofar ta dawo mazauninta tana tunanin inda muradi ya tsaya wayarta ta janyo tana kokarin neman layinsa taji inda ya tsaya, kiransa ya shigo ta sauke numfashi ta dauka tare da sallama cikin siririyar muryarta "wa'alaikis Salam baby love alex zai kawo miki abinci yanzu ina tare da dady ne but bazan jima ba zan dawo "ai yama kawo Allah ya tsare min kai sai ka dawo love you "love you more na gode baby love ya katse kiran ,ta bude laidar kayan fruit ta gani danginsu ayaba kankana da inibi kayan dai fruit kala kala taci abincin kaɗan ta ɗauki ayaba daya taci ."


a hankali ta cigaba da cin kayan fruit tana kallo tana tunaninsa duk sanda ta tuna yanayinsa sai gabanta yayi muguwar faduwa haka sai taji wani ruwa ya digo a pent dinta wanda babu tantama na sha'awarsa ne , sai gurin shida na yamma ya shigo mata a lokacin tayi zurfi cikin tunaninsa dan bata ma san ya shigo ba, ya tsaya akanta yana kare mata kallo fahimtar bata san da tsayuwarsa ba yasa shi rankwafowa jikinta ya hura mata iskar bakinsa a idanunta."am back baby love " naunayen ajiyar zuciya ta sauke tana dubansa cikin so da qauna "me kike tunani haka bayan ni akwai wani abu da kike bukata ne ? yayi mata tambayar yana kashe mata idonsa ɗaya, ta lumshe masa idanunta tana jin wani irin zazzafan soyayyarsa na ratsa sansar jikinta , komai yayi burgeta yake tunda ma can shi din mai saukin kai ne da tattalin mace ,mugayen halaiyenta ne ya canzasa zuwa mai zafin zuciya akanta , yanzu kuma ya dawo mata fiyye da farkon rayuwarsu , shiru tayi tana cigaba da dubansa batare data bashi amsar tambayarsa ba tana cigaba da shaƙar numfashinsa zuciyarta na beating kafin daga baya tace "kasan abinda ke cikin raina, ban taɓa son wani abu sama da kai duk soyayyar da nayi a baya hauka ce, wallahi yanzu nasan ina soyayya mai tsafta da nagarta wanda nake jin zan iya sadaukar maka da rayuwata , a yanzu babu abinda nake bukata sama da soyayyarka da kulawarka sai dai yanayinka na sani jin mummunar faduwar gaba ta karasa maganar kamar zatayi kuka ..."


ya kamo fuskarta da tafukan hannuwansa ya hade guri daya yana busa mata iskar bakinsa suna musayar numfashi gbdy tsigar jikinsu ya shiga mikewa suka fara secuzing din juna , hannuwansa ya shiga gangarowa dasu zuwa qirjinta yana shafawa abinda yafi so yana lumshe mata ido "ita soyayya makauniya ce kisna , kina tsananin sona kisna ki daina tunanin yanayina ,idan zaki iya komai akan soyayyata to meye bazaki iya yi akan yanayina ba ? fadawa soyayyarki banyi kuskure ba saboda ina matukar qaunaki shine ma asalin abinda yasa bana gajiya dake yana magana yana aika mata da zazzafan romancing masu rikirkita lissafi , itama tana maida masa martani kafin daga baya ya hade bakinsu guri daya ya shiga tsotsa sai da yayi dogon zango sannan ta fara ƙoƙarin zare bakinta dan kar zarce "ina tsananin sonka mijina sannan ina son kasancewa tare da kai muddin rai "zamu cigaba da kasancewa tare muddin rai baby love babu abinda zai sake rabamu ,zamu yi rayuwarmu tare cikin tsananin so da qaunar juna ,gbdy rayuwarki zaki yi shi ne tare dani ,ki soni ki tsufa tare dani ya karasa maganar yana rera mata waka "ko mun mutu bazamu iya rabuwa da ruhin juna , zaki taho mu haɗe a samaniya ya k'arasa tare da ciro wani ƙaramin akwati green daga bayan aljihun wondansa ya mika mata yana shafa gefen fuskarta .ta masa tana murmushi ta bude d'ankunne da sarka na ziniri ta gani suna zuba kyalli ta bude bakinta tare da kai hannunta daya kan bakin tana nuna alamun mamaki ta dubansa batare da tace masa komai ba ."

ya tashi a gabanta ya zauna gefenta tare da janyota jikinsa ya tsura mata ido yana kallon beautiful face dinta dake kara saka zuciyarsa natsuwa cikin so da qauna cike da farinciki ta manna masa kiss a gefen kumatunsa yayi murmushi tare da dage mata girarsa daya yana sake sakar mata murmushi "kyautar soyayya ce ... zuciyata ta dade tana mararin baki wannan kyautar tun daga ranar farko dana samu nasarar amsar budurcinki wanda tun a lokacin zuciyata ta karkatu akanki har naji bazan iya rabuwa dake ba ,bakiga duk iskanci da kike min ba na kasa rabuwa dake ba ?
ta lumshe masa idanuwanta ,ya ɗauki d'ankunne ya makala mata da sarka ta kwanto jikinsa gbdy ya ciro wayarsa ya shiga daukar su hoto "ina sonka sosai ........"

sun dauki lokaci suna gudanar da soyayyarsu sam ya manta cewar ya shiga lokacin nawal sai gurin bakwai saura ya barta ya fita zuwa part dinsa ya watsawa jikinsa ruwa saboda yanayinsa gbdy ya canza duk ruwan sha'awa ya bata masa wando,ya canza kaya zuwa farar jallabiyar ya fito ya nufi massalaci a haraban gidan ya hadu da masu aikin gidansu nawal suna fito daga cikin mota da wasu manya manyan bakaken kuloli masu hannun silver kallo daya yayi musu ya kama gabansa dan ko gaisuwar da suka masa ma a ciki ya amsa, zuciyarsa ta dinga tunanin abinda ke cikin kular daya ga an shigo dasu har yaje massalaci ya dawo kwakwalwarsa bata daina tunanin abinda aka kawo ab cikin kula ba ,yana zaune akan kujera ta karaso inda yake cikin doguwar riga light blue babu laifi tayi kyau daidai misali tana kamshi turaruka kala dabam dabam masu tsada dan bazai iya tantace ko kala nawa tayi amfani dashi ba, ta zauna kusa dashi tana riko hannunsa cikin nashi "my norr ....." ya juyo a natse yana fuskantarta tare da amsawa da sunan da yake kiranta dashi "yes baby kinyi kyau sosai ya fada dan ya kawar da damuwar da take ciki "na gode norr ta shige jikinsa tana jansa da hira "tun bayan fitarka zuciyata ke cike da kewarka sai dai duk da haka cike take da fargaba da tashin hankali iri iri ,me zan maka norr ka soni tamkar yadda kake son kisna ? , Kiran sunan kisna datayi yasa take jikinsa ya dauki caji a hankali ya dinga jin feeling's dinta na bijiro masa , bai san me yasa yake da karfin sha'awa akanta ba ,duk maganar da take masa baya shigarsa gbdy hankalinsa na gurin kisna yana tunanin moment dinsu na jiya sai data kira sunansa sannan ya dawo daidai yana sauke numfashi "tunanin me kake yi ?banason kana tunani irin haka alhakin ina tare da kai ,lumshe Idanunshi yayi yana shafa gefen kumatunta "tunani dole ne baby ba'a raba bawa da tunani bare ni da abubuwa suke cikin brain dina " sun dauki tsawon lokacin suna hira kafin daga baya tajasa zuwa dinnig anan yaga kulolin dazu da'aka shigo dasu , ta zuba masa white rice da farfesun kan rago ya kalleta a natse sannan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login