Showing 9001 words to 12000 words out of 495987 words

Chapter 4 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

nayi miki rashin mutunci "dan Allah ni da  kaci  idan ka gama ci sai ka min rashin mutunci ,kalli yadda ka  rame kaima, kaki  kwantar da hankalinka  kaci abinci mai nauyi  kullum daga cake sai snaks ...."

Ai ko   gama  rufe bakinta bata yi ba taji gabad'aya kular  abinci  ajikinta , a firgice  take kallonsa tana kakkabe abincin , duk jikinta  ya  baci da  taliya    cigaba  kakkabe jikinta tai  Allah yasa abinci ya ɗan sanyi "bana bukatar komai daga gareki ke ce  mayar abinci  gashin nan kiyita fama , duk ranar da kika sake min tayi  abinciki da bai  dadi    ,dan nasa ba iyawa  kika  yi ba , yawon gantali bai bari an  tsaya an koya ba , sai na kasheki da duka stupid Kawai mai kama da siffar  maciji "...

"duk yawon gantalina dai da  darajata  ka ........"
Saurin katse  maganarta  tayi ta kwasa aguje saboda ƙoƙarin  mikewa da yayi  "da ki tsaya mana kiga yadda zanyi dake ƙaramar mara kunya  ? "Kuma wallahi  ki dawo ki gyara gurin nan  minti goma kacal  na baki  ,ya dauki computersa  ya fita zuwa haraban gidan  ya  buɗe motarsa  ya shiga ya cigaba da aikinsa ....

Bayan ta gama aikin gyara  garin daya abinci  ya 'bata  d'aki ta koma  tayi  wanka ta sako wata doguwar riga milk colour kusan yanayinsu daya data safe data saka sai dai ita wannan  mai karamin hannu  ce ,kuma shara shara dan kana iya hango jikinta bata d'aure gashin kanta ba tabarshi  ya zubo gadon bayanta  ta koma parlou'n ta tsurawa  tv ido  wanda a zahiri ba kallon take ba hankalinta na gareshi  ,
bai shigo parlou'n  ba sai bayan  isha'i  , ɗauke kanshi  yayi ya hayewarsa  sama ,yau ma  bacci suka yi kamar yadda suka saba, tana kan gado yana kan kujera yayinda baccin nata ya kasance rabi da rabi tana yi tana buɗe idanunta akan shi ,shi kuwa tsakaninaa da Allah  yake sharar baccinsa  sai tayi kamar ta sauko ta kwanta ajikinsa sai  zuciyarta ta gargadeta a haka har bacci bawon yayi awon gaba daita.."

*****
Washegari

Tsaye  yake a gaban dress mirrow ,jikinsa  sanye da rigar  wanka   yayinda hannunsa ke  rike  da  towel , ya cire rigar wanka ya  goge sumar  kanshi da   fuskarshi  yabi jikinsa  da lotion sannan ya feshe jikinsa da turaruka masu sanyi kanshi  ya tsuke cikin  suit  baki masu matukar da tsada , ya da'ura  agogon  dimond a tsintsiyar  hannunsa ,ya dauki culmb ya  gyara sumar  kanshi  ,yana   ƙoƙarin ɗaukar briefcase  dinsa   ta  shigo d'akin  tana  rausaya wanda ya zame mata jiki  dan  idan basaninta  kayi tun asali ba  ,zaka ɗauka yanga take  ,wata hadaddiyar riga ce har kasa ajikinta rigar tayi matukar yi mata kyau sosai kamar dan  ita akayi , abunka ga farar mace sai rigar ta  haskakata sai kamshi take zubawa " fuskarta ɗauke da murmushi tace amincin Allah ya tabbata a gareka mijina  barka da Safiyya ,ina ta sauri nazo na shiryaka shine har ka shirya ko ? " ta fad'i hakan tana kallonsa tabe baki  yayi yana jan  dogon tsaki yana tare da d'aga  mata hannu yana mata  gargadi sannan  ya  maida hankalinsa ga kofo  ta kai hannu zata amshi briefcase din hannunsa "bana  bukatar hauka plz   yabi gefenta zai  wuce , tabi bayansa da kallo "kaɗan kadan dai tunda ka sauke ra'ayin  barin wutan lantarki a kunne ka siyo kayan abinci yau gashi ka manta baka kulle kofa ba  wata rana zaka canza tana cikin zance zuci  ya dawo d'akin , gyaran murya  taji  har ta tsorata ", dauki  abinda zaki ɗauka  zan kulle d'akina  ....."

Domin bukatar karanta novel dina kyauta a sauke manhajar Aysha a bagudo ta hanyar shiga wannan link din dake kasa* 👇🏻
https://play.google.com/store/apps/details?id=aysha.a.bagudo.all.books.pro

Mmn sudaus[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DAKAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Free Page 5

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim

"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukatar karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 ,Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...🥰🥰


....Numfashin juna suka cigaba da zuka da kamshin jikinsu , ta lumshe idanunta tana jin wani irin yanayi da bata taɓa jin irinsa ba sai akanshi , a hankali taji ya soma taɓa wani bangaren na jikinta cikin wani irin salo da shi kaɗai ya iya , ta narke sosai tana kallon idanunshi dake rufe tare da amsar sakoninsa masu tsuma zuciya da tsantsar jiki , hannun rigarta yake ƙoƙarin zamewa har yayi nasarar zamewa batare daya sani ba brest d'inta ɗaya ya bayyana, numfashinta dake sama da kasa ne ya nemi tsayawa , gabad'aya ta tsorata ,ta zaro idanu jikinta na ɗaukar rawa cikin tsananin tsoronsa ta kai hannuta zata maida hannun rigarta ya sake yin wani yuyi sai ga hannusa akan dukiyar fulaninta ya kife, wata irin razananniyar ƙara ta saki da karfi aiko ya farka a firgice daga baccinsa suka haɗa ido ta saki ihu , shima tsorata yayi da ganinsa kwance a jikinta ya zabura ya tashi ya zauna dafe da qirjinsa , ita kuma ta duro daga kan gadon da sauri ta tsaya tana haki jikinta na wani irin kad'awa tamkar mazari ta dinga sauke numafashin sama sama ".

Ransa a matukar 'bace yace " Ki faɗa min abida kike anan kafin na sauko na fasa miki kai yanzu ? " muryarta cike da in ina tace "ni ni na kwanta ne saboda na kasa bacci dan ban saba kwamciya a kasa ba ,kuma ina kwantawa kusa da kai , kawai naji ka rungumeni ajikinka ka soma wa .. .....
Mugun kallon da yayi mata ne yasa ta kasa k'arasa maganarta , ta qame guri daya ta buge da wasa da yatsun hannunta ,sai dai idnnunta na kanshi tana kallon sansar jikinsa, dan gabad'aya yanayinsa ya sauya a cikin lokaci kankani, ya zuba mata idanunsa kamar zai cinyeta dan bakinciki "me kika ce yanzu ? tayi shiru tana ci-gaba da wasa da yatsun hannunta qirjinta na dokawa da matsanancin karfi " what do yau say ? ya sake aiko mata da tambaya jikinsa na tsuma "have you lost your mind ?" ya fad'a a fusace cikin tsananin ɓacin rai tayi shiru tana dubansa cikin tsoro sai dai kamar tayi dariya amman ta danne dan tasan abinda dariyar nata zai jawo mata " .

"kawai ki fito ki faɗa min ba zaki iya kwanciya a kasa ba saboda kina son ki ra'bi sansar jikina ,"shikenna bari ni na bar miki gadon na koma kasa na kwanta dan bazan iya da jarabanki ba "ya yaye bargon daya lullube rabin jikinsa dashi yana kokarin saukowa tace "no no kayi kwanciyarka kawai ni zan kwanta a kasa ta ɗauki pillow da bargonta ta wuce ta ajiye pillow da karfi akan shimfid'arta ranta a jagule ta zauna "you can be comfortable there ta faɗa tana kwanciya tare da d'aura kanta akan pillow ta lullube jikinta banda kanta ta rungume hannuwanta a qriji tare da juya masa baya ,tayi shiru tana kallon bangaren kofa ."

Pillow ya janyo ya makale ajikinsa gam yana fidda numfashi sama sama yana kallonta ,a hankali ya matsa baya ya jingina bayansa da abun gado yana furzar da numfashi mai zafi "wawiyar yarinya kawai mara kamun kai , duk yadda nake gudunta taki tayi hankali bare ta fahimci bana bukatarta a rayuwata , i have to take care of my self before she rape me " ya fada yana sake kamkame pillow ajikinsa tare da runtse idanunshi saboda kanshi bai daina masa ciwo ba har lokacin gashi damuwarta tasa ciwon ya karu ."


a natse ta ɗan d'ago kanta ta gani ko ya koma bacci idanunshi biyu ta gani tayi saurin maida kanta ta runtse idanunta , dukkaninsu kankame pillow suka yi ajikinsu suna jin wani irin sauyi na dabam a sansar jikinsu sakamakon had'uwar da jikinsu yayi "my goodness why am feeling about him koda yake ai ni ba itace bace kuma ba ruwa ne ajikina ba ya kamata zuwa yanzu naji fiyye da haka ajikina, dumin jikinsa mai laushi kaɗai ya isa ya haddasawa mutun jin tsananin sha'awarsa " duk yadda kake guduna aliyu dole kayi rayuwa dani dan zan zame maka karfen kafa duk inda kake zan kasance tare da kai , zan hana zuciyarka sukuni , zan ruguza duk wani shirinka akaina ya zamo zuciyarka bata da hutu da yancin kanta har sai kasance tare dani , kusan karfe ukun dare tana kwance tana tunani abinda zata yi domin mallakashi da komai nashi , a hankali ta tashi tana sauke ajiyar zuciya ta koma saman gado ta kai hannu kan hannunsa taji jikinsa yayi sanyi wannan karon bacci mai nauyi fiyye dana d'azu ne ya daukeshi ta yaye bargon jikinsa ta soma balbale botiran gaban rigarsa ta kwanta a saman fad'ad'd'en qirjinshi dake kwance da kwantaccen gashi sai kamshi yake ta zame rigarsa gabadaya fuskarta na fuskantarshi bakinta ta kai daidai gefen wuyansa tana shinshinawa kafin daga bisa ta kai cikin kunneshi tare da haɗe hannunwansu guri daya tana cigaba da tsotsar kunnenshi ,wani irin numfashi yake fitarwa yana ware kafafunsa, ta cire bakinta cikin kunnenshi ta kai bakinsa sai data tsotsi bakinsa sosai kafin ta cire bakinta ta kamkameshi tana maida numfashi ,ta lullubesu da bargo a hankali bacci ya ɗauketa kwance a saman jikinsa .

har gari ya waye tana kwance a saman qirjinsa tana sharar bacci a hankali ta fara motsa hannunta da fuskarta har ta buɗe idanunta taganta kwance ajikinsa , sama tayi da idanunta tana kallon fuskarshi kana ta mike zaune hannunta ɗaya a saman qirjinsa shiru tayi tana cigaba da kallon kyawawar fuskarshi dake zagake da kasumba kaɗan baki mai sheki da ɗaukar hankali, shi kuwa bacci yake hankalinsa kwance "duk bala'inka sai da muka kwana a guri daya ta fada a kasan ranta murmushi ne ya bayyana akan fuskarta ta matso ta kai bakinta goshinsa ta sumbata tana murmushin jin dadi sannan ta juya bayanta ta fito daga cikin bargo ta zuro da kafafunta da niyyar saukowa daga kan gadon taji kamar an riketa ,dan dakata tayi ta juyo a hankali ashe kasan rigarta ne ya malake a karkashin hannunsa, ta kai hannu ta ɗan daga hannunsa a hankali ta zare rigarta ta lalla'ba ta ajiye hannunsa dan kar ya farka ya ganta ta gyara masa bargon fuskarta ɗauke da murmushi sannan ta sauko ta tsaya bisa kafafunta idanunta na kanshi ,a natse ta k'arasa jikin window ta zuge labulen window ta rufe sosai saboda sanyin da d'akin ya ɗauka ta juyo ta tsaya tana kare masa kallo daga inda take tsaye ,a hankali ta soma takowa qirjinta na bugawa da matsanancin karfi ,ta ɗauke Idanunta akanshi ta nufi kofar bayi ta buɗe ta shiga tana sauke numfashi da kyar, ta d'auro alwala ta fito ta dauki hijab d'inta ta zira ta shimfida sallaya ta tada sallah koda ta idar ma bata tashi ba zama tayi tana addu'a akan Allah ka karkato mata da hankalinsa ...."


A hankali ya bude idanunshi tare da yin mika da salati ,ya yaye bargon jikinsa ya mike ya shiga bathroom yayi wanka da ruwan dumi ya fito,tsaye yake a tsakiyar dakin bayan ya fito daga wanka ya shirya cikin riga dark blue mai gutun hannu da bakin wondo jeans yayinda hannunsa ke rike da Kayan daya cire yana ƙoƙarin tattarasu dan kaisu laundry ta shigo d'akin bakinta ɗauke da sallama jikinta sanye cikin riga da siket na tamfa super holland dinki yayi matukar tsayawa ajikinta haka ma siket din ya zauna mata sosai duk da bai wani matseta ba amman dai ya zauna sosai ajikinta sai kamshi turaren humura da wasu turarukan take , da kyar ya iya amsa sallamar da tayi a ciki ,shima dan yasan mahimmancin sallamar ne bancin haka babu abinda zai sa ya amsa mata ."ta karaso ta tsaya gabansa "good morning Mr A yana jinta yayi mata banza ,zata amshi kayan hannunsa ya fixge yana d'ago kanshi "wai mahaukaciyar ina ce ke ? " zan lalata miki fuska fa matukar baki kiyayeni ba" ya fad'a cikin zufin zuciya . "

"Saboda baka sona ba ".
"exactly kamar kin sani, kuma tun da kin san da haka sai ki daina shiga rayuwata ko kusantar duk inda nake dan bana bukatarki kusa dani .
"Wannan zancen naka ina da ja, ka dai san dalilin da yasa kake guduna ,ba komai bane sai dan na zama wani bangare na rayuwarka shiyasa kake gudun duk wani abu da zai had'amu guri daya saboda yanayinka na sauya wa ? tayi maganar tana murmushin mugunta
Shiru yayi mata yaki cewa komai dan wani iri tuttukin bakincikin sosai yake ji akan furucinta ,shiru itama tayi tana sakar masa murmushinta mai matukar kyau wanda ke sake bayyanar da ainihi kyawunta " wai ma me nayi maka da har kake min irin wannan tsanar ? " Kana treat dina Kamar baka san daga inda na fito ba ? Kana kokarin kasheni dan ka yiwa iyayena hasara , dan nasan kai baka da hasara ko mutuwa nayi".

Tayi kasa da muryarta sosai " nasan nayi maka kuskure a baya na kuma roki ka yafe min abinda nayi maka "ai abinda bazan taba miki ba kenan yafe miki ba ? " ya fada yana mata kallon sama da kasa, "babu abinda baki min ba na shanye na had'iye na danne zuciyata nayi hakuri " you treat me the way you like I can't forgive what you did to my life , I cant forgive you kisna Kuma bazan taba mika miki ragamar rayuwata ba ,kin kashe min gudan jinina kisna ......."
"ɗan da zan fara samu a duniya abinda nafi so nafi qauna abinda nake ji duk duniya shine gatana kuma yan'uwana ko zan iya yafe miki akwai abubuwa dayawa da kika min arayuwa wanda bazan iya yafe miki ba , na sha yafe miki a duk sanda kika min wani abu saboda nasan duk randa hakina ya tashi tambayarki bazaki ji dadi n rayuwarki ba, na yafe miki abubuwan

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login