Showing 18001 words to 21000 words out of 495987 words
Chapter 7 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
system "ya'akayi samir ? "akan zuwa hollond din nan d'azu mu fara magana dady ya bukaci ganina ga ayyuka sun sakani gaba yanzu waye zai je acikinmu ?aliyu yayi murmushi yace "kai mana ya karasa maganar cikin tsokana bushewa Samir yayi da dariya yace "dole kace ni mana tunda yanzu ka samu mai dibe maka kewa, murmushi ya sake yi yace "of course saboda shine mana , kaga Samir ma yi waya gobe wallahi kaina ke wani irin azababben ciwo yanzu ma kwanciya zanyi , bai jira abinda Samir zai ce ba ya kashe wayar yana shafa qirjinshi .
kallonsa tayi cikin shagwa'ba tace "dan Allah ka kira min mummy naji muryarta a fusace ya kalleta yana watsa mata harara ,ta sake magana yayi mata banza dan ba son dogon magana , ya mike ya kulle ko'ina ya haye sama, mikewa tayi ta canza wutan parlou'n zuwa mara haske ta kullo kofar Kitchen ta hau sama yana kwance akan gado ta shigo zata kwanta kusa dashi ya dakatar daita "koma kasa yayi maganar atakaice yana cilla mata bargo da pillow daya "mu kwanta tare mana ka kalli wancan bangare ni kuma na kalli wannan bangare "bana bukatar haka ya fada atakaice batare daya kalleta ba ."
Babu yadda ta iya ta taja jikinta ta bar gurin direct kasan tayis ta karasa inda bargo yake yashshe a kasa ta shimfida tasa pillow ,bata kwanta ba ta shiga bayi ta d'auro alwala ta fito ta shimfida abun sallah ta sanya hijab ta kalli gabas ta tayar da sallah, bayan ta idar ta dade zaune tana kuka tana addu'a neman sausauci daga mijinta , duk abinda take son Aliyu ya zamanto gareta sai data roki Allah cikin kuka da kaskantar da kai , sannan ta shafa ta mike ta nad'e abun sallah ta maidashi inda yake ta nufi gurin shimfidanta ta kwanta tare da lullu'be rabin jikinta , lumshe ido tayi "zan iya bacci a kasa kuwa ? tunda take a rayuwarta bata taɓa bacci a kasa ba dan ko tayi kokarin tayi bata iyawa , ta rigada tayiwa katifa mugun sabo juyi kawai take yayinda shi tuni bacci ya d'aukeshi sakamakon maganin ciwon kan daya sha ..."
A hankali ta mike tsaye ganin bacci ya dauke shi ta dauki pillow da bargon ,ta lullu'ba ta soma tafiya sad'af sad'af ta ajiye pillow akan katifa ta kwanta a kusa dashi ,
Kallon fuskarsa tayi tare da lumshe ido zuciyarta na wani irin dokawa ,ta Kai hannunta daidai saitin zuciyarta "wayo zuciyata na bugawa fiyye da kaida duk saboda shi ,ta sake waigowa inda yake kwance shi kuwa yayi balance yana sharar baccinsa hankali kwance.
a hanali ta Kai hannu zata Jan yo bargo ta lullu'be jikinta lokaci daya tana kokarin gyara kwanciyarta batare da tayi kwakwaran motsi ba tana KoKarin fuskantarsa ya juyo bangaren da take da niyyar gyara kwanciyarsa tayi saurin kame jiknta guri daya tare da juyar da fuskarta tana kallon wani bangare ,ganin bai farka ba bacci yake yasa ta juyo ta zuba masa ido tana kallonsa fuskarta kunshe da murmushi , ta rungume hannuwanta a qirji tana cigaba da kallonsa tana murmshi , ta cire hannuta a qirji tana gyara kwanciyarta "wannan shine kaidan baccin ma'aurata su kwanta suna fuskantar juna sannan wani shashi na jikinsu na haɗe tana wannan yanayin na shaukinsa onexpectig taji saukan hannunsa daya a kan ruwan cikita da sauri ta zaro idanuwa a firgce numfashinta na kokarin daukewa daga gangar jikinta , sake zaro ido waje tayi sosai jikinta na daukar rawa, dayan hannuta ta d'aura saman hannunsa ta daga tana kallo bagaren da yake har lokacin bacci yake sosai, tana kokarin maida hannunsa jikinsa hannun ya subuce ta kalli hannuta tare da dafe kanta tana jin kamar tayi kuka ,hanunta ta dunkule guri daya saboda rawar da jikinta yake, bata gama fita cikin wannan tashin hankalin ba ya d'aura kafarsa daya ajikjinta yai crosing leg's d'insa still hannunsa na kan ruwan cikinta gabadaya ya rungumeta ajikinsa "wayyo no no this is to much for me dan Allah karka min haka me ma ya kawoni gashi Zan saka kaina cikin tashin hankali ?" Ban shiryawa kaina wannan tashin hankalin ba , yanzu yana farkawa shikenan na shiga uku ba zai d'aga min kafa ba cewa zai yi Ina sane ya Allah ka taimakeni, da nayi kwanciyata a kasa hannuta ta sake kaiwa kan na shi taji gabadaya ya zubo jikinta fuskokinsu na kallon juna yana fidda numfashi a hankali ."Inna lillahi ta furta a kasan ranta jikinta na sake daukar rawa batayi auni ba ya matso da fuskarsa sosai lips d'insa akan nata tana zuko numfashin yadda ya kamata ,shima yana zukan nata numfashin ....."
Domin bukatar karanta novel dina kyauta a sauke manhajar Aysha a bagudo ta hanyar shiga wannan link din dake kasa* 👇🏻
https://play.google.com/store/apps/details?id=aysha.a.bagudo.all.books.pro
Mmn Sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Free Page 6
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalmi, getzner na cotonou da chiganvy, volyal lace duk akan farashi mai sauki ,ga bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096,yauwa har ma da agwalumar cotonou mai dan Karan zaki muna turawa kowani gari ...🥰🥰
"Tunda nasir da matarsa suka bar gidan ta bashi magani ya sha ta kwantar da kanshi akan cinyarta ta d'aura hannunta ɗaya a qirjinshi tana shafawa a hankali zuwa fuskarsa tana yi masa sannu tana jin kamar ta cire masa ciwon ta dawo dashi kanta , idanunshi ya runtse gam yana sauke numfashi sama sama batare daya amsa mata ba "
"wani iri ya dinga ji a gaba-daya sansar jikinsa a lokacin daya tsinci laulausan tafin hannunta a saman qirjinshi tana shafawa ga kamshin turaren jikinta dake gauraye dana parlou'n duk sun buwayi hancinsa , itama hakan ce ta kasance gareta kamshinsa ya buwayi hancinta ji take tamkar su kasance haka har abada , sake runtse idanunsa yayi sosai har bacci mai nauyi yayi nasarar d'aukarsa a cikin mintunan da ba su wuce goma ba, ya d'aura laulausan hannunsa a saman nata yana sauke numfashi a hankali .
kyawawan idanunta ta zuba masa tana kare masa kallo tsab wani irin yanayin ta dinga ji a jikinta, da kyar take janyo numfashi tana fesarwa , dayan hannunta ta kai gefen wuyansa ta shafa har lokacin jikinsa da sauran hucin zafi ,kanta ta rankwafo kaɗan daidai fuskarshi tayi shiru tana shaƙar numfashinsa ,abinda ta tsani shakarsa ada shine yanzu ya zama muradin ranta , ko iya shaƙar numfashinsa kaɗai ya bata dama ya isheta k'arasa sauran rayuwarta da tai saura a duniya .
" a hankali take addu'ar akan Allah ya sausauto mata da zuciyarsa tare da fatan samun soyayyarsa koda bai kai wanda take masa ba , kusan minti talatin tana zaune tana kallonsa yana sharar bacci da alamun kamar akwai maganin bacci acikin magungunan daya sha dan ko daga hannunsa bai iya wa , sosai suke musaya numfashi juna batare daya sani ba , mutuwar da jikinta yayi ne yasa ta sake kusanta kanta dashi har lip's dinsu na had'uwa da juna ,
tsawon lokaci ta ɗauka tana zaune tana kallonsa tana shaƙar
numfashinsa tana jin kamar ta kamo lip's d'insa ta tsotsa ko kaɗan ne ,dan tana kwadayin sake jinsu cikin bakinta sai dai tsoro da tsananin fargaban abinda zai faru idan ya bude idanunshi ya kamata ya hanata aiwatarwa."
da kyar ta daidaita natsuwarta cikin sanyi jiki ta zare jikinta ta d'aura kanshi akan pillow ta hau sama ta d'auko bargo mai taushi ta lullu'beshi sannan ta koma d'aki ta shiga bayi ta tsalla wanka haɗe da alwala ta fito ta goge jikinta ta buɗe wordrobe ta ɗauki wasu kayan ta canza tayi sallah ta sake gyara ko'ina a d'akinta ta d'auko turaren da take amfani dashi ajikinta ta feshe ko'ina , duk inda tasan yana kwanciya a cikin dakin sai data fesa turarenta har cikin bayi, ko'ina ya ɗauki kamshi turare sannan ta ajiye kwalban turaren ta sake dawowa parloun."
A gabansa ta tsaya tana kallon yadda yake sauke numfashi yayinda a hankali zuciyarta ke bugawa tamkar zata fasa qirjinta ta fito waje ta ɗauke idanunta akanshi sakamakon wayarsa dake ringin cikin sanyi jikin nan nata ta kai hannu ta ɗauki wayar tana dubawa sunan Samir ta gani yana yawo akan screen ɗin wayar da sauri ta d'auka "hello ya samir barka da warhaka" ?
"Yes my lovely sweet sister ya kike ya mai jiki fatan ya samu sauki"?
"Alhamdulillah ya samu sauki gashi nan yana bacci ,"jikin dai nashi da sauki sosai ko"? "da sauki yaya mummy ta amshi wayar "kisna ya jikin d'ana "? kisna ta kwa'be fuska kamar zatai kuka "mummy ai ni fushi nake dake tunda na sauka a kasar nan baki kira kin nemi ba kullum sai dai kiyi waya da muradi "kinga sarkin shagwa'ba ajiye batun fushi nan muyi maganar jikin d'ana , ya jikin dana ? "ya ji sauki doctor yazo ya dubasa Kuma yace da zarar ya tashi a bacci zai sake samun sauki yanzu haka bacci yake" "okay naji dadi sosai dan nasan wannan mayatattacen ciwon kan nashi zai iya kai shi ga kwanciya asibiti Allah dai ya bashi lafiya ,ya dai zaman naku fatan dai babu wata matsala babu damuwa "?"Yes my sweet mummy babu damuwar komai , muna zaune lafiya dashi ,d'anki yana matukar bani kulawar data dace , baya son ganin ɓacin raina ,duk abinda nake so shi yake min ina jin dadin zama dashi sosai ,ko'ina zashi idan ba gurin aiki ba tare muke zuwa ,tare muke zuwa tsiyaya , babu abinda zance miki mummy sai godiya Allah ya qara nisan kwana na gode bisa ƙoƙarinki gareni, hakika samun uwa irinki a waannan duniyar tamu da kamar wuya ta karasa maganar tana sauke numfashi da ajiyar zuciya a tare ".
dariya mumuy tayi tace "iye lallai kin zama yar gatan haka muradi yake ji dake ni ina can cikin damuwar yanayin zamanku , duk da nasan zaki samu kulawa fiyye da haka daga garesa," muradi yaron kirki ne ya fita dabam acikin mutane. " "a saninki da tunaninki ba amman wannan dan naki mugu a duniya babu kamarsa tayi maganar a kasan zuciyarta tana jan numfashi da kyar .
"hello kisna kina jina "?
Numfashi ta sauke da karfi tace "ina jinki mummy , maganarki haka ne samun mai kyawun hali irin nasa da wuya ta fada tana dariya.
"ki zauna lafiya da mijinki kiyi masa biyayya kiyi masa duk abinda kika san zai faranta masa, yanzu muna wani zamani ne da ake lalla'ba maza bare miji irin naki mai tsananin tsada da samun irinsa da wahala, shiyasa kikaga bana son ki bar karkashinsa, dan Allah ki zauna lafiya da mijinki , ki rike shi amana sannan ki rike sirrin gidanki nasan kina da zurfin ciki ki ƙara akan wanda nasanki dashi muma inshallahu zuwa karshen wata ko sabon wata zamu shigo Cairo".
wata irin qara ta saki na farinciki tare da furta "dan Allah mummy nah ?"inshallahu kuwa "kai amman mummy naji dadin wannan maganar sosai kamar ance ta d'ago idanunta inda yake kwance taga idanunshi fesa akanta ya bala'in haɗe rai tamkar wanda aka aikowa da sakon mutuwa tunda ta soma wayar ya bude mayatattun idanunshi akanta rungume da hannyensa a qirji yana kallonta, duk maganarta babu wanda bai yi nasarar shiga kunne shi ba ,haka nan ya tsinci kanshi da jin dadin abinda ta fad'awa mummy ko babu komai ta rufe wani sirri dake tsakaninsu "lallai kisna ta canza irin canzawar da'ake so, ina ma zai iya daya bata wani gurbi a cikin zuciyarsa kamar yadda ta bukuta sai dai ba zai iya ba dan shi yanzu burinsa bai wuce ya auri nawal ba saboda zamansa haka without having sex ya soma damunsa , kuma nawal itace matar data fi dacewa da rayuwarsa duk da bai tsananin sonta amman haka zai aureta ".
Idanunshi dake tsaye kyam akanta yasa gaba-daya ta rud'e , ta gigice a matukar tsorace tayiwa mummy sallama ta katse kiran ta mike tsaye jikinta na rawa ta k'arasa inda yake kwance ta ajiye wayar a inda ta ɗauka taja ta tsaya gabanta na faduwa da matsanancin karfi "ka....kayi hakuri dan Allah mummy ce ta kira kana bacci shine na ɗauka tana gaisheka " ta karasa maganar a matukar tsorace ."
ɗauke kanshi yayi batare da ya ce komai ba yana ƙoƙarin mikewa tsaye , tayi saurin rikoshi ta karasa mikar dashi tsaye ta sanya hannuta daya a kugunsa sannan ta zagaye hannunta ɗaya a wuyansa wani irin shock suka ji a tare , a hankali
suka fara takawa suka nufi hanyar sama akan step taji ya dafa kafad'anta sosai ɗan ya samu damar takawa ta tsaya cak tare da waigowa a tsorace suka haɗa ido fuskarsa babu walwala ya d'age mata girarsa ɗaya alamun tambayar kallon mai take masa ? kawar da idannunta tayi da sauri ,yayinda shi kuma ya daga ƙafarsa ɗaya da kyar wani sanyin dadi taji yana ratsata kamar wata wawiya ta dinga daga kafafunta har suka shiga daki , kai tsaye bayi ta nufa dashi saboda tasan bai yi Sallar magrib ba ga isha'i ta karato ta taimaka masa yayi alwala suka fito ta kaishi gurin sallah "ka zauna kayi sallah a zaune saboda jikinki babu kwari".
banza yayi mata ya tsaya bisa kafafunsa ya soma tada ikama ita kuma ta koma falon kasa ta gyara ko'ina ta shiga Kitchen ta wanke plet din da suka yi amfani dashi ,ta goge ko'ina dan tasan halinsa da rashin son kazanta sannan ta dawo parlou'n ta tattara kan magungunsa ta dawo sama wanda zuwa lokacin har sallar isha'i yayi yana ƙoƙarin tashi ta shigo d'akin ta karaso da sauri ta taimaka masa ta kwantar dashi akan gado tana yi masa sannu "sallar isha'i tayi ta dawo gefen gadon ta zauna tana sake jin tausayin kanta dan batasan ranar da zata fita daga cikin wannan kangin damuwar ba, ganin sai faman mika yake yana juyi alamun jikinsa yayi masa tsami , ya juya a hankali ya kife yayi