Showing 84001 words to 87000 words out of 495987 words

Chapter 29 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

wanda ba'a son muslimi  yana yin haka  ta  kamo hannu kisna  ta saka cikin na Aliyu  ta dunkule guri daya " ka yafe mata   wannan alfarmata ce na nema agurinka nasan  ko numfashinka nace ka bani zaka mallaka min bare kalmar baki  ,Shiru yayi har kusan second biyar "kayi shiru  muradi kace ka yafe mata ? Da kyar ya  sake buɗe baki yace "na yafe  amman darajanki ne  mumy  wani sanyayiyyen numfashi Kisna ta sauke tana mai godiya  ga Allah da ya furta ya yafe mata mumy tace "nasani  darajana taci kuma  na gode  ko alahira wani nacin arzikin wani Allah yasa muci arzikin Annabi Muhammad  Sallallahu alaihi Wasallama "ameen suka hada baki..."Sai  abu na gaba Kisna  zan  baki   wata  biyar  ki dawo  da Aliyu  daidai  ,kaima  Aliyu zan baka wata biyar ka dawo daidai da matarka idan  ba haka ba zan ɗauki mummunar  mataki akanku  wanda a karshe  bazai muku dadi ba, tana gama fadar haka ta mike da kyar  ta soma kokarin  barin dakin Aliyu ya mike zai taimaka mata tace "yi zamanka muradi  na gode zan iya takawa da kaina ya koma ya zauna yana furzar da numfashi .."

Mommy  na  tashi  daga mazauninta  Kisna ta mike cikin sanyi jiki ta biyo bayanta   ,mumy dake kokarin zama ta dubeta a tsanake tace  "me kuma kika zo yi ? " Maza ki  koma gurin mijinki  ki soma aiwatar da aikinki Allah ya baki nasara akanshi  muryata a shagwabe tace  "mumy wannan dan naki fa akwai wuyar sha'ani kanshi kamar kwakwa yake wallahi "ungo nan haka zaki daure , tun farko da bakiyi abinda kikayi  masa ba  kema kinsan  yadda kike so  zakiyi  a gidansa ,hakuri zaki kara akan wanda kike yi , ki sanyawa ranki ibada kike yi  kin san kuma duk abinda akace ibada ne dole sai an d'aure tare da sanyawa zuciya hakuri inshallahu ina ji ajikina zakiyi nasara akansa bazai sake wining zuciyarki ba "shikenan mumy adduarki ta Kara min karfin gwiwa daga sarewar dana yi da lamarinsa dan wallahi har na cire tsammani a kanshi "ba'a cire tsammani da rahmar Allah mamana ,kuma  inshallahu sai kinyi alfahari da mijinki wata rana mumy ta dan dauki lokaci tana bata shawarwari daga karshe sukayi sallama ta koma dakin yana nan zaune a inda ta barshi yayi tagumi
ta matsoshi  sosai  kamar zata shige  jikinsa sauran kaɗan  ta kwanto jikinsa tace   " maganar mumy   gaskiya   ne  bazamu iya rabuwa da juna ba sai dai  wallahi  na gaji da irin rayuwar da muke ka saki ranka mu zauna lafiya , ni dai nasan  a halin yanzu babu abinda nake son kasancewa dashi kamarka   bazan iya rayuwa babu kai ba , ina sonka aliyu  kaima nasan  kana sona "? tayi  maganar tana murza tafin  hannunsa dake cikin nata ..."No  i can't ya fada atakaice yana  furzar da iska  mai zafi tare da jan dogon   tsaki , shiru tayi jikinta na ɗaukar  rawa "you mean you don't love me "? "yes I do   ya  sake  bata  amsa a takaice ,ta sake matsoshi  tare da sanya kwayar idanunta cikin nashi,  d'ayan  hannunsa ta  kamo ta mikar dashi tsaye   "come with me ta nufi jikin  bango  dakin    dashi bai mata musu ba yayi  shiru  yana biye daita kamar wani karamin yaro  suna karasawa  ta tsaida shi tana fuskartashi tare da  kai hannuwanta duka kan wuyansa ta zagaye  tana jifansa da wani irin kallo mai kashe gabobin jiki  "meye  haka  kuma "?yayi magana yana kai hannunsa zai cire hannuwanta  dake zagaye da wuyansa "tsaya mana  ranka shi dade  ka ga  wani abu , ta cire hannuwanta dake zagaye da wuyansa  ta zuge zip din gaban rigarta   take dukiyar fulaninta  dake  cike  bammm sunyi wani luhu luhu dasu ga kyau ga haske ga taushi  suka bayyana a gabansa  "wowwww is beautiful  yaushe rabon na gansu ya  faɗa  acikin ranshi   amman  a zahiri tsaki yaja  yana kawar da fuskarshi  gefe kamar yaga mugun abu   ,ta kai hannunta  ta dawo da fuskarsa gareta ya sake dauke  idanunshi akansu "duk fa wannan  kayan marmari is  for you   Aliyu muradi   ".... "for me"? ya furta yana watsa mata  harara  "Yes of course  is for you don't you like it ta sake turo masa  su daidai bakinsa kasancewarta  doguwa sosai kaɗan ya rage  bata kamoshi ba yayi  saurin runtse idaunshi    qirjinshi na wani irin bugawa da karfin gaske  "stop all  this nonsense Kisna  it  not look beautiful ",kinsan wani abu "?ta girgiza masa kai tana  tura hannunta cikin vest d'insa har tayi nasarar  kife  yatsunta  a qirjinsa ya bude baki da niyyar  zai yi magana  ta muzra kan nipple's d'insa  duka tana wani  irin narke masa ajiki ...   ...tsarkewa yayi  ya soma tari  kamar wanda yaci wani  abu  mai yaji  take ta rude tana masa sannu  "na kawo maka ruwa "?Kai kawai ya girgiza mata alamun  a'a ya zare hannunta daga jikinsa ya nufi gaban mirrow  yana magana  yana kwance agogonsa sai lokacin ya samu damar fadar abinda yake son fad'a mata  " duk wannan abinda  kike yi   basa burgeni saboda bana jin komai ajikina  ji nake kamar namiji ne a kusa dani ,wallahi na gaji dake bazan dai  iya fitowa na fad'awa  mommy  bane dan  ita kadai   zan iya gama  rayuwata dake ba dan ina sonki ba,idan son samuna ne ma   wallahi nayi  nisa da rayuwarki zai fiyye min kwanciyar hankali.."

"look   I understand what's in your heart ,ba Sai ka faɗa min ba saboda idan da sabo na saba da wannan kiyayyar  ko zan iya baka    tukuici akan wannan kiyayyar "?yayi shiru yana Kallonta ta cikin mirrow  zuciyarsa na tsalle  kallon wawiya yake mata ita kuma tana masa kallon mara wayo   "bana bukata  kuma  karki  dameni  da shirmeki na banza on-expecting yaji ta sumbaci kumatunsa  ta juya  tana wata irin  shegiyar  tafiya  tana kad'a masa  jiki wanda ya zame mata jiki   a tsorace ya juyo  yana kallon  bayanta "kina hauka ne kike irin wannan tafiyar "? "Haukan sonka  ba  ta bashi amsa tare da juyowa suna fuskantar  juna "me kuma ya samu tafiya ta ? tayi magana tana   matsowa  a hankali ta karaso gabansa ta tsaya kirjinta na kadawa shiru yayi  tare da tsura mata ido kamar zai cinyeta  ganin taki ɗauke idanunta akanshi ya cire vest dinsa  yabi gefenta zai  wuce  Kawai yaji ta rungumeshi  a jikinta , hannuwanta ya sauka a  daidai kan nipple's d'insa wani irin shock yaji a ilahirin jikinsa  "dan Allah ka bani wata  biyar  kamar yadda mommy  ta fada ina tabbatar  maka kafin lokacin  soyayyata zatayi tasiri a cikin zuciyarka  am very sure  zaka soni  kafin lokacin "no ya furta a zuciye "ya  Aliyu  Ni dai ka bani  dama dan Allah   nayi maka alkawarin muddin baka soni ba zuwa lokacin  zan daina sonka gaba-daya zan rufe babin wani Aliyu a rayuwata   zaka rabu dani batare da sanin kowa ba, zanyi nesa da rayuwarka a  hankali take masa magana cikin rada  tana   shafa  qirjinshi  tana manna masa  kiss a wuyansa,  juyo wa yayi daita a hankali aiko ta fada cikin faffad'an qirjinsa mai kwance da kashi sai kamshi yake zubawa " wayyo my world best  wallahi bazan iya rayuwa  babu kai  ba sonka yayi mugun kamani  ta karasa  mgnr  tana mirza kan nipples d'insa yayi saurin runtse idanunshi shi kadai yasan yadda yake ji a lokacin ,a hankali ta cigaba da murza nipples dinsa tana sauke ajiyar zuciya sannan tana lumshe masa  idanu, ta zaro harshenta daga kwance da take ajikinsa  tana lasar tsakiyar qirjinsa yayinda hannunta ke kan nipples dinsa tana zagayewa tana fitar da numfashi tana jin wani mugun feeling na taso mata a gaba-daya ilahirin jikinta kamar yadda shima  yake ji ,gaba-daya gobobin jikinsa sun soma macewa saboda  amsar sakonninta, jin  yanayinsa  yana neman sauyawa yayi sauri  cire hannuta a kan nipples dinsa ya bude idanunshi sosai yana fidda numfashi yana  kallonta yana jiran ta bar  jikinsa ,sai dai   bata d'ago ta kalleshi ba  ganin idan ya barta ta cigaba komai zai iya faruwa dashi daga karshe tayi galaba  akanshi tun ba'a je ko'ina ba  ya fixegeta  da karfi yana  ƙoƙarin  makata akan kujera ta janyosa  ya fado  jikinta  tare da rungumeta  .. "ashhhhh   ta saki  yar qara saboda q'irjinsa daya sauka akan dukiyar  fulaninta ya kalleta da sexy eye's d'insa  , muryarta  cike da shagwa'ba wanda ke kara burge mutane kuma take rikita duk wanda ya saurara tace  "my world best  ka bani dama dan Allah   tsaki  yaja ya mike tsaye  yana fidda numfashi mai zafi  sannan ya nuna ta da  yatsan  hannunsa alamun gargadi  " na yafe miki  ba lallai sai na soki ba  ki cigaba da tsayawa  a matsayin ki na uwar Aryan da areef  yana gama fadar haka ya  shiga bathroom tayi dariyar jin dadi "yafa ji dadi  haduwar  da jikinmu yayi   amman dan wulakaci  ya  wani maze Ina nan har ka fito   ......."

tana zaune a inda ya barta  yayi wanka ya fito yana goge jikinsa da white towel  ta mike zata taimaka masa ya dakatar daita "thank you.."
"Please! please now !! Ka bari na taimaka maka gabad'aya ya haɗe rai fuskarsa babu walwala bare annuri ,sosai   ta dinga rokonsa ganin nacinta yayi yawa ya barta sai dai   babu abinda ya furta mata" you're my life I love you  muradi  I can't live without you duk duniya yanzu kai ne kawai abinda nakewa tsananin so dan Allah ka bani wata biyar din nan  muddin ban shawo kanka ba na yarda ka sawwake min ko a boye  ne naje nayi rayuwata a wani guri bazan sake dawowa  cikinku ba zan barku kuyi rayuwarku i promise ajiyar zuciya ya sauke a hankali yana jin wani sabon yanayi na qara shigarsa muryarsa can  qasa qasa yace "na baki  ya fada a takaice   ....."
   Wani irin sanyin  dadi ne ya ziyarceta  taji kamar tayi  tsalle ta rungumeshi ajikinta amman tasan halinsa yanzu zai iya dangantata da kalmar  hauka ko janye amincewarsa  a hankali ta ji wani sabuwar qaunarsa  na qara  shigarta muryata a sanyaye tace   "thank you my world best  kuma inshallahu zan yi nasara" tsaki yaja  jikinsa na qara mutuwa saboda har cikin jinin jikinsa yaji sautin muryarta data sauka a cikin kunnenshi shiyasa gabad'aya ilahirin jikinsa ya  mutu murus  ..."

  Ya kalleta ta cikin mirrow yaga yadda take murna a fili  ya girgiza kanshi yana tsuke karamin bakinsa "bazaki taɓa samun wannan damar ba  shiyasa na baki  dan bazaki taba zama acikin rayuwata ba bare  zuciyarta  "yayi maganar a kasan zuciyarsa itama zance zuci take tana kallonsa tana  murmushi tare da watsa  yatsun hannunta  cikin tsananin farinciki  "zan canza ka ya  Aliyu na yiwa kaina alkwarin zaka soni da dukkanin  rayuwarka  "muje  kaci abinci shiru yayi yaki cewa komai har  tsawon  minti goma ta sake yin magana ciki  raunanniyar  muryarta  kamar   zatayi kuka "dan Allah muje kaci abinci da alamun kana jin yunwa kalli yadda cikinka ya lefe ban san mai yasa kake kin cin abinci ba ko nayi maka tuwon shikafa da miyar wake  ? ta  karashe maganar a hankali ,   da kwantar da kai da rarrashi ta samu ya fito  tana biye dashi abaya suka sauko parlou'n kasa lokacin babu kowa sai aunty  zee da Samir  zaune akan kujera  suna kallo tayi  saurin karasowa taja masa kujera "na zuba maka abincin da  mommy ta girka  ko na shirya maka wani?"no .... Ya fada tare da ɗaukar jug dake cike da ruwa ya kai bakinsa ta dauki plet ta zuba masa farar   shinkafa da miya ta  ajiye a gabansa tana jin kamar ta bashi a baki kusan minti biyar yana kallon abincin sannan ya fara ci  hankalinsa a  kwance saboda jin abincin  mommy ne ,ta tsaya tana kallon shi fuskarta kwance da murmushi ta lumshe idanunta saboda tsananin dadi shi kuwa tunda ya soma cin abinci ko kallon inda take bai yi ba ,aunty zee ta zuba mata ido tana Kallon Kisna   sai murmushi take tana kallon Aliyu   ko kifta idanunta bata yi  akan shi "ya Aliyu  ya sauko daga dokin fushinsa  ne yasa   Kisna take murna  murmushi haka  "?   abinda ya baka tsoro wata shi zai baka tausayi shiyasa Annabi Muhammad Sallallahu alaihi Wasallama yace "idan zaka so mutun ka so shi kadan haka zalika idan zaka ki mutun kaki shi kadan yau dai ga Aliyu ya tafi  da rabin rayuwar kisna ya bar saura  ,waigowa Kisna  tayi aiko idanunsu ya haɗe dana  aunty zee take ta sakar mata harara bata damu da  hararar da  aunty zee tayi mata  ba , ta kai hannu ta tsiyaya masa  ruwa garin rawan  jiki ruwan ya  zube a ƙafarsa daya  tsaki yaja tayi saurin cewa "sorry  ta warware tissu ta tsuguna ta goge masa  ta bar gurin tun kafin  tayi wani sabon laifi ta dawo inda aunty zee take ta kwanta  ta daura kanta akan cinyar aunty zee tana jin dadi "ina miki fatan  samu soyayyar  wanda kike so dan  ki damgwama cikin farinciki tayi maganar   tana shafa sumar kanta kallon fuskar aunty zee tayi tana sake fadada fuskarta  "Ameen auntyna  Allah ya barki da ya samir  "na gode sister ina miki fatan samun nasara ki samu soyayyarsa nan kusa sannan ku so juna har abada d'agowa tayi ta zauna idanunta cike da  ruwan hawaye "mumy ta Bamu wata biyar  mu daidaita kanmu ko kuma ta dauki mummunar mataki akanmu,  ni kuma na nemi alfarma wata biyar agurinsa  aunty zee zan yi  ko'k'arin naga na  shawo kansa duk da nasan da wuya hakan ta kasance ,wallahi  ina tunanin halin da zan shiga idan na kasa shawo kanshi aunty "da Ikon Allah Zaki yi nasara akanshi mutun ne fa shi kuma mai jini ajiki, kuma bai fi karfin Allah ba ki tsaida zuciyarki kisa a ranki zaki shawo kansa  hawaye ya soma gangaro mata a lokacin daya mike  rike da wayarsa dake  qara ya nufi  haraban gidan ......."

  Da  sauri  aunty zee ta rungumeta itama ta rungumeta aunty zee  gabad'aya jikinta yayi sanyi a hankali  suka cigaba da tautaunawa zuciyar kowannensu cike da tunani har kusan 11  sannan  suka yi sallama da juna  ta nufi dakin mommy wacce tuni tayi bacci da jikokinta ta zauna a bakin gadon ta janyo man zafin dake gefen kanta wanda duk daren duniya dashi take kwana ta lakato ta mulka a kafarta tana mammatsa mata kafa zuwa kaurin gwiwarta mommy ta motsa  a hankali tare da  ɗan bude idanunta kadan "bakiyi bacci  kisna .."?  "Yanzu nake shirin yi nace nazo muyi sallama sai gashi kinyi bacci numfashi ta sauke tana lumshe ido ta ɗan dade tana mammatsawa mommy jiki kafin daga baya mommy tace "mamana tashi kije ki kwanta kin bar mijinki shi kadai "to mommy  har ta mike  ta dawo daidai fuskar mumy ta tsugunna "mumy ki yafe min  " me kuma kika yi"  bakiyi min  komai ba mamana "Ni dai kice kin yafe  min "
"Na yafe miki  mamana Allah yayi albarka  " ameen  sai da safe  ta  karasa inda yaranta ke kwance ta shafa sumar kansu tare da  shafa musu addu'a , ta manna musu kiss a goshi  sannan ta nufi dakin baccin su  har ta karasa shiga d'akin tunanin Aliyu take da irin badaudaden  halinsa mai wuyar sha'ani tana tsaka da tunani idanunta ya sauka akan calander  a manne a bango dakin jiki a sanyaye  ta karasa jikin calander ta tsaya tana kallo  a  karshen shekarar ake ta   dubu biyu da sha  takwas "kenan a may yarjejeniyarsu da Aliyu zai cika "ya Allah ka taimakeni na shawo kansa kafin lokacin ta dauki bironsa dake ajiye akan table tayi mark din aikinta  na farko data yi   na  nasarar janyo hankalinsa ya yarda da tsarin da mommy ta gindaya musu sannan tayi nasarar da yaci abinci cikin sauki batare da tashin hankali ba   taja numfashi ta sauke sannan  ta shiga wanka tayi ta fito ta goge jikinta ta dauko daya daga cikin kayan da aunty zeey ta kawo mata ta saka rigar bacci iya cinyarta mai bud'ad'd'en gaba sai wata yar igiya da'aka saka  domin daurewa ta tufke sumar kanta a tsakiyar kanta dan taji dadin bacci ta fesa turare ta saki murmushin jin dadi ta haye saman lafiyayyen gadon mijinta ta kwanta ta rungume pillow a qirjinsa  tana jin kamar shi ta rungume tana kwance taji shigowarsa tayi saurin  runtse idanunta kamar mai bacci ,wayarsa  yasa  a handsfree  muryar nawal  taji ta karade  d'akin take gabanta ya shiga dukan uku uku ta  ɗan bude idanunta  kadan  taga  ya dauko  computer dinsa  ya ajiye akan table ya jonata a caji still tana jin sautin muryarta har ya zauna "do you miss me  nur?   murumushi kisns taga yayi sannan yace "Yes dear I really miss you ya fada fuskarsa na wanzuwa da wani sabon  murmushi data kasa fahimtar na menene a hankali yake  operating din system dinsa yana saurarenta can ya ciza lip's d'insa muryarsa a kasalance yace"okay tell me  how much you love me ? ya fadi haka ne  saboda lura da yayi idanun kisna biyu akanshi "I can't discribe the way I love you amman kasa a ranka zan soka  har karshen rayuwata kai ne kadai zaka mallaki zuciyata sannan ka zauna a cikinta har sanda za'a zare numfashina ......" ya rasa me mata suke gani ajikinsa suke  leke  masa har  su maida shi duniyarsu da numfashinsu shiru dukkaninsu sukai na tsawon lokaci can muryarta ta sake bayyana "yasu aryan da areef sunyi bacci  ko "? Yace "uhmmm yana cigaba da danne danne "ya tafiyar mommy tana nan  jibi  din "? ya sake cewa  uhmmm ",okay zanzo airport  inshallahu muyi sallama kuma gobe zan turo direbana  "okay ya fada a takaice dan ya soma gajiya .
a hankali kisna ta sauko daga sama gado ta bude wardrobe ta dauko bargo guda biyu ja da fari ta  masa ja akan gado daga gefe guda  tare da  pillow ,  zata koma dayan bangaren   katifa  taji yayi gyaran murya ta tsaya haɗe da juyowa ta zuba masa kyawawan idanunta  "ki dawo ki kwanta a kasa  "inna lillahi ta furta a kasan zuciyarta yayinda  a zahiri

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login