Showing 333001 words to 336000 words out of 495987 words

Chapter 112 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

tsaye wata budurwa ta karasa kusa dashi ta  amshi jakar hannunsa suka jera tare wajen shiga jirgi wani abu taji ya caki zuciyarta nan take damuwarta ta fito fili haka nan taji kamar tayi kuka ",kada ki damu kamar yau ne zasu dawo inshallah maganar aunty ummi taso ta bata dariya daga ɓacin ran data tsinci kanta sai wani rarrashinta su aunty mufeeda suke kamar tace musu ta damu da tafiyarsa sai bayan da jirginsu ya tashi suka  wuce gida suna sauka ita ya fara kira yace sun sauka lfy ",kina ina yanzu "?ya tambayeta "ina gidan zee ban koma gida ba ina nan yace ",oky take care of yourself tace ",uhm " kawai ya katse kiran duk sanda zee taga tayi shiru sai ta dauka ko tunanin muradi take sai tayita rarashinta tana cewa "kamar yau ne zasu dawo wata biyu zuwa uku babu yawa ita kuma sam ba tafiyar tashi ce ta dameta ba ,tafiyarsa ma hutu ta samu da rabar jikinta da yake yana mata kallon sha'awa ...."

Muna  saida  ingantattun  maganin  mata  masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka   tsimi , zumar Mata, gunba, gari  insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi)  daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka ,  idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 49

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim
 
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, voyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

... Suna   zaune  tare  da zee  a  part dinta   Kiran  muradi  ya   shigo wayarta   taja   tsaki   zee da  tafi   kusa  da  wayar  ta   miko   mata ,Kisna   na  amsa wayar    ta  danna  reject  "haba  Kisna   wai  ke  har  yanzu  bazaki  dawo  hankinki   ba  rayuwar  ma guda  nawa  take ?"wallahi  bamu da lokaci  fa  saboda  mutuwa mijin aurenki  ko  bai  ci  darajan  komai ba  yaci  darajan  aurensa  dake kanki tunda    yanzu  aljannarki  na karkashin  kafafunsa  gaskiya  ki canza .  tunda   zee  ta  fara  magana Kisna  batace  mata  "uhm  ba  bare uhmmmm  sai  aikin  furzar da iska take ,  itama  aunty  zee   tayi shiru  tana  dubanta tare da  mata  addu'ar  shiriya   , can   bayan  kamar minti biyar   wani   kiran  ya  sake shigowa  wannan  karon a  fili  taja  tsaki tare  da  furta" matsala"  sannan  ta   dauka  ta  manna   wayar a kunnenta  tayi  shiru taki cewa  komai  har sanda muryarsa  ta  doki  dodon kunneta  "ya  kike  fatan kina  cikin koshin lafiya  ? " Ta  amsa  da " lafiya "atakaice...

" kina  ne ina  ne  part  dinki ko na zee ? "ina  part din  aunty zee  "me kike yi  yanzu ? "Ina hutawa" da kyau amman  ya kamata ki maida hankali ki dinga koyon wasu abubuwa agurinta  a dan hassale  tace " kamar me  kenan "kamar girki da sauransu" "dan  Allah malam  ka rabani da wahala  dan  babu wani girki  da zan koya wanda na  iya  ma ya isheni yace "a'a  kiyi  ƙoƙarin  koya dan  Allah  a gatsine ta amsa masa da  "to "   kawai   saboda  ta  gaji da jin muryarsa    "ammm    kina  jina ..."dan  Allah dan Annabi na gaji  haba  " ta  katse  kiran  tana  ajiye  wayar  a  gefenta  kamar jira  zee  take  ta  ajiye wayar  cikin fushi  tace "kai  Kisna  haka ake magana   da  miji a fusace  ? ko Ni kin  taba  ganin  na  amsawa yayanki waya haka  kamar ba mace ba ko a gabansa ko a bayansa  ba  haka  ake amsa  waya  ba  dan Allah  ki koyi yadda ake magana  da miji, duba kiga  ko darajan  suna bai samu ba a wayar ki   sai  surar numbersa  wallahi idan kika yi sakaci na waje suka  samu  kanki zaki  cuta zee  ta karashe maganar tana  ɗaukar  wayar  ta rubuta  mata suna daga  number zuwa  my  world best .."

Da   daddare   bayan ta kwanta  wayarta   dake  kusa  da  pillow  tayi ringing   ta  kai  hannu  ta  dauka my  world  best ya bayyana a screen din wayar  ta  dauka  tana yatsine  yatsine ala  dole  an takura mata  "hello " daga can bangarensa  yace "ko  har kin fara bacci  ne naji muryarki wani  iri ?"
"Uhm "kawai  tace masa "ko  dai  kema  kin fara kewata  ne kamar yadda nake  kewarki ? tace " oh daman  ni ce maka akayi zanyi  kewarka ?  ni wallahi  dadi  naji da baka nan  ,ni   bansan  ka zame  min  alakakai  ba  ma sai da baka nan yadda  lokaci kadan na manta da wata damuwa gaba-daya  na ma canza har  wata kiba nayi "..

Idanu   muradi  ya   runtse yaji   maganar   data  gaya  masa  har  cikin zuciyarsa  Murmushin  nan nashi mai matukar bayyana ainihin  kyansa   yayi  ya danne  abinda  yaji tare da cewa "Hajiya  kayi  kenan  ko zaki iya gaya min irin takurawar da nayi  miki har kike murna da  tafiyata ? kin ga kuwa ni  ba karamin kewarki nayi  ba musamman yadda  kike  kukan bakya sona  ko  zaki  iya  min  kukan naji  yanzu ? Tayi masa  banza tana rike da wayar qirjinta na wani irin bugawa da  matsanancin  karfi   "ko  kuma kin daina   kukan  kina  yanzu ?
" Ai  wannan  kukan na har abada ne  bazai   gamu  ba  kullum yinsa nake har sai ranar daka dawo  ka bani takardata   na  kara  gaba  na huta da jaraba "  dariya  ta kubce  masa  har cikin kunnenta  ya  ɗauki  Cup din  coffe   dake  ajiye a bedside  dinsa ya kurba ya  cigaba da janta da magana   , ita  kuma bata sake  ce masa komai ba tunda  ta  gane  yau  salon  wayar  nashi  ya zamo  har  da     rainin  hankali  yace  "kinyi  shiru  kina  jina bakice komai  ba  alhalin ni kuma na  kira  dan  muyi hira ne "a fusace tace  "hira fa kace kamar an gaya  maka ni radio ce ko ance  maka aikin jarida na karanta ne ?"
ganin yadda ta hayayyako masa yayi saurin cewa  "Shikenan  sai  da   safe  Allah  ya tashemu  lfy  tun bai kashe  wayar ba  ta cire a kunneta  tare  da jifa dashi  taja  tsaki  tana furta  "wallahi  ka dawo ka  sallameni na kara  gaba  dan nagaji da zaman banza kullum sai juya ni kake kana  neman sakawa zuciyata hakuri zama da kai wallahi hakurina ya kare ka dawo ayi duk burouban  da  za'a yi ka sawwake min wannan jarababben auren naka ...  ."

   ********
   kwana   sittin   kenan  wanda yayi daidai  da tafiyarsu  muradi  ciwon ciki , ciwon  baya ciwon qirji  suka  sarkafe  Kisna   komai  taci sai ta  amayar  bata   samun  natsuwa har  sai  idan  bacci ya dauketa  , batare  da wani bata  lokaci ba  zee ta fahimci  ciki  gareta  ,zee ta  kalleta  tana murmushin  jin dadi batare da tace mata komai ba   "aunty zee ina zan  samu  tuwo miyar kuka ? " Ina zaki samu kuma  bayan    gani  zaune  aikin  me nake  yi ?"  bari  naje  nayi  miki  na dawo  ai duk abinda  kike  so ki fada min  zan miki  kanwar mijin  matar  yayana  sukasa   dariya cikin kankanin  lokaci zee tayi mata  tuwo semoviter da miyar  kuka  wanda yaji  kashi  mai   nama    sai  dai tana  gama ci  tuwon   tayi   hanyar  bandaki da gudu  ta tsugunna ta shiga  kwara   amai  aunty  zee  ta karaso da sauri  ta tsaya a bakin  kofa  tana kallonta tana  mata sannu bayan ta gama  ta jingina bayanta bangon bayin  tana  nishi sama  sama aunty zee ta k'arasa shigowa  cikin  bayi  , ta  wanke  mata baki  da  fuska ta taimaka mata  tayi wanka  ta kamota suka dawo daki ta canza  mata  wasu kaya sannan ta kwantar   daita  tana rawar  sanyi ta dauko bargo ta lullubeta   sannan   ta  kwashi. kayan data bata ta fita ta  kira  wayar  aunty ummi ta fada mata  tace idan zata zo  tazo da doctor Amman kada ta bari Kisna tasan tana dauke da ciki " cikin kankanin lokaci aunty ummi suka karaso tare da wata nus dake  unguwarsu  ta bugaci  fitsarin Kisna tayi mata gwaji ta tabbatar da ciki ne na wata  biyu  da kwanaki nan ta bukaci a bata kudi zata suyo drip  domin kara mata  dan jikinta yayi week sosai aunty ummi ta bayar ta fita ,nus  tana fita suma suka dawo parlour Suna hira   har sanda  nus ta dawo suka koma dakin tare ta daura mata drip wanda ta zuba alluran karawa jiki karfi  anan   suka  ci abinci dare  sai  gurin takwas sukayi  musu sallama   nus  da aunty ummi suka wuce  gida babu laifi washegari  Kisna ta dan samu  sauki dan har hira sukayi  da aunty ummi da zee daga karshe ta kama hamma tare da lumshe ido hakan ne yasa aunty ummi ta mike ta musu sallama "sai gobe idan Allah ya kaimu ke kuma kiyi bacci ki huta dan da alamun bacci kike ji "Kisna tace "to " still dai bayan fitar aunty ummi bata runtsa ba suka ci-gaba da hira da  aunty  zee a hankali a hankali  bacci yayi awon gaba daita  ."

Bayan sati  Uku  kisna
tana    sallar   isha'i  a zaune saboda jikinta babu kwari  wayanta  ya kama ringing  har ta idar ba'a  kara kira ba bayan ta shafa addu'a bata duba ba dan tasan bai wuce mutumin data fi tsana  ne  akan komai dake cikin duniyar ba , ta mike tana  nade abun sallah wayar ta kara daukar sauti ta dauka "hello" bayan ya amsa yake ce mata "ina kika shiga ne ina ta kiranki ko bakya kusa da wayar ne ?ta  rasa  abinda zata ce masa  kawai ta amsa masa  da  "eh". Ya  sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan yace "daman zan gaya miki ne mun kammala  abinda ya kai mu  amerca har ma na samu lambar kwarewa  tace ",?uhm yayi ni dai yaushe zaka dawo  ka sawwake min aurenka dake kaina na kara gaba  ?shiru yayi zuciyarsa na dokawa da matsanancin karfi  sai dai  yayi  karfin   hali   ya   sanyawa  jikinsa  jarumta  yace " karki   damu  ai  ni nace   miki    zan  sakeki  yanzu naki ki min addu'a na dawo lafiya na baki abinda kike bukata tayi shiru tana sauransa "may be mu dawo a cikin week din nan sai ki shiryawa karban takardan sakinki" "dana ji dadi wallahi dan har addu'a zan  maka yayi murmushi yace "yanzu ma ki min addu'ar na dawo da raina da lafiyata  sai na miki abinda kike so  "to Allah ya dawo da kai lafiya sukayi sallama  ranar da zasu dawo ya kira ta yace "yau zasu taso suna shirin zuwa  airport , ya kira mumy ya fada mata tayi musu fatan alkhairi  karfe bakwai suna zaune suna  kallon labarai  ita da zee aka nuno jirgin da zai taso daga amercan yayi cresh kuma babu wanda ya fita ciki ,gbdy  hankali ya tashi dan zee sumewa tayi da taimako masu  gadi aka kaita asibiti can gida ma mumy sumewa tayi tuni labari ya kai ko'ina  mutanen unguwar su mumy sunji mutuwar muradi da Samir dady kuwa yafi kowa shiga tashin hankali lokaci guda ya sauya ya fita haiyacinsa  aunty  Ummi   madu zee sai da suka sha  ruwa jama'a da yan'uwa sai rarrashin Kisna   suke a ganinsu rashin kukan da bata yi ba ba karamin illa zai mata ba nan gaba idan babu idanun mutane  ita kuwa  zuciyarta fesss  take jinta ta  rabu da alakakai  cikin sauki ta huta  babu mai tunhunarta akan rabuwarsu  ,mumy  ta kalli Kisna tana share hawaye ganinta har da kuruciya yasa take wasu abubuwa     ana gobe za'a yi uku su muradi suka sauka a Nigeria  su kuwa saboda haushin rashin zuwansu akwana uku da suka wuce Allah bai yi ba da aka gaya musu tafiyar tazo dan haka basu fadawa kowa  cewar gasu nan zuwa  ba , sun fi son sai angansu  suna sauka muradi ya kira layin madu wayar a kashe  motar campaign ta kawo su har  gida sai dai abun mamaki babu masu gadinsu  hasalima gidan a kulle  yake  nan take suka koma cikin motar suka bada umarnin akai su unguwar su  mumy, yayinda  kowannensu ke  kokarin  neman layin matarsa amman wayar na ring ba'a dauka ."...

suna  shigowa  unguwar  suka  ce me  kuma  akayi  a kofar gidansu  cunkushe da mutane  fuskokinsu cike da damuwa   tun kafin su isa mutane suka fara darewa wasu sun  boye wasu kuma suka biyosu a baya a haka suka isa gaban dady shi dai dady bai ji tsoron ya'yansa ba ya rungumesu  ajikinsa yana kuka mutanen gurin da sukayi zuru suna sauraron bayani muradi "eh babu mu acikin jirgin daya yi hadari sai kuma aka  fara barka da fatan Allah ya kiyaye tuni labari ya isa cikin gida suka shigo falo suka iske su aunty ummi mufeeda Zahra har da afra ido ya canza saboda  kuka ,da  tsokana muradi ya matso kusa da mumy  ya  kwanta  ajikinta  "mumy kwantar da hankalinki ga muradinki  muradin  hjy  kayi ya dawo gareki  cikin koshin lafiya mumy ta share hawayenta  ta kamosu jikinta gbdy ta rungumesu  sannan ta kamo hannun muradi "Aliyu nah "ya amsa da " na'am uwata ta kaina "  ta  daga hannu sama tana godiya   ga Allah  daya dawo mata da ƴaƴanta lafiya muradi ya dubi aunty ummi yace "ki daina kuka haka baki rasa yan'uwanki ba jan kunnuwansu tayi "me yasa baku mana waya ba gashi duk layukanku a rufe muradi yace "Ni kin gane abun ne ya 'bata mana rai mun fito zamu hau wannan  jirgin da yayi crash a she jirgin ya tashi mu bamu sani ba a cewar su bamu fito da wuri ba   duk dai Allah yasa zaku fitar da zakkar hawaye ne jama'a unguwar sai shigowa taya mumy murna yaranta  sun dawo lfy suke Kisna kuwa bakinciki kamar ta mutu murnarta ta koma ciki kana kallonta kasan batayi farinciki da dawowar muradi ba ta koma daki ta kunshe kanta ita kuwa zee gaban kowa ta rungume Samir ajikinta  tana kukan farinciki dawowarsa lafiya  ,bayan an gama murna mutane sukayita tafiya, gida ya rage daga su sai su    muradi sai  raba  idanu  yake  yaga ta inda Kisna  zata  fito har  kusan awa biyu bai ganta ba ya kasa hakuri ya kira aunty ummi a waya tana dauka yace "wai ina hjy kayi ne ?"baka ganta bane ?yace "eh "okay rike waya bari na dubota ta nufi  dakinsu  tana shiga ta isketa kwance akan gado tana baccinta na gado "gata bacci take bari na tasheta "ke Kisna ki tashi .."no ki barta kawai ya katse kiran .."

Tana   kwance  a dakin mumy  bayan ta idar da sallah  isha'i  ya shigo dakin  ya  tsaya akanta yana kallonta gabansa na faduwa bacci take sosai dan rabin  idanunta a bude  suke wanda ke nuna  alamun bacci take muddin idanunta na rufe kuwa ba bacci take ba tana jin duk abinda ake yi ,ya cigaba da kallonta   yayi missing dinta sosai ya  tsugunna  a gabanta ya manna mata  kiss a kumatu sannan yayi kasa da bakinsa zuwa lip's dinta  haka   nan yaji yana bala'in  tausayin  kanshi akan zamansa daita duk da ba   wai sonta yake ba sai dai   ta   rigada ta zamo  wani bangare na rayuwarsa ko ya rabu daita  da wuya ta mantata a rayuwarsa , ya zauna   a daidai   cikinta tare  da kamo  yatsun  hannuta  cikin nashi yana murzawa  a hankali  yana kallon  fuskarta for good 5 minti zuciyarsa na matukar bugawa  a qalla ya kusan minti talatin zaune  bata farka ba yayi mamakin yadda   tayi nauyin bacci yau  ya mike ya wuce sai kusan goma ta tashi  ta sauko  daga gado  ta nufi bayi ta watsa  ruwa tana tsaka da sa  kaya ya shigo da sallama tayi saurin kare boobs  dinta tana furta "wayyo  Allah me kuma ya shigo yi ? "tayi saurin  karasa  saka kaya   ya zauna idanushi na kanta  gaba-daya ya kasa motsi yana  kallonta ganin taki zama ya yafitota da hannunsa taki zuwa inda yake  ta cigaba da tsayuwa , ya ɗan mike ya janyo hannunta yana cewa " tun dana dawo baki daura idanunki akaina  ba koda yake nasan  bakiyi  farinciki da dawowata  ba kou?
"gaskiya kusan haka ne amman tunda ka dawo din bai da matsala, tunda   damuwata ta kusan zuwa karshe  zaka min abinda na bukata tana  gama maganar, jikinsa yayi sanyi matuka duk da yasan hakan zai iya fitowa daga bakinta amman yaji babu dadi a ransa  bai sake cewa komai ba ya janyota jikinsa gabadaya ya rungumeta tare da matseta ajikinsa  wani irin yanayi taji ajikinta  gabadaya tsigar jikinta suka mike Numfashinta sai daya  nemi ya dauke saboda faduwar gaba tasa hannu ta toshe  hancinta da bakinta  saboda kamshin turarensa  daya kaiwa hancinta ziyara "i really miss you hajiya kayi " kokarin zame jikinta take daga nashi yayinda shi kuma yaki sankinta ya sake mata kyakkyawan riko  cikin daukewar numfashi tace "Dan Allah kayi hakuri ka rabu  dani haka  banason kana  rikeki ya sake matseta nan fa ta soma yunkurin  amai ajikinsa kafin kace mai  ta fara  kwara masa amai ajiki bai katseta ba har sai data gama ya ɗauketa zuwa bayi ya taimaka mata ta wanke jikinta ya dawo daita daki yana kallonta "daman baki da lafiya ne?"kai kawai ta gyada masa alamun "eh  "amman  shine baki fada min ba maza tashi muje asibiti "
Ta kalleshi a kaukace sannan tace "babu inda zani naji sauki kamshin turarenka ne ya yau kaina da yawa "yayi shiru yana nazarinta cike da mamaki yaga

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login