Showing 96001 words to 99000 words out of 495987 words

Chapter 33 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

yana magana yana sake matseta "wayyo bazan iya ba ta furta muryarta can kasa ko shi dake manne daita bazai ce yaji abinda tace ba , ganin jikinta ya mutu murus babu wani sauran karfi ajikinta duk ta gama mutsu mutsunta bata samu nasara ba ta hakura , ya dan sausauta rikon da yayi mata yana lumshe idanunshi ya sa kafarsa ɗaya ya d'aga wayar yayi sama daita tamkar kwallo ya cafke da hannunsa daya ya duba mai kiransa sannan ya zauna a bakin gado tare daita manne ajikinsa batare daya bin kiran ba .."

hannunsa ɗaya yasa ya juyo da fuskarta garesa suna fuskantar juna ya balain kura mata kyawawan idanunshi masu matukar fitgita duk wanda ya kalli cikinsu sannan ya kamo lip's dinsa na kasa yana cizawa da karfi yana cigaba da kallo tamkar ranar ya fara ganinta kuma har lokacin iskancin data masa yana dawo masa cikin kwakwaluwarsa " wallahi wallahi baka isa ka mareni ba ya Aliyu ," ka daina marina anan duniya sai dai a wata, yana kallo hawaye na zubowa daga idanunta kamar an bude fanfo "kalleta kamar jarumar gaske amman da zarar tazo hannu sai ta dawo abar tausayi .." ya furta a kasan ranshi "

a hankali ya shiga matso da fuskarshi daidai nata da zumar yi mata kissing din wasa dan babu niyyar yin na gaske a cikin zuciyarsa kawai so yake ya tsokanota ya barta cikin tashin hankali tunda yasan halinta jarababbiya ce, sai dai abun mamaki gani yayi tayi saurin kawar da fuskarta gefe tana sauke wahalallalen numfashi ,cikin tsananin tashin hankali ya sake tsura mata idanunshi kamar ranar ya soma ganinta , kusan minti shabiyar ya ɗauka yana kallonta fuskantarshi ɗauke da matsanancin mamakinta sam bai yi expecting haka daga gareta ba , ya ɗauka zata nuna maitarta a fili ne kamar sauran lokuta , ransa ne yayi bala'in baci , kisna ta kunno muradi sosai domin kuwa take zuciyarsa tazo wuya ta soma tuttukin bakinciki tare da tunanin azabar da zai gana mata ".


runtse idanunta tayi gam ta nuna bata son kallon fuskarshi bare ya samu damar wulakantata , hawaye ya sake zubowa kan kuncinta , hakan ya sake tunzura zuciyarsa , hannunsa ya Kai bayan keyarta ya damka da karfin gaske jikinsa na wani irin rawa ya saita fuskarta daidai nashi a zahiri ake iya hango ɓacin ransa , jijiyon kanshi sun yi rudu rudu ya fuskanceta yana busa mata hucin numfashinsa sannan ya bude bakinsa ya kira sunanta cikin tsananin tashin hankali "kisna Ni............ " Sai kuma yayi shiru ya kasa magana ya cafki bakinta yana furzar da iska mai zafi ,idan yace abinda tayi masa bai ji haushi ba yayiwa kanshi karya har shi zata kawar fuska ? "Wacece ita shi da mata ke rububunshi yana sharesu "ina bazai taba daukar wulakaci daga gareta ba dole ne ya hukuntata daidai da abinda ta aikata masa, ya lumshe idanunshi zuciyarsa na tafarfasa kamar an daura garwashin wuta a samanta .."

Duk da abinda Kisna tafi bukata kenan daga garesa suyi musayar yawu baki da baki amman sai taki nuna tana bukata ta haɗe hakoranta guri daya taki bashi dama , yayi saurin toshe mata hanci da hancinsa , take numfashi ya soma kokarin tsayawa babu shiri ta bude bakinta a gigice tana shaƙar nnumfashinsa gabadaya ta sadaukar da kanta garesa dan babu wani karfi daya saura ajikinta , haka ya dinga sarrafa harshensa cikin bakinta batare da yayi niyyar aiwatar da hakan ba, shi daya so hukuntata sai gashi ya buge da fitar da sanyayyen numfashi tare da jin wani mugun feeling's dinta na taso masa a gaba-daya ilahirin jikinsa , sai daya gaji dan kanshi sannan ya zare bakinsa ya matseta sosai a gefen jikinsa yana sauke ajiyar zuciya da karfi yana jin wani iri a sansar jikinsa .
gabadaya yanayinsa ya sauya , duk wani gashi dake kwance ajikinsa babu Wanda bai Mike ba , ji yake muddin bai hada da murza nipples dinta ba wani mummunar abu zai samu zuciyarsa ,a hankali ya soma murzawa sai dai take zuciyarsa tayi saurin hankalta dashi idan yayi mata yadda zataji dadi zai fadi warwarsssss a gabanta gara ko zai yi yayi mata da zafi kuma ta tsigar horo..."

" da karfi ya damki kan nipples dinta yana murzawa da karfi yana sauke ajiyar zuciya , ya Kai bakinsa cikin kunnenta ya zira harshensa wani iri yrrrrrrrrrr taji ilahirin jikinta kamar anjona jikinta da shocking , ya sake matseta gam yana hura mata iskan bakinsa "duk kin gama iskancinki kizo hannu , ko zaki iya maimaita kalmar iskancin da kika fada min d'azu ? ya karasa maganar yana sake zira harshenta cikin kunneta take tsigar jikinta suka mike ta sake dawowa abar tausayi ,
Tayi shiru ta kasa cewa masa komai dan ji take dama kasheta yayi akan yadda yake murza kan nipples dinta da karfi dan har gara tafiyar harshensa cikin kunneta tana jin wani abu akan akan murza nipples dinta da yake ."

"a she iskancinaki da cika bakinki na karya ne babu abinda zaki iya yi , Aliyu yafi karfinki ya karasa maganar yana matsa kan nipples da karfi , ta saki wata razananniyar kara hawaye na zubo mata so yake tayi magana a lokacin ko yaya ne domin tabbatar da zata sake kallon kwayar idanunsa ta fada masa son ranta ko kuwa ta shiga hankalinta ?
"Ya zamo karo na karshe da zakiyi sa'insa dani ,ya zamo karo na karshe da zan fada ki fada domin baki isa ba , dama rayuwarki ta dameni zan iya daukar nauyin haka sai akayi sa'ar rayuwarki bata gabana dan haka baki isa kiyi abinda kike so ba kuma ni ba sakaran namiji bane," kinfi kowa kin san da haka ,dole ki cigaba da bin tsarin da nake so, tun da na fahimci baki canza halinki ba , ki sanyawa ranki halin Aliyu na nan fiyye da saninki a fusace yake magana cikin haka wayarsa ta sake ɗauka ƙara ya furzar da iska mai zafi sannan ya dauki wayar yana cigaba da murza kan nipples dinta yana magana a hankali cikin sanyayiyyar muryarsa data dawo kamar ta dan maye " naji dan Allah malam banason takura yanzu zan fito ba sai ka hawo ba kalmarsa ta karshe kenan da yayi yana jan dogon tsaki addu'ar take a lokacin ya saketa kuma ya bar dakin koma ya bar gidan gaba-daya zuciyarta ta huta da muguntarsa dan muradi yasan ta kan mugunta bai bar dakin ba a lokacin Sai da ya gama jagwalgwalata son ransa sannan ya barta ya mike zuciyarsa na matukar zafi "karki ɗauka kin sha banza , baki sha banza ba dan sai na horaki kafin na bar kasar nan gobe idan aka ce ki sake furta min kalmar zakiyi yawo tsirara bazaki yi ba ". Allah Allah ta dinga yi ya fita tana ganin fitarsa ta mike da sauri ta janyo rigarta ta saka tana yiwa Allah Godiya daya kuftar daita daga hannunsa da bai fita sai yadda hali yayi dan har ta fara hango yadda fatan jikinta zai yi, bata tsaya bata lokaci ba ta fice daga dakin ta shige dakin mumy ta kulle kanta ciki dan baza zauna ya dawo ya jibgeta a karon banza ba .."

Yana saukowa kasa Samir da sauran abokansa suka kalleshi ganin yadda ya sauko a hargitse idanunshi gaba-daya sun canza kala daga fari zuwa kore kuma sai faman ciccin magani yake yasa samir yace "me ka tsaya yi ne bayan kasan akwai inda zamu ana can ana jiranmu " muradi ya tsare shi da idanunshi yana fitar da numfashi yace "wannan wace irin tambaya ce ? ya tambayesa a zafafe " maida wukar abun bai kai na fada ba muje ya nuna masa kofar fita dan yasan halinsa sai yayi zuciya akan dan wannan tambayar , cikin abonkansa akwai mutun daya wanda bai cika jin tsoron muradi ba yace "ta ya zaka ma magidanci kamarsa wannan tambayar ai ya tsaya ragewa kansa zafi ne ,"kaga duk yadda tafiyar ta kasance daidai ne ko abokina ? yayi maganar yana dariya yana duban muradi suma sauran abokan biyu dariya suka yi banda rohon da yaji ranshi ya ɓaci dan tsab ya fahimci abinda jocub yake nufi kallonsu muradi yayi daya bayan daya har rohon daya lura da yadda yayi akan maganar , fuskarsa dake daure tamau yasa dariyarsu ta soma tsayawa ,gashi dai sa'ansu ne a shekaru amman suna mugun jin tsorosa saboda yana da wani irin kwarjini kuma duk inda ya ratsa cikin mutane sai kaga ana shakkarsa kuma hakan baya hana mutane sonshi da rububin mu'amala dashi ga shi da farinjin mata, babu kasar da zasu shiga mata basu nuna suna tsananin son shi ba a tarihi ma babu macen daya furta wa kalmar so sai dai a furta masa ,mace daya ce tayi galaba akanshi itace nawal itama itace ta soma furta masa tana son shi ..."...

Ganin sun rage sautin dariyarsu yasa Samir dafa kafadansa "am sorry dan'uwa na katse maka hanzari ko yayi maganar yana dage masa gira sa daya alamun zolaya , muryarsa can kasa yace"kar muyi haka da Samir yayi gaba , Samir ya biyosa yana cigaba da cewa "wai kana nufin har yanzu baka shiga daga ciki? tsayawa muradi yayi a lokacin daya fito haraban gidan ya watsa wa Samir wani rikitaccen kallo cikin yanayin maganarsa dake fita a hankali yace "zuciyaka dake wannan tunani ta daina ni babu ruwana da mata "babu ruwanka da mata kake kokarin kara wani aure na biyu kai dai wallahi anyi mugu mai cutar da kansa amman ...." katse maganar yayi alokacin daya abokan tafiyarsu sun fito , suka shiga mota gabadaya suka bar gidan , a motar ma zama yayi gidan baya yana kallon gefen titi tunani abinda ya faru yanzu a tsakaninsa da kisna ke dawo masa wani murmushin gefen baki ya bayyana akan fuskarshi "kalmar zata fita tsirara ta dame shi sai dai tafi kowace kalma bashi dariya Samir dake gefensa ya kalleshi ya girgiza kai ya rasa meke damun dan'uwansa wani lokaci kaganshi cikin farinciki wani lokaci kuma tamkar wanda azarailu ya kawowa sakon mutuwa har suka karasa inda zasu fuskarshi babu yabo babu fallasa ,har yaje ya dawo abun na yawo a brain dinsa kalmar ta kasa bace masa ....."

bai isketa a parloun ba ya ajiye laidar daya shigo daita ya haura sama ya shiga dakin baccinsu nan ma bai ganta ba ,ita kuwa tun da taji motsin shigowarsa ta rasa natsuwarta gabanta ya dinga faduwa yana tsinkewa kar yace zai balla dakin mumy ya shigo ta sauke numfashi ta shige bayi ta kulle."

ya cire kayan jikinsa ya shiga wanka bai wani dade ba ya fito sanye da boxer da farar singlet ya sauko kasa ya zauna akan dining table ya bude kulolin dake kai yaga wayam babu komai hasali ma babu alamun anyi girki yaja tsaki yana furta "aikin banza dama wani damuwa nayi da abinciki bare kiyiwa mutane salo , ladar daya shigo daita ya janyo ya bude ya soma cin gasashiyar kaza

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login