Showing 222001 words to 225000 words out of 495987 words

Chapter 75 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

buga wasa yafi sau goma kuma kowane sai da ya lashe zuwa yanzu ya buga wasanin da dama anan gida negeria kafin daga baya coach dinsu yayi musu hanya zuwa kasar england suka tattara suka sake barin kasar bayan sun gama buga wasa ya dawo da million kudi fiyye da kowa, gabadaya bai ci kudin ba ya mikawa mumy check , ya sha albarka sosai tace ya dauki wani abu a ciki yace ",burina kenan mumy duk abinda zan mallaka naki ne wannan karon Afra ta damesa sosai dan har ya badamasi ya so kamasu tana kuka tana rokonshi ya sota ,Aliyu bai tsaya bata lokaci ba yace wa Samir idan ya tashi su cigaba da karatunsu na biyu samir bai yi mutsu ba ya amince suka tattara suka koma ƙasar cairo dan sunji dadin kasar ,duk hutu Samir na zuwa Nigeria saboda soyayyar dake tsakaninsa da Zainba shi kuwa aliyu yaki zuwa ne saboda damunsa da Afra take akan dole sai ya amshi tayin soyayyarta wannan zuwa ma kisna ta sha tsaraba ita da zainab sosai ..
****
A lokaci da musa ke ss1 kisna na jss 2 ya kawo ta gurin mahaifiyarsa a wata safiyar asabar bayan sun tashi tara a islamiyya hannu biyu biyu mahaifiyar Musa ta amsheta , itama ta durkusa har kasa ta gaisheta kamar yadda yoroba ke yi ,alaja mutia ta shafa kan kisna "da gaske kina sona d'ana kuma zaki aureshi ?
Kisna ta gyada mata kai alamun "eh " kuma iyayenki zasu yarda ki aureshi banason soyayya ta wahalar min da dana ?Musa dake rike da hannu kisna yana murmushi yayi mata alama da gira dan haka tace "eh ta sake , alaja mutia taji dadi sosai "daga yau kin zama diyata ina ne gidanku waye mahaifinki ?"Nan kisna ta fada mata waye mahaifinta da inda gidansu yake alaja mutia tayi murmushin jin dadi "ai ma nasan mamanki tana siyan kayan sarka agurina a oshodi sun jima suna hira har lokacin tashi daga makaranta ya kusa, ta mike musa na rike da hannunta kafin ya rakata inda ya saba rakata a duk sanda suka haɗu ya biya gidansu abdulfatai daita ,akwai dakinsu da suke kwana duk da akwai daki na musamman da'aka cirewa Musa a gidansu Amman yafi jin dadin gidansu fatai saboda anan boy's ke haduwa ana chapter da wasa da yammata suna zuwa fatai ya sallame kowa daga daki matasan samari suka dinga satar kallon kisna suna mamaki me zatayi da musa tantiri mara jin magana hasalima gaba-daya zuriarsu yan bala'in ne har uwarsu mahaifinsu ne mai dama dama amman idan bala'i yayi bala'in da yaransa shima shiga yake yi .."

Musa Ya janyo hannunta cikin dakin suna shiga ya rungumeta tsam ajikinsa suna fuskantar juna "baki lura da yadda idanun mutane ke kanmu ba, nasan dayawa mamakin ganinmu tare suke "meye abun mamaki ta fada atakaice saboda rashin son magana ,sake matseta yayi sosai ajikinsa tare da haɗe bakinsu guri daya ya shiga tsotsa , tayi kokarin hanashi tare da zamewa sai ya nuna Ɓacin ransa tare da cewa "bata son shi tana gudunsa , ganin ransa ya bace sai kawai ta rungumeshi ajikinta ta haɗe bakinsu nan ya dinga romocing din jikinta kusan minti talatin da kyar ta zare jikinta daga nashi tana jin wani iri ajikinta wannan shine karo na farko data ji sauyi ajikinta hankalinta a matukar tashe ta nufi gida cikin ikon Allah koda taje gida mumy bata nan dan haka ta samu natsuwar zuciya taci abinci ta shiga tsabgar gabanta ...

tunda musa ya soma taɓa jikin kisna shikenan soyayyarsa ta ninku fiyye da wacce take masa ada har ta kai ta kawo basa jin tsoron kowa ya sani suna son juna ,bayan Samir ya tattara ya koma hutu ne mumy ta san kisna na soyayya da musa ,a yadda akayi mumy ta sani kuwa shine Zainba ce tayi mata gulmar saboda ita ta lura da hakan tun dadewa har tayi mata magana sai ta tsiri gaba daita ,gani gaba tayi karfi sosai sai mumuy ta tsaresu da tambaya shine zainab ta fada mata , ranar mumy tayiwa kisna dukan mutuwa da kyar kisna ta amshi kanta da taimakon zainab da masu aikin gidan ai kisna na fitowa daga dakin mumy ta zari hijab d'inta dake shanye a igiya ta fice ta bar gidan kai tsaye unguwarsu musa ta nufa ta karo masa komai shina take yaji ya tsani Zainba a cikin ransa ya mike a fusace yana zage zage cikin harshen turanci dan shi suke yi da kisna basu fiyye yin yoroba ba ya dauki alkawarin sai yaci uban Zainba idan ya kamata da kyar abokansa suka shawo kansa ya hakura .

"to sai me idan an san muna soyayya a gidanku ke bakya son a sani ne ko me ?yayi mata tambayar yana Kallonta tayi shiru ta kasa cewa komai wata razananniyar tsawa ya buga mata wanda yasa take hantar cikinta kawada tace "ina so mana tunda ina sonka ya kamota ya mikar daita tsaye suka fita daga gidan ya nufi gidan matar yayansa adam daita ya koro matarsa karya da gaskiya tare da nuna mata jikin kisna "kiga fa irin dukan da mamanta tayi mata kamar ba ita ce ta haifeta ba ,iya arfat tace "da alamar ba itace ta haifeta ba dan uwa ba bazatayiwa yarta irin wannan dukan ba nan sukayi ta zagin mumy a gaban kisna, bata ji dadin yadda suke zagin mahaifiyarta ba amman tsananin tsoro ya hanata magana har kusan goman dare bata ji Musa yace mata ta tashi su tafi ba.
A hankali ta bude bakinta tace" zan wuce gida ya juyo yayi mata wani irin kallo sannan yace "babu inda zaki anan zaki kwana su da sake ganinki sai kinyi sati biyu ....."

Mmm Sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 35

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim


"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096,.

....mumy tayi shiru kawai tana dubansa qirjinta na wani irin dokawa da matsanancin karfin gaske tana jin kamar ta cigaba da zubar da hawayen dake boye a cikin idanunta muryarta a matukar raunane tace "zauna muradina na sake fahimtar da kai halin da kisna ta jefa kanta ciki da karancin shekarunta". bai so zama ba saboda yadda zuciyarsa ke zafi da ciwon halin da kisna ke ciki amman dole tasa ya matso sosai kusa da mumy ya zauna a bakin gado saboda baya son ganinta cikin damuwa ya kamo hannunta daya cikin nashi yayinda idanunsa ke kan yatsunta masu tsananin kama danashi muryarsa a kasalance yace "mumy kada ki wahalar min da kanki gurin sake yin dogon bayani na rigada na fahimci komai sai dai addu'a zamu cigaba da yi mata da yarda Allah wannan duk mai sauki ne a gurin Allah komai zai wuce ,burina yanzu na daura kwayar idanuna akanta mumy ina son ganin kisna dan Allah karki ce a'a tayi saurin girgiza masa kai batare da tace masa uffan ba "ki fahimci muradinki wallahi ina matukar tausayawa halin da take ciki ban san yadda zan misalta miki ba amman ina jin kamar na mutu akan wannan matsalar jin furucinsa yasa babu mutsu mumy ta dauko key ta mika masa " idan ka ganta ka kulle kofar ka kawo min key karka sake ka bar kofar a buɗe " bai ce mata komai ba ya mike cike da sanyin jiki ya fice daga d'akin ya nufi zuwa haraban gidan qirjinsa na dokawa da sauri da sauri "..

A hankali ya tura kofar dakin ya sanyo gangar jikinsa bayan ya bude kofar , a natse ya daura idanunsa da suka sauya kala akanta zaune ta haɗe kafafunta guri daya ta takure jikinta tare da daura kanta akan kafafunta gabad'aya jikinta duk sashen belt ne "ya Allah ya furta a fili cikin tsananin tashin hankali ,ya dade akanta yana Kallonta itama taji motsin shigowa kuma duk da bata d'ago kanta ba tasan shi ne ya shigo saboda mayataccen kamshin turarensa na gado daya ziyarci hancinta ,a hankali ya juya ya fita tare da kulle kofar ta d'ago kanta tana jan tsaki ko cikakken minti goma bai yi ba ya sake dawowa dakin hannunsa rike da roban zuma.

Wannan karon a kwance ya ganta ta juyawa kofar baya , a hankali ya dinga daga zara zaran yatsun kafafunsa masu matukar kyau har karaso inda take kwance ya durkusa a bayanta tare da rusinowa yana leken fuskarta saurin runtse idanunta tayi saboda hucin numfasa daya sauka a gefen kuncinta , sosai ya ga ta rame fiyye da yadda ya samu labari , ya gyara tsugunonsa a bayanta ya bude roban zuman dake rike a hannunsa ya lakato ya kai daidai shashin belt din dake kwance ajikinta ya dinga bi daya bayan yana shafa mata yana jin zubar hawaye daga kwarnin idanunsa ya kasa gogewa sannan ya kasa tsaida hawayensa saboda tausayinta ,kisna mai mugun tsoron duka yau itace ke cin duka akan wani banzar jinjiri yaro , duk abinda yake mumy na tsaye a jikin window tana kallonsa itama hawayen take zubarwa, bacin wannan bala'in me zai sa ta a doketa bare har tasa a kulleta a guri daya ? ya sake kai hannunsa ya juyo daita zai duba dayan bangaren hannunta ta tashi firgice tana daga masa tsawa kamar ita da sa'anta yayinda idanunta ke runtse tace "waye ne plz zai dinga taɓa min jiki dan Allah karka sake taba min jiki banaso idan ba haka ba zan shake maka wuya ka mutu ". saurin zaro idanunsa dake tsiyayar hawaye yayi yana kare mata kallon da bai san manufarsa ba "bai damu da jin furucinta ba saboda duk a matsayin shirme ya daukesu bugu da kari yayi tunanin bata san kowaye a gabanta ba tunda har lokacin idanunta na runtse gam ya rikota sosai ta zai rungumeta ajikinta muryarsa na rawa yace "kisna ki natsu mana ni ne fa "kai wa waye ?" ban sanka ba karka sake kai hannunka jikina ta fixge jikinta tare da juya masa baya , ya tsaya yana Kallonta kawai dafe da habarsa "dama ka rabu da yar iska , shegiya mai mugun hali mai zai yi da wannan shegen jikin naki da duk wari yake ? Mumy tayi magana daga bakin window tana huci "no mumy dan Allah ki daina zaginta har yanzu kisna she's under age bata san ciwon kanta ba , dan Allah ku daina dukanta akan wannan ɗan iskan yaron "kai ne dai dan iska bashi ba " yaji sautin muryarta a sanyaye radau a cikin kunnenshi take jikinsa yayi mugun sanyi amman still bai ji haushinta ba sannan bai damu ba dan ya tafi son ya ganta cikin kwanciyar hankali akan duk wani shirme da zatayi ".

A natse ya mike ya buɗe kofa dakin ya fito ya kira mumy gefe "kulle kofar tukun "kai mumy babu inda zata muddin ina tsaye a gurin nan ta matso kusa dashi tana dubansa dan jin me zai ce "mumy dan girman Allah ki min alfarma budeta, kulleta bashi da wani amfani addu'a zamu taru muyi mata "addu'ar dinku banza da ikon Allah adduarku bazai yi tasiri ba indai akan ku rabani da musa ne tayi maganar acikin zuciyarta tana jan tsaki yayinda mumy tace "bafa zan yarda da zakin bakinku ba ,dady ma yayi har ya gaji ya hakura bazan budeta ba ta dai cigada da zama a nan har karshen rayuwarta babu yadda muradi bai ya da mumy ba har kuka yayi mata tace sam bata yarda ba babu yadda ya iya da rayuwarsa gashi bazai iya cigaba da mutsuwa mumy ba haka yana ji yana gani ya kulle kofar ya mika ma mumy key ya kama gabansa ai kuwa yana dawowa gida ya tattara kayansa ya koma d'akin sama dan bazai iya wuce Kisna kulle a daki bq ba tana rayuwa tamkar ta marasa galihu uwa uba fitinar afra kullum da salon iskancinta da take zuwa masa bancin shi din tsayayyen namiji da tuni tayi galaba akanshi gara ya koma sama yasan duk iskancinta bazata tsallake mumy ba ta biyosa ,tunda ya koma hankalinsa ya kwanta ganin haka yasa Samir da madu suma suka tattara suka bishi ."


wasa wasa sai da kisna tayi wata uku cif a kulle a daki sai dai a mika mata abinci ta window sannan mumy ta yarda aka budeta shima
saboda wani sati zata rubuta Junior weac dady da muradi suka ce a barta ta zana ta tsira dashi dan ko shi kansa dady bai goyi bayan tana fita da sunan karatu ba , da kyar ta shirya tana tsinewa ya badamasi da madu a ranta saboda sune silar kulleta tace "ba dai kulleni kukayi ba byn kun dokeni zaku sani wallahi bazan zauna ba kuna tauye min hakina ba kuma ina dai musa ne bazan taba rabuwa dashi ba ko zaku mutu , ko Kallonta mumy batayi ba dady da direbansa ne suka sauketa yayi mata faɗa sosai sai daya tabbatar da ya kaita har aji sannan ya wuce office , aiko daga school kisna bata dawo gida ba ta wuce gurin musa yana ganinta gabansa ya fadi dan shi ma zuwa lokacin ya fara gajiya da tashin hankali da'ake yi akanta a fusace yace "me ya kawoki gurina ? Ta bude bakinta zatayi magana kenan ya katse mata hanzarin ta hanyar cewa "kinga dan Allah bana son damuwa da tashin hankali ki kama hanya ki wuce tunda danginki basa sona dake " zubewa kasa tayi bisa gwiwowinta tana kuka tana rokonsa "ni haka dangina suke miki kowa na sonki amman ni

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login