Showing 441001 words to 444000 words out of 495987 words
Chapter 148 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
cikin kula ki daure ki cinye shi duka nasanki da rashin son magani amman ki tabbatar da kin cinye wannan , ina fatan kuma kin shaye tsumin can ?,na shaye mumy ai shi bai da daci kamar na last week "ke kuma gaki Sarkin son zagi ba? kisna tayi murmushi " sai abu na gaba ki koyi dauriya mamana akan muradi domin ki tsira da rayuwarki da lafiyarki , sannan zuwa yanzu ya kamata ki fara tunanin tarewa "kisna ta turo mata karamin bakinta alamun shagwa'ba "nifa mumy babu inda zani yaje yana wulakatani akan wacce matar tasa daman ai kin bamu wata biyar kuma ya cika ...."tayi maganar tana sauke numfashi.
"daya cika sai akayi yaya ?,kisna tayi shiru taki cewa komai "tambayarki nake ,kenan duk wahalar da nake yi na gyaraki ya tashi a banza wulakacin zaki yiwa mutane kou?, Maganar mumy ta bawa kisna dariya aiko ta murmusa tana riko hannu cikin nata "kai mumy ,kai mumy ko gaskiya ni sakar min hannu kuma ki shirya ranar da kika cika sati biyu zaki bar min gida na gaji dake ta karasa maganar tana murmushi irin nasu na manya dan ta fahimci kishi ke d'awainiya daita "dan Allah mumy ki barni har sanda zai nemi "nema kuma na nawa mamana ki dai tausayawa dana dan na lura yanzu zai iya mutuwa akanki tana gama fadar haka ta zare hannunta ta mike ta bar daki kisna tayi shiru tana nazarin maganar mumy "zai mutuwa akanta taji kamar ta yarda da maganar mumy sai kuma wata zuciyar taki yarda ta amince idan tace ya damu daita yanzu yana dan sonta zata yarda batun mutuwa kuwa kai ...ta dungure kanta "mumy zaki karya ?,zuciyarta ta tambayeta saurin girgiza kanta tayi tana murmushi tare da janyo kula ta bude ta yatsina fuska ganin abinda ke ciki yayi baki alamun an dafa shi da magunguna."
****
muradi fa ya kasa zaune ya kasa tsaye ya rasa abinda ke masa dadi duk inda yaje baya jin dadi, ita kanta nawal ta rasa gane kansa da gindinsa komai tayi bata burgesa kawai yana bita ne dan baya son damuwa da kai ƙara ranar da yayi kwana goma bai sanya kisna a Idanunshi ba mumy taga abin mamaki dan ko magana baya son yi sosai koda ya shigo d'akinta ma kwanciya yayi akan gadonta ta matso kusa dashi "wai meke damunka ne a cikin yan kwanaki nan duk kayi wani iri idan akwai abinda ke damunka ka fada min ba mana ? yace" mumy babu komai "ban yarda ba , ka tashi ka fada min damuwarka ,dole ya mike zaune yana dafe goshinsa dake masa ciwo ya sunkuyar da kanshi kamar wani mara gaskiya yana sosa keya sannan ya fara magana a natse "mumy ina cikin damuwa ."
mumy ta sake yin murmushi dan tasan kwanan zance dan tana sane ma taki masa maganar kisna din so take ta tsuma diyarta yadda ya dace sannan yasan mahimmancinta,
shiru yayi ya kasa ci-gaba da magana mumy ta d'ago ta dubesu "ina son ka fada min damuwarka ta jefa masa tambayar ya sake shafa keyarsa sannan ya d'ago cikin yanayi na jin kunya ya fara magana "am ..mumy ..dama dama sai kuma ya sake yin shiru murmushi mumy tayi tare da cewa "relax my son ka kwantar da hankalinka kayi min magana ni mahaifiyarka ce zan fahimceka fiyye da kowa uhm ina jinka da kyar ya sanyawa jikinsa natsuwa "dan Allah mumy ki bawa kisna hakuri ban san laifin da nayi mata ba ta rufe kanta a daki yau tsawon kwanaki goma kenan fa mumy da alamun tayi fushi sosai dani yanzu haka babu abinda nake son gani sai ita amman mumy taki wallahi mumy ina sonta dan Allah ki bata hakuri yayi magana cikin yanayi na tausayi ...."
naunayen ajiyar zuciya mumy ta sauke tana mai jin dadi sannan ta fara magana "ka kwantar da hankalinka baka mata laifin komai ba .."nayi mata mumy wallahi nayi mata muddin ban mata ba mumy kisna bazata iya daukar lokaci mai tsawo tare da boye min kanta ba, ya cigaba da fada mata damuwarsa mumy tayi shiru tana sauraronsa wani irin sanyi dadi taji kafin daga baya tace
"inshaallahu komai yazo karshe yau kuma zaka ga matarka wani irin dadi yaji ya mamayesa tamkar wanda aka yiwa bushara da gidan aljanna , yaji kamar ya rungume mumy dan murna "thank you my special mumy I love so much am very proud of you my mumy ..."
murumushi mumy tayi nima ina sonka dana ina alfahari da kai taso Ka biyoni ta nufi kofar fita ya biyo bayanta ciki farinciki kai tsaye kofar dakin kisna taja ta tsaya tana knowcking daga cikin dakin tace "waye ?,nice mamana ki bude min bayan kamar second biyu ta bude ta juya batare data tsaya taga ko tare da wa mumy ta shigo ba ta isa gaban wordrobe dinta gabanta na dokawa sakamakon kanshin turaren muradi daya kai wa hancinta ziyara sai dai bata juyo ba ta bude ta soma shirya kanta cikin wata hadaddiyar doguwar riga atamfa fiter tayi matukar kyau dan dinkin ya matukar hawanta irin wannan dinki ne wanda ake wa gidan breziya a hada masa ciko da soso wato brestcourt, gidan kugun ma dabam aka fidda shape dinsa tayi kyau daita gashi atamfa pink colour ce mai ratsin baki da milk "mumy ya Kika tsaya ki karaso mana ta karasa maganar tana kokarin karasawa gaban mirrow ta dauki dankunne da sarka ta saka ga gashinta ya sha gyara kamar koda yaushe ta daure shi da ribon pink colour .
"mumy dan Allah zuge min zip din rigata yau kinsan inda zani kuwa ?,still shiru taji gabanta yayi wani mummunar faduwa dan har lokacin tana jin kamshin turaren muradi har yayi yawa , kafin ta d'ago idanunta tuni har ya k'araso ya hadeta da qirjinsa ya daura kansa akan kafad'anta yana sauke numfashi tare da tsura mata Idanunshi ta cikin mirrow yana kallonta mutuwar tsaye tayi agurin tana kallonsa a rude naunayen ajiyar zuciya ya sauke "bakiyi expecting ganina ba kou ?,tayi shiru tana jin wani iri a gbdy ilahirin jikinta "Inna kike Shirin zuwa kisna ? ,yayi maganar cikin kasalalliyar muryarsa yana busa mata hucin numfashinsa tare da ja baya kaɗan madadin yayi sama da zip din rigarta kamar yadda ta bukata sai ya kwantar da bayan hannunsa a gadon bayanta yana shafawa a hankali yana mata tafiyar tsutsa take jikinta ya dauki rawa kamar mazari lokacin daya komai ya nemi kwance mata tasoma jin wani iri wani iri..."
"uhmmmm ina jinki ina zaki tafi babu izinina ya fada yana yin sama da zip dinta daf da zai kai karshe ya tsaya cak sakamon jin sautin muryarta "gidan basma...".
" da izinin wa ? ta d'ago a hankali ta kallesa ta cikin mirrow idanunsu ya tsarke cikin juna. ya juyo daita gbdy suna fuskarta juna "banason abinda kike min kisna bama wannan matsalar ba me nayi miki kuma karki ce min babu komai dan nasan akwai ?
shiru tayi gabanta na tsananta faduwa shi kuma ya kai hannunsa qirjinta yana yawo da yatsun hannunsa wanda a zahiri yake hango yadda take kokuwa da numfashinta "ka rabu dani ta fada kamar zatayi kuka "karki min kuka sannan karki kuma saboda zan rabu dake ?, just tell me laifin me nayi miki wallahi nasan nayi miki mummunar laifi shiyasa kika canza min , abinda nake son shine ki fada min ko nayi miki kuka nima ya karasa maganar yana hadeta da qirjinsa tare da zagaye hannuwansa duka da kugunta wani shock suka ji atare ya kai bakinsa cikin kunnenta ya fara tsotsa jikinta ya cigaba da rawar da yake, ta soma kokarin zame kunneta ya matseta gam ajikinsa "babu inda zaki sai kin fada min idan ba haka wallahi sai dai mu tabbata a haka dan babu inda zani "to naji ka sakeni sai na fada maka"
" ina jinki ki fada a haka ya cigaba da tsotsa kunnenta yana yawo da hannunsa a gbdy sansar jikinta sosai sakonsa ke isa inda ya dace dan jikinta ya mutu murus rufe Idanunshi yayi tare da jan boyayyan numfashi kallon fuskarsa tayi taga Idanunshi a runtse sai dai bai daina aika mata da zafafan sakoninsa masu rikitarwa ba ,sake matseta yayi sosai kamar zai tsaga jikinta dan tayi magana yana mai jin tausayinta da qaunarta mai karfi , fahimtar da yayi kishinsa ne ya hanata zuwa gurin dinner din Kuma shine dalilin da yasa ta boye masa kanta saboda taji haushin aurensa ya bude Idanunshi da kyar yana sausauta rikon da yayi mata sannan ya tsura mata Idanunshi "kishina ne ya haddasa min laifi kou ?,ta lumshe masa ido alamun " eh ! tare da zame jikinta ta koma ta jingina bayanta da bango ya karaso ya mika mata hannunsa taki mika masa nata ya kamo ya matse cikin nashi ya hadeta da jikinsa "am sorry kisna ...."iya abinda ya iya furtawa kenan yana sauke wani wahalallen numfashi..."
ji tayi zuciyarta tayi mata sanyi ,farinciki ya lullubeta "ki shirya mu tafi gida tare ina bukatar hakan ,wani gidan kenan ?tayi magana tana turesa da hannunta ya riketa gam " ni gaskiya hakurina ma ya kare da zama da kai bazan wani bika naje na dinga shaƙar bakinciki ba kaje kawai ku ci-gaba da rayuwa da matar so ni kuma ka sawwake min na auri mai sona daman 5 month's mumy ta bamu gashi kuma ya cika ta k'arasa maganar tana sake turesa sai dai kafin ta karasa turesa ya hade hannuwansa ya sake rungumeta tsam very tight a jikinsa a "don't don't leave me please kisna .. you are my everything , you're my happiness please don't leave me yayi maganar a kasan zuciyarsa yana matseta da karfi , tasa hannu ta turesa tana cewa "karka sake rungumeni a wannan jikin naka dakaje kagama rungume wata ta karasa maganar numfashinta na fita da kyar sannan ta juya ta bude kofa zata fita.
hannuta yayi saurin rikowa cikin nashi "please kisna ki tsaya muyi magana turesa tayi "nace karka sake taba min jiki bana sonka nima yanzu , ka rabu dani "karya ne wallahi kina sona yayi maganar da karfi cikin daga murya da fita haiyaci har yasa mumy shigowa dakin ita da yara ta tsaya tana kallonsu a matukar tsorace "ki fa maida hankalinki jikinki kisna bana son irin wannan wasan" mumy ta kalleta tana jiran karin bayani daga bakinta "mumy baya sona me zai sa na tare a gidansa kuma daman ai kin bamu five months Kuma ya cika Allah ya raya abinda ke tsakaninmu ya sawwake min na samu daidai dani wanda zai soni shi kuma ya cigaba da rayuwarsa da matarsa da ya'yansa hannuta ya sake rikewa gam jikinsa na rawa " mumy kiyi tafiyarki kawai zan fahimtar daita yadda zata fahimta "nifa babu wani fahimtarka da zanyi na rigada na gama magana "Please kisna we need to talk please a shigowata ma dakin nan ya isa ki fahimci komai dake tattare dani yayi maganar cike da tausayawa kanshi mumy ta girgiza kai kana ta juya abunta dan abun nasu sai addu'a , kisna na ganin fitar mumy ta kai masa duka biyu a chest dinsa "bana bukata kuma ban son na fahimci komai "ashhhhh ya fada yana dafe qirjinsa daidai inda hannunta ya sauka " i really enjoyed it please ki sake dukana kuka ta fashe masa dashi tana jin wani irin kishinsa na sake taso mata aryan ya karkace kai yana kallonta yaga itace ta daki papa dinsu kuma itace ta fashe da kuka.
ya bude karamin bakinsa yace "mumy me yasa kika daki papa Kuma kike kuka ?,tayi shiru tana kallonsa hawaye na gangaro mata"yauwa babana tambayar min ita dalili "haka babu kyau ki daina dukan mutun kina kuka ,papa ka rama kaima yayi magana yana kamo hannu muradi "Are You sure my dad ?,yaron ya washe masa baki yana dage masa gira ya matso jikinta a hankali madadin ya rama kamar yadda aryan ya fada sai ya kwantar da kanta akan kafadansa yana rarrashinta cikin kalamai masu sanyi da ratsa sansar jiki dukkanin su sukayi shiru suna sauke numfashi yayinda yaran suka fada kan gadonta suna musu dariya tare da tsalle tsalle kafin daga bisani suka bi juna da gudu suka bar dakin, muradi ya saki ajiyar zuciya ya d'agota suka kalli juna ya matsota sosai kamar zai shige jikinta "kiyi hakuri kiyi min abubuwa masu muni sannan ki min abubuwa masu muhimmanci rayuwata da bazan iya rabuwa dake ba a yanzu , kin bani farinciki a wani lokacin ina alfahari dake kisna Allah ya albarkaci rayuwarki da zuriar dake tsakaninmu yana magana yana yawo da hannuwansa a sansar jikinta , bakinta ta kai daidai nashi tana busa masa numfashinta cikin sanyi murya ta furta "ameen world best Ina tsananin sonka da kishinka "nasani ina miki fiyye dashi
"Kayi hakuri na fada maka abubuwan da basu dace ba " shiru shalele kefa rayuwata ce ya fada yana bata wani hot kising mai rikitarwa tun tana iya daurewa har ta fara mayarmasa da martani gashi daman a tsumu take sosai da magungunan mumy ganin tsayuwa bazata kai su ba yajata zuwa kan gado dan shima a lokacin babu abinda zai iya tabukawa dan bakaramin mutuwa jikinsa yayi ba yaje ya kulle kofar ya dawo ya kwanta ya daurata a saman kirjinsa nan take ta shiga shafa qirjinsa tana balballe botiran gaban rigarsa ta fara shafa qirjinsa zuwa kan nipples dinsa wani irin dauke numfashi yayi yana bude Idanunshi da kyar akanta ada bai taba sanin cewar idan an murza nipples din mutun yana jin dadi irin haka ba sai akanta itace mace ta farko da fara sarrafa kan nipples dinsa gaba-daya ilahirin jikinsa ya mutu murus idan tana murzawa kamar karta daina rigar dake jikinta ya zame hankalinsa bai gama tashi ba sai daya ga sansar jikinta a ransa ya furta "ya rabbi ga mace nan .."
tun daga wuyanta ya fara shafata yana lasarta itama tana faman aikin shafasa lokacin guda ya fara manta kowa dake cikin duniya tsabar shaukin , ji yake daga shi sai ita a duniya ya zame wondansa yana shirin shigarta daga kwance da yake yaji ana knowcking kofar dakin tare da kiran sunanta "mumy kinga arif kou ya cijeni a kunne shine nima na rama shine yake kuka muryar aryan ne can sai ga arif shima ya karaso yana kuka wani dogon numfashi suka sauke atare suna kallon juna kafin daga baya ya kwantar daita ya sauko kasa yana kallonta, cikin kuka su Aryan suka juya jin ba'a bude musu kofar ba "ki shirya anjima zanzo mu wuce gidanmu ta shagwabe masa fuska kamar zata masa kuka tana mayar da rigarta daya zame mata "har yanzu fa baka gama cin amarcinka ba ku ci-gaba da cin amarcinku har sai ya isheku "bana bukata haka " nawal dinka ce fa ko ka manta ne ?,"zan mugun bata miki rai wallahi idan kishi yasa kin manta hakkina dake kanki ni ban manta hakinki dake kaina ba jiya kwana goma da tarewarta akaida kuma sati ne ga wacce bata taɓa aure ba kinga sauran kwanaki naki ne dan haka ki shirya zan dawo anjima daddare na daukeki a ranta tace" a yanzu kenan kasan da wani hakina ya tsura mata ido "kina magana ne ?,ta girgiza masa kai "to ki shirya zan dawo karfe takwas daidai yana gama fadar haka ya bude kofar dakin ya fita ta numfasa tana duban bayansa gbdy ya canza kamar bashi ba ."
Karfe takwas daidai sai gashi cikin shigar kananan kaya bai shigo ba ya kira wayarta ta shirya cikin lace baki mai ratsin gold ta d'auko mayafi gold ta dauki abubuwanta da tasan zata bukata ta zuba a handbag ta fito jiki a sanyaye ta shiga dakin mumy babu kowa a ɗakinta sai ita kadai ta gaidaita mumy ta kalleta tace "ina kuma zaki ?,ta sunkuyar da kanta "uhm.... ammmm Abbansu aryan ne yazo yana kofar gida "okay Allah taimaka ki tashi kije sai da safe "a'a mumy yanzu zan dawo fa ta fada cikin rawar murya" a'a mamana banason rashin gaskiya ko dan kinga dana ya rikice shine zaki dinga masa salo ?,mumy tayi magana tana murmushi "kai mumy Allah babu wani rikicewa da yayi" ke dai tashi kije sai munzo kawo miki kayanki Allah yayi miki albarka da sauri ta mike tana fitowa taga motarsa ta karasa ta bude ta shiga gidan gaba ta zauna ta rufe kofar ya janyota jikinsa ya manna mata kiss sannan ya soma tuka motar hannunsu tsarkafe cikin juna ya tsaya ya siya musu nama mai haɗe da koda da lemuka."
suna isa gidan kai tsaye bangarenta ya nufa daita sannan ya fita bayan kamar minti sha biyar ya sake shigowa cikin shirin bacci kallon cikin Idanunshi da suka canza ya daga mata hankalinta idan yana cikin yanayi na bukata kamaninsa canzawa yake ya janyota jikinsa "ya naga kina wani dari dari ?,dole kaga haka ta fada a ranta amman a zahiri tayi murmushi tare suka ci nama yana tsokanarta suna gama ci kamar wani mayunci zaki ya fixgota jikinsa ya hau cire mata kaya yana filinging dashi wani irinn