Showing 291001 words to 294000 words out of 495987 words

Chapter 98 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

yana tunani sai ga mumy ta shigo sam bai ji motsin shigowarta ba sai jin hannunta yayi a saman gishinsa "kayi hakuri Aliyu nasan aure irin wannan da zakayi da ciwo " a firgice ya ta shi ya zauna yana kallon mumy zata cigaba da magana yayi saurin cewa "ki daina damun kanki mumy sau nawa zance miki ina son wannan auren ina wa kisna son da ban taba zaton zanyiwa wata diya mace a rayuwata ba ta numfasa tace "amman ni ina tsoron abubuwan kisna ne bana son ta cutar min da kai "karki damu babu abinda zai faru sai alkhairi a yadda nake jinka a zuciyata ina burin muyi doguwar rayuwa daita ki daina damun kanki dan Allah ."

Abinda ke tayarwa mumy hankali bai wuce ramar da yaranta guda suka yi ba badamasi da muradi ,ramarsu ta fito fili sosai da an kallesu an san suna cikin tsanani damuwa , ta kalli badamasi dake zaune a gabanta "meke damunka "? "Idan ciwon matarka ne yasa ka damu kanka wannan ai lalura ce kayi fatan Allah ya bata lafiya tunda mumy ta soma magana yayi shiru ya kasa cewa "uffan saboda shi kadai yasan abinda ke damunsa neman wanda zai tattauna matsalar yake yana son afra tamkar ransa Amman bazai iya jurar tana kwakwan son waninsa ba ,yanzu damuwarta tayi yawa ta kara lalacewa daga kuka sai kuka gaba-daya ta zauce a hankali ya mike cike da sanyi jiki ya fita ..
Ya badmasi na fita ta fito ta nufi dakinsu muradi sabon tashi hankali ta iske dan kuwa hawaye ta gani yana zubowa daga Idanunshi gaba-daya ta rude itama ta kama kuka tana tambayarsa dalilin kuka cikin sanyi murya yace "kwantar da hankalinki mumy babu abinda ke damuna kukan dadi ne "kukan dade ? mumy ta tambayesa tana riko hannunsa "eh ya girgiza mata kai " ban taba tunanin anan duniya rayuwata zata dawo haka ba mumy ,kin min komai a rayuwa wadan nan hawayen dake zuba na tsantsar kaunarki ne mumy da farinciki kasancewata a karkashinki gashi kuma zaku mallaka min abinda zuciyata ke so mumy ta dinga masa addu'a Allah ya sanya alkhairi a rayuwar aurenka muradi jikinsa yayi sanyi yana fatan auren ya zamo alkhairi a gareshi yana jin zafin yadda kisna ke nuna tsanarsa ƙarara da muzanta mahaifiyarsa da kalmar daya fi tsana a rayuwarsa ,shi fa har lokacin bai yarda mahaifiyarsa tayi ridda ba har ta koma ga Allah kullum cikin kyakkyawan zato yake mata "...


"Musa alkwarin zuciyata ne ,bani ba wani namiji sai Musa anan duniya bazan iya karya wannan alkawarin dake tsakaninmu ba gara ku barni haka babu aure dan wannan auren daidai yake da rasa rayuka , duk tsawon lokaci zan jira naga aurena da Musa jikina na bani zamuyi aure dashi bazan taba karyawa zuciyata alkwarin dana yi mata bazan cutar daita ba in hadata da wanda bai dace daita ba , bazan so wannan auren ba har abada dan Musa kadai zuciyata take so take muradi "wadan nan sune kalaman da kisna tayita maimaitawa a gaban iyayenta mumy da dady tana kuka kamar ranta zai fita Take mumy ta rufeta da fada bayan mumy ta gama fadanta tayi shiru kisna ta cigaba da bayyana musu sirrin zuciyarta akan Musa da alkwarin datayi masa ta basu hakuri akan suyi hakuri su hakura su barta ta auresa dan bazata iya bawa wani namiji kanta ba , da gari ya waye wanda yayi sauran kwana biyu a daura mata aure da muradi ta samu dady a dakinsa hawaye shabe shabe akan fuskarta ya mike zaune "uhmmmm yau kuma dame kika zo Sarkin marasa kunya kuka take sosai har ta taɓa zuciyarsa "ku aura mun Musa dan darajan Allah wallahi kamar yadda mumy ta fada Ni din sauransa ce babu abinda wani namiji zai samu gareni baya ga sauransa ta karasa maganar tana rufe idanunta da tafukan hannunta hawaye na siyaya "kiyi hakuri kisna ki lallashi zuciyarki ki amince da auren Aliyu shi bazai damu da komai naki ba ,nasani kina son musa nasani da haka amman ina jin ciwon tarrayarki dashi saboda ba yaron kirki bane yana sonki ne saboda wani manufa kuma ya samu tun da gashi kin fada da bakinki amman duk da haka bana sonki dashi , duk qaunar da kike masa kiyi hakuri da sauyin da Allah yayi miki dan wallahi ko haihuwa kika yi dashi karewar kanki da kika bashi bazan taba sonshi ba kuma bazan yi farinciki ba zan dangwama cikin bakinciki .
ta share hawayenta "kayi hakuri dady wallahi Musa bashi da wani abu dan Allah kada ku aurar dani ga wani ku kyaleni dashi dady ya jima yana kallonta daga bisani yaja dogon numfashi "kisna kice kika fi cancanta kiyi hakuri bamu ba ki auri zabinmu bazan yi hakuri na aura miki wannan yaron ba aurensa fitina ce gaba-daya gareni "dan iskan yaro mayaudari ba wai kaji dady kisna har kudi ta dauka tabawa yaron nan ya siya mota gashi can sai famtamawa yake da mata a gari ya barta da wahala inji cewar Samir madu yace bar wahalliya banza ni wallahi dasu dady zasu iya da sun hakura ta auri shegen yaron nan " Samir yace ",illar abun dai ko ta auresa sai ta dawo ni ba boka ba ni ba malam ba amman nasan sai ta dawo kuma lokacin da zata dawo din karshenta da zuri'a a tsakanisu haka za'a zo abashi hakuri ace ya amsheta "wannan kuma haka ne inji cewar dady ,kisna ta mike tana kuka "duk wanda ya sake cewa da musa mayaudari ne ban yafe masa ba ta nufi kofar fita a fusace Samir ya fito daga dakin ya damkota tare da daga hannu zai kwada mata mari daga bayansa yaji an rike masa hannu kada ka mareta rabu daita me ma tayi maka?"


Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

addu'ar Sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 41

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim
 
"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

.....Take   jikin  musa  ya ɗauki  rawa  sakamakon  idanunsa   da  suka  sauka  akan  muradi  tsaye  dan  bazai taba  manta  irin  wahalar  daya  sha a hannunsa  ba ,a  matukar  gigice  ya waigo  ya  kalli gefensa inda  kisna  ke tsaye   tana  kallon  muradi  ranta a matukar  bace   dan  ba tayi tsammani   shi  dady  zai turo mata  ba a matsayin wanda  zai ɗauketa  ta dauka  direba zai  turo mata kamar yadda sukayi  dashi  a waya  ,su  sauke  musa  a unguwarsu   su  kuma su k'arasa   gida   wayar  hannunta  data  dauki  karar  yasa  hankalin  musa  sake tashi  dan yasan  duk  yadda akayi   kiran  daga mutumin  daya  fi jin tsoron haduwa da shi ne fiyye da kowani halitta a duniya  , ita  kuwa kisna ko ajikinta babu wani alamar tsoro a tattare daita  illa  cigaba da kallon muradi take  yana  kokarin nemanta  har lokacin   kamalarsa  da tsananin kyawunsa  na nan   ya  sake fita dabam  acikin  mutane  sai dai ita duk wannan nagartartashi  basa  burgeta bare  su  d'ad'ata da kasa ."

cikin  tsananin  tsoro musa  yayi  kasa da  muryarsa  sosai  ta yadda  daga shi sai  ita zasu  iya ji   sannan  ya  soma  magana  "yanzu  ya zamu  yi kenan ifemi   ?   " ya kamata  na bar  gurin nan  tun kafin  ya ganmu mu hadu da ɓacin   rai    gashi   banason   na   haifar  miki da  damuwa  daga dawowarki . "karka  damu  babu abinda  zai  faru  sai alkhairi  da  da yanzu  dabam ,  yanzu fa sheakaruna  shatakwas   a  duniya  nasan abinda nake   yi   ,kuma  nasan abinda  ke  damuna ,  ina da  yancin  kaina ina da damar da   zan zabarwa kaina  wanda zanyi rayuwa  dashi   dan haka ka  natsu   ka  kwantar da hankalinka  babu abinda zai faru ta wannan  da kake gani mai sauki ne  zo muje ifemi karka  zama matsoraci mana  "ta  k'arasa  maganar   tana daukar wayarta   dake  kara ta manna a kunneta  " na  ganka  gani  nan " ta fada a takaice  tare  da  katse kiran   batare  da ta bari yayi  magana  ba "ifemi  janyo   wannan  akwatin   idan  mun  sauke ka  dashi  zaka   wuce gida  dan  tsarabanka   ne   a  ciki , zuciyar musa  ta  cika   da  tsananin  mamaki   mara  misaltuwa   ya   rasa  wani  irin  so  kisna  take masa   "da   me ya kamata   ya biyata wannan  tarin  soyayyar da take masa  ?" ya tambayi kanshi   yana  sanyawa jikinsa  kuzarin   biyota   sai  da  suka kusan karaasowa  daf  da muradi  sannan  ya  lura  da kisna ce  ke tahowa tare  da Musa take qirjinsa  yayi  wani mahaukacin  bugawa  da karfi  yana  matukar  mamakin ganinsu  a tare a daidai lokacin , idanunsa ya musisika  domin  tabbatar  da su din yake gani  ko  kuwa  gizo suke masa ?  koda ya sake  kallonsu ya tabbatarwa kansa  tabbas  su din ne suke  kokarin karasowa inda  yake  zuciyarsa ce gaba-daya  ta tsaya ta daina  aiki na wuncin gadi kafin daga baya ta soma  bugawa da matsanancin  karfin gaske  "wannan wacce irin zazzafar soyayya ce  ta afkawa rayuwar  kisna "? "Kenan duk nisan da tayi da kasar suna tare ne ?   ya   tambayi zuciyarsa  tare da sauke wani wahalallen  numfashi   yana gyara tsayuwarsa   a daidai lokacin  da suka  wuce  ta  gabansa   ko kallon inda  yake tsaye  kisna bata yi ba ta karasa bayan  mota  tana kokarin    bude  boot  zata   saka   kayan  a zuciye muradi ya kasaso inda suke "me wannan yake yi tare dake  ? "Kice min mafarki ne bashi bane tare dake  ? " a hankali  ta d'ago idanunta  tayi masa kallon banza sannan tace  "I don't understand  you  what are you try to say ? "shiru yayi ya kasa cewa komai   dan kwakwaran motsi ma kasawa  yayi ya zuba mata ido yana dubanta har ta sa akwatin ta  bawa musa umarni saka na hannunsa ta rufe boot  ta nufi murfin mota zata budewa musa  muradi ya karaso  ya rike  hannunta  "bazan bari wannan  katantawar ya shigar min mota ba kisa mutuncina ya zube " fixge  hannunta  tayi  a fusace tana daga masa  hannunsa "sai me idan bai shiga ba  ? "Tayi maganar tana masa kallon sama da kasa  a wulakance sai lokacin muradi ya tabbata da gaskiyar da yake nema  tabbas dai ba mafarki bane musa da gaske a gefenta "ya Salam   ...." ya furta yana furzar da iska hankalinsa idan yayi dubu to ya gama tashi ...

a  hankali Musa ya karaso kusa daita ya marairaice fuska da murya kamar zai mata kuka "ifemi kiyi hakuri ki bishi ke daya ni zan samu mota na koma gida , banason ki shiga damuwa a sanadiyyana plz do what I said before everything could have miss up to us  kallonsa muradi yayi duk da tsananin bakinciki da takaicin da yake ciki  "bana fatan wani abu ya  sameki  ,"kalli yadda surar jikinki ta  koma ? muradi ya dubeta sosai fatar jikinta tayi  luwai luwai ta maseefar canzawa  tamkar tana wanka da madara sai sheki take zubawa " bazan so a taba min  lafiyar jikinkinki ba ki  taimakeni ki  shiga  kinji ifemi babu mutsu bare gardama ta shiga bayan mota ta zauna ya maida murfin kofar ya rufe , sannan   ya dawo ya bude Boot ya fito da jakar kayansa ya soma ja take masu texi dake paturo a gurin suka yo kansa ya mikawa daya daga cikinsu  jakar ya shiga bayan mota shima direban ya saka jakar a bayan motar ya shiga  suka wuce ..."

Muradi  ya  furzar da iska mai zafi  yana takaicin hali irin na  kisna na rashin kamun kai  yarinya sai taurin kan bala'in kamar na  mutanen farko shi dai this time a round babu  ruwansa  ya yi iyakacin kokarinsa akanta  bashi da wani sauran dabara tunda duk bata ga kokarinsu na son inganta rayuwarta ba, hasalima musa bashi da laifi kamar yadda zee ta Sha fada itace mai laifi dan data hakura dashi tabbas zai hakura daita  ya cigaba da rayuwarsa tunda yasan ba ajinsa bace naunauyen ajiyar zuciya ya sauke sannan yayi kokarin sanyawa  jikinsa jarumta ya bude bangaren da take zaune muryarsa a dake yace  "ki fito ki koma gaba ki zauna dan nan babu direbanki "tayi masa banza tamkar ba mutun ke mata magana ba  shima kallonta ya tsaya yana yi ta bala'in hade fuska tare da kamewa guri daya tana cizan lip's dinta na kasa ganin bata da niyyar fitowa ya danko  tsintsiyar hannunta  "you very stupid fito ki koma gaba cikin  bakincikinta ya fito daita ya bude gaban motar ya shigar daita ya rufe ya  zagaya  kafin tayi yunkurin fitowa  ya shiga ya rufe ko'ina na   motar  sannan ya figeta da gudu ...."

Tashin  motar da gudu yayi daidai da tarwatsewar  zuciyarta  ,kanta  ya sara  da  matsanancin  karfi  saboda yadda  yaja  motar ,a hankali   ta  kalli  gefen  da yake  zaune  fuskarta cike da  maseefa  da  niyyar sauke masa abinda ke  kanshi   yayi  daidai da shima  ya waigo idanunsu suka tsarke cikin  juna  a tare zukatansu ya buga a dalilin yanayin fuskokinsu  ko wannensu  fuska  a  daure  ,duk da yaso  dauke  kwayar  Idanunshi akanta  amman  ya  kasa   kisna  tayi   masa  kwarji  ga   wani  kyau  na musamman  da fuskarta ke dauke dashi  ta dawo tamkar  wata buturiyar  Ingila  gabad'aya  jikinsa yayi   bala'in  sanyi daga   kallon tsanar da take masa,shima     take yaji  kasalar  tsanarta   ta sauko masa ta mamaye ilahirin jikinsa  abinda  bai  taba  ji  ba kenan  a iya tsawon rayuwarsa   yasan dai  baya tsanarta haka zalika baya sonta  komai yana yi mata ne  darajan iyayenta da bai san da abinda zai saka musu dashi ba  .

 
itace  ta fara  janye  idanunta ta maidashi  gefen  titi  yayinda shi kuma  ya  cigaba  da  kallonta   saurin kallon  gabansa  yayi a dalilin  hon din  da  wani  mai  mota  jep  yayi masa   hade  da  ihu muradi   yayi saurin  juya kan stearing  motar  ya kaucewa  motar   gabad'aya   kisna ta zubo   jikinsa  tana kwalla wani  razannaniyar  kara  cikin tsananin tsoro,  ya   tsaida motar zuciyarsa  na  wani  irin  dokawa da matsanancin  karfi , mutumin dake da jep  ya  tsaya yana   masa magana  cikin  zafin  rai    muradi yayi warning din glass yana bashi hakuri dan yasan kuskurensa  ne  dana  makirar dake zaune  a  gefensa  tsaki ya ja yana kallonta makale  ajikinta "makira  yarinyar kawai ga  tsoro ga ban tsoro wallahi baba  mai  gadi  ya  baki sunan daya dace  dake yayi maganar a cikin zuciyarsa  , a hankali  sihirtaccen kamshin  turarenta mai sanyi  yayiwa zuciyarsa  diran  bazata  ya runtse idanunsa  gam  yana sauke zazzafan ajiyar  zuciya  tare da jin haushin kansa da bai yakiceta daga jikinsa ba yana ƙoƙarin janye jikinsa   tayi saurin  janye jikinta  daga nashi cikin jin haushin  haduwar da jikinsu yayi tana  jan  dogon tsaki  tare da dafe kanta "wash   ya dai kamata ka maida hankalinka  akan abinda kake yi dan rayuwata  nada matukar muhimmancin  gareni  ta karasa maganar  tan a sake jan wani  tsaki  lokacin   da taji  kanta ya sara fiyye da ka'ida  domin kuwa wani irin sara yake mata kamar ana sassara mata guduma , lumshe idanuwanta tayi  sannan tayi  baya da kujerar  da take zaune  ta kwantar da kanta saman kujerar  tana sauke numfashi  a hankali tsaki  yaja   mata  fiyye da wanda tayi sannan yaja motar suka hau  kan titi .."

Har  suka  iso gida bata sani ba  sai da taji   yana   waya da Samir "Samir ai  mun iso  gida  yanzu zan  taho plz  ka bani wasu yan mintuna "  ta bude idanunta   ta  yunkura ta fito daga cikin   motar  ko ta kan akwatin kayanta  bata  bi ba   haka zalika bata kalli  inda yake ba illa muryarta da yaji yo  a lokacin da yake kokarin fitowa  daga cikin motar "ka karasa aikinka ka shigo min da akwatina dan baka da maraba da dan aikin gidan nan  "tana gama fadar haka ta soma  tafiya a natse shima bai ce mata uffan ba  dan bashi lokacinta ya raina duk wani ajinta da isa tunda zata iya makalewa mutun kamar musa  ya  fito  ya bawa sabon direbansu lawan umarnin  ya jingina jikinsa da mota yana kallon yadda take rausaya  har   ta  kusa kai cikin parlour'n  gidansu tana shiga ta  hango mumy  ta saki kara  tare da kwalla mata kira ta karasa da gudu  ta rungumeta tsam  tana dariyar murna gefe guda kuma zuciyarta  na cike da tsoro duk da tasan  da wuya muradi ya fadi ya ganta tare da musa   mumy ta zareta a jikinta tana  kallonta  kawai  saboda ganin yadda  ta kara girma da kyau ta

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login