Showing 429001 words to 432000 words out of 495987 words
Chapter 144 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt
ga Allah nayi aure shekara daya kenan amman har yanzu shiru , Allah sarki basma Allah ya kawo masu albarka sun dade suna tautaunawa basma ta bata address din gidanta basu yi sallama ba sai da kisna tayi mata alkwarin zata je gidanta ."
Ta mike ta fito falo har lokacin babu wanda ya dawo gida acikin masu zuwa india day , Kai tsaye ta juya zuwa part din dady ta iske muradi tare da dady zaune a falonsa suna hira yana ganinta yayi shiru tare da tsura mata ido batare da ya cigaba da magana ba , ta dubi dady fuska a shagwabe tace dady kabani aron daya daga cikin hadaddun motocinka ?,
"ina kuma zaki mamana da yammaci nan fatan dai kin tambayi mijinki ? "Salon zani gyaran kaina da lalle gashin nan na tambayesa dariya dady yayi yana kada kai cikin tsanani farinciki"shikenan ga mukllin can kan table ki dauka daya daga cikin motar da'aka daukoku ce airport ta zunburo baki tace "haba dady wannan karamar motar na dauka ma zakace cikin wadan da aka kawo maka jiya ne gaskiya dady ka siya min tawa kawai tunda dai yanzu na kwantar da hankalina kuma ina bin muradi yadda yake so ko ba haka ba world best tayi maganar tana kallon muradi daya karkace kai yana kallon yadda take zabga karya , dan kyautatawa tana yi masa yanzu babu wani complain da zai yi akanta amman yanzu batun ta tambayesa zata fita babu shi tun ma da sauka kasar take fita abunta batare data nemi izininsa ba ,dady yayi murmushi "karki yi karya dan kina son shiga sabuwar mota "Allah dady gashi nan ka tambayesa babu abinda bana masa har ma cewa yake baya so saboda yayi yawa ta karasa maganar tana kashewa muradib ido daya naunayen ajiyar zuciya ya sauke "gaskiya ni banga alama ba dan haka bazan bada motata ba da sauri ta dafe qirjinta idanuwanta a waje tace "haba dady ka juya ka kalleshi da kyau bai canza ba yanzu ",sannan ta maida idanunta kan muradi " dan Allah world best ka fadawa dady gaskiya ta fada kamar zatayi kuka "ya salam ya furta a kasan zuciyarsa saboda gaba-daya ta sake birkita masa tunani cigaba da kallon halittar Allah yayi komai nata abun burgewa dariya ta bawa dady sosai ya dubeta ya mike tsaye sai ki biyoni dakina na baki yana gama fadar haka ya mike ya nufi d'akinsa murna ta kamata ganin zata shiga ƙatuwar mota ta juya kenan da niyyar bin bayansa taji tayi wani irin juyi ta juyo inda muradi yake zaune cikin tsananin tsoro ta fada jikinsa batare data shiryawa hakan ba atare suka sauke numfashi bakinta na rawa kuma cikin in ina tace "so ...sorry bansan yadda akayi hakan ta ...."shiiiiiii wa kika fadawa zaki fita zuwa salon ? shiru tayi qirjinta na faman dukan uku uku ido cikin ido suke kallon juna a hankali ta soma kokarin mikewa daga jikinsa amman ta kasa kwakwaran motsi saboda kafafunsa dake harde cikin nata hakan yasa ta sake lafewa ajikinsa a hankali ya dinga matso da bakinsa daidai kafad'anta bai tsaya nan ba ya zarce kunneta ya soma magana cikin wata irin murya mai maseefar kashe sansar jiki "tambayarki nake wa kika fadawa zaki fita kuma ɗan kin iya karya a gabana kike cewa kin fada min saboda kin rainani kou ?,a hankali ta shiga girgiza masa kai ta sauke wani wahalallen numfashi tare da tsura masa ido kamar yadda ya tsira mata nashi tsawon second biyu suka dauka suna kallon cikin kwayar idanun juna sannan tace "am sorry world best naga kai ma kayi busy ne tayi maganar tana sake shigewa jikinsa hakan yasa jikinta ya tabo wasu wurare ajikinsa wanda ke saurin Kunno wutar sha'awarsa take yaji yanayinsa na kokarin sauyawa , hakan yasa yasa ya kada mata kai kawai alamun yayi hakurin tare da cire kafafunsa ta mike tabi bayan dady.
"shirye shiryen bikin aka fara a yau Alhamis wanda ya kasance kamu jama'a sun cika hall makil har kisna sam bata nuna damuwarta ba bama zaka dauka ita za'a wa kishiya ba, kowa sai kallonta yake zaune cikin shiga ta alfarma kusan tafi nawal din kyau dan zaka dauka itace amarya , lokacin da'aka bukaci amarya ta fito muradi ya shiga yayi mata liki tare da abokansa sai dai kallo daya zaka masa kasan cike yake da jin haushin amarya bayan duk sun watse kisna ta mike cikin isa da takamar cewar ita din uwar gida ce su aunty zee da safy suka taka mata baya ta isa inda suke a fili ta bude jaka ta soma masa liki tare da amaryarsa nan fa shima ya zura hannu cikin aljihunsa ya fara zuba mata ruwan kudi , dan sam bai dauka zatazo ba bare tayi abinda tayi , sai yaji ta burgeshi yana mata liki tana masa su aunty zee na tayata nan take guri ya dauki ihu yayinda masu daukar hoto da masu daukar vedio suka shiga aikinsu, sosai ya fuskance kisna tamkar daman yana sakar mata fuska , ya shiga rawa daita yana mata liki nawal ta koma gefe ta dawo yar kallo , masu video sai faman daukarsu hoto suke nawal kamar ta daura hannunta akanta ta saki kuka yan'uwanta kuwa sai haibaci suke saki suna cika suna batsewa hatta rabon da'aka raba agurin kamu ba kowa aka bawa a dangin ango, bayan an gama kamu kowa ya watse muradi ya shigo dakin mumy saboda yana jin yunwa bai isketa ba ya iske kisna zaune kanta babu dankwali gashin kan nan nata ya sha gyara ya zubo gadon bayanta tana kokarin cire sarkar wuyanta tana kokarin dagowa ya karaso kusa daita ya zauna yana kallonta kamar ranar ya fara ganinta bai tsaya wata wata ba ya kai hannunsa ya fara shafa sumar kanta yana lumshe Idanunshi "gaskiya gyaran gashin nan yayi kyau sosai ta sauke numfashi tare da cewa "thanks " ya kamo hannunta cikin nashi yana shafawa "lallen nan yayi miki kyau sosai kamar kece amaryar, wace tayi lallen ta canci a kara mata tukuici? ta zare hannunta cikin nashi zata tashi "ina kuma zaki ?,ya sake riko hannunta cikin nashi yana murzawa a hankali "zan yi wanka jikina duk yayi nauyi , ya zaunar daita akan cinyarsa yana shinshina wuyanta har yayi nasarar kai bakinsa cikin kunnenta yana busa mata iskar bakinsa wani irin yrrrrrrrr taji a gabadaya ilahirin jikinta take feelings dinta ya motsa saboda tunda taxo mumy ke dirka mata maganin mata , ta dan kallesa da gefen idanunta wani lokacin idan yana mata abu tamkar bashi ba ya tura hannunsa daya cikin rigarta yana shafa cikinta still bakinsa na cikin kunnenta "kika ce kina sona kisna ?,ta sauke naunayen numfashi tana kokarin zame kunneta ya sake matseta gam ajikinsa ,"ki bani amsar tambayata muryarya a raunane tace "sosai kai ma kasani ai " to me yasa baki kishina ?, Ina yi mana ."Taya zan fahimci hakan ?,bazaka fahimta ba saboda daga ciki nake yin nawa kishin babu wanda zai fahimta sai ni kadai . ya sausauta abinda yake mata ya hade fuskokinsu guri daya tare da tsura mata Idanunshi yana kallonta yana shaƙar numfashinta mai sake kashe masa jiki " ya dade yana kallonta yanzu komai nata burgesa yake uwa uba soyayyarta da kyar ta samu ya barta ta shiga bathroom .."kiyi sauri idan kin fito ki samammin abinda zanci yunwa nake ji ya karasa maganar yana fita daga d'akin ".
*****
kai tsaye gidansu nawal ya nufa ya kirata a waya ta fito tana cicci magani dan bakaramin haushinsa taji ba dazu a hall , a cikin motarsa ta samesa ta bude ta shiga ta gaidashi a ciki,tsura mata Idanunshi yayi zuciyarsa na masa zafi kafin daga baya ya sauke ajiyar zuciya ita kuma sai wani cika take tana batsewa " ?"ke juyo ki fuskanceni meke samun kwakwaluwarki ?,banga ne ba ai kai zan tambaya haka naga duk ka wani canza sai wani ciccin magani kake bayan ni ya kamata nayi ? ,ki maida hankalinki jikinki kin sani kin san ko ni waye okay ,daman zuwa nayi muyi wata magana mai mahimmanci tun last week ya kamata muyi so na kiraki baki ɗauka ba madadin ki biyo kirana kika share , dazu bayan an tashi kamu mahaifiyata ta kirani akan wata banzar magana shine naga fara na samu lokacin ki yau ta tattara hankalinta gaba-daya zuwa garesa tare da fuskantarshi ba karamin kyau yayi mata ba cikin shadda milk colour mai hannun links idanushi manne da space mai haske har yafi kyau cikin kayan akan na dazu daya saka " kinsan ko ni waye nawal kafin ki min tayan soyayyarki ko ba haka ba ? ta tsura masa ido tana kallonsa ya gyada mata kai "me kuma ya kawo wannan maganar? Ta tambayesa a matuƙa tsoroce 'naji wai gidan danasa kudina na gida ke kadai zakiyi amfani dashi byn kinsa da bangarenki dana kisna ne ko ba haka bane ?'tayi shiru " ina son jin gaskiya a bakinki shin gaskiya ne maganar ?"a hankali tace gaskiya ni bansan da wannan maganar ba ,idan dai haka ne zanji dadi sabaninsa haka tashin hankali kema kinsani ."
"kisna uwar ya'yana ce bazan yarda wani ya takata min ita daga cikin danginki ba ke ko kece bazan barki ki zauna lafiya ba ,ana son zaman lafiya a barshi a yadda na tsara kayana ,"
"amman daka bari na binciko gaskiya..." babu wata gaskiyar da zan tsaya nema dan mahaifiyata ce fada min kuma nasan bazata fada min karya ba ya katseta ta hanyar fadar haka yana huci " na gama fadar abinda ya kawoni zaki iya fita idanunta suka ciko da kwalla "ba wai na mutsa maka bane amman ni nasan dangina bazasu fadi haka ba tunda sun san komai" koma dai menene wannan ya rage naki ke dasu zaki iya fita banason jin komai abi tsarina a zauna lafiya ko na fasa auren gaba-daya "ai dole ka fadi haka tunda yanzu bana gabanka kisna ce a gabanka ,a tun wattani baya na fahimci hankalinka baya gareni ya koma gurinta ,"ko zaki fasa aurena ne akan haka ? yayi maganar ransa a matukar bace ganin ya hade rai ta hanzarta fitowa kafin komai ya kwabe mata ya ja motarsa da gudu ya bar unguwar ."
da kuka ta shiga gidansu ta fada kan gadonta kawayenta sukayita tambayarta taki cewa komai wayarta ta dauko ta kirashi yaki dauka daga baya ma kashe wayar yayi gaba-daya ta tura masa sako har washegari shiru bai kirata ba ranar asabar da safe ta kira mumy ta saka mata kuka tayi mata bayani" wallahi mumy ni bansan komai akai ba amma dan Allah kiyi hakuri shima ki bashi hakuri nayita kirashi bai dauka ba daga baya ya kashe wayarsa har yau gashi anjima dinner "ki kwantar da hankalinki nawal zai kiraki sannan babu abinda zai hanashi zuwa dinner kinji ki share hawayenki suna gama wayar ya shigo mumy ta rufeshi da fada ta inda take shiga bata nan take fita ba "me yasa kake wa nawal haka dan kaga tana sonka ko ? 'banason kana taba zuciyar yarinyar nan "yanzu mumy abinda yan'uwanta suka fada miki daidai ne ? , Ina ji ina gane nayi shiru gaskiya baxan iya ba "nasani amman tunda ita bata san komai akai ba ai bai kamata kaga laifinta ba ,banason karka sake bata mata rai wannan lokacin lokacin farinciki ne gareku kai daita idan iyayenta suka fuskanci akwai matsala bazaku shirya ba, ni kuma banason ka samu matsala da iyayenta ko danginta ka kiyaje "to mumy naji wai ina su Aryan ne ?suna gurin uwarsu ya ɗan zauna suka taba hira da mumy sannan ya mike yana kokarin fitowa daga dakin suka yi karo da kisna tayi baya zata fadi tare da saka qara cikin tsananin tsoro ,yayi saurin riko kugunta da hannunsa daya yayinda hannunsa daya ke rike da hannunta idanunsu tsarke cikin juna ..."
*****
Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.
1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.
2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.
3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..
Mmn sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗
Page 63
~TRUE LIFE STORY~
*PAID BOOK*
*AYSHA A BAGUDO*
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
"Wannan littafin na kudi ne ,mai bukata karanta shi zai tura 500 ta wannan account number din 1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an tura sai a turawa wannan number alert +234 803 238 4602 domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne . "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi za'a iya tuntu'bar Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos lace da kamfala ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da chiganvy, voil lace duk akan farashi mai sauki ,ga mai bukatar siyan ɗaya ko sari yayi magana ta wannan number 08059623096.
"Ya subhanallah .." ya fada a natse yana had'eta da jikinsa, jin diran dukiyar fulaninta akan lafiyayyen qirjinsa yasa shi saurin dauke numfashi tare da hadiye wani yawu ya tsareta da kyawawan Idanunshi yana mata kallon tsab , sanye take cikin riga da siket , rigar ta ɗan kamata dan har ta fidda shape din brest dinta kanta babu d'ankwali kamar koda yaushe , ganin yadda ya tsura mata Idanunshi masu matukar tasiri a gangar jikinta yana kallonta yasa a hankali ta soma ja da baya tana cewa" sa...sannu " a tunaninta laifi tayi masa yasa yake hukuntata da waɗan nan idanuwan nasa masu firgitarwa" .
a natse ta soma daidaita natsuwarta da numfashinta dake kokuwar barin gangar jikinta tana ƙoƙarin ra'bawa ta gefensa dan shiga d'akin mumy , yayi hanzarin fixgota ya sake had'eta da qirjinsa yana sauke numfashi kana ya soma tafiya daita a hankali take gabanta ya shiga dokawar daya saba a duk sanda suka hadu dashi, sai faman waige waige take da idanu cike da fargaban kar wani ya gansu makale da juna ."
kai tsaye d'akinta ya shiga daita ya maida kofar ya rufe tare da murd'a key ya jingina bayansa da kofar tare da zagaye kugunta da hannuwansa duka suna fuskarta juna ,shiru tayi tana binsa da kallon mamaki ,gaba-daya ya sake canza mata fiye da sauran lokutan baya, a yanzu sai dai idan basu haɗu da juna ba amman kiri kiri yake nuna mata mahimmancinta
garesa , ita data ɗauka shareta zai yi idan sun sauka a kasar yaji da hidimar gabansa data amaryarsa mai shirin zuwa sai kuma taga saɓanin haka ."
Jiki a sanyaye tayi Kasa da kanta ta sunkuyar dan tasan babu tantama laifi tayi masa tunda gashi har lokacin yaki magana jin shiru yayi yawa yasa ta d'agowa taga abinda yake tsaye rike daita ,still ita din yake kallo sai dai wannan karon fuskarsa a hade tamkar hadari idanuwanta suka shiga cikin nata da sauri ta janye yayinda jikinta ya kama rawa nan take tsoro ya shigeta cike da in Ina tace "yi ..ha ..kauri "me kika yi da kike bada hakuri ?,ya tambayeta yana sake tsare da Idanunshi , ita kanta bazata ce ga laifinta ba ta dai bashi hakuri ne ganin irin kallon da yake mata mai dauke data aika laifi , kafafunta suka yi mata nauyi sakamakon tsayuwar da tayi , jikinta ya cigaba da rawa ta soma yin kasa zata zube kasa bisa gwiwowinta yayi saurin rikota gam ya sake tarairayota ta shige jikinsa gaba-daya tana sake daidaita natsuwarta bata ankara ba taji ya ɗauketa cak bai direta akoina ba sai akan gadonta ya zaunar daita tare da janyo kujerar stood din mirrow ya zauna yana fuskantar ta sunkuyar da kanta zuciyarta na dokawa .
ya tsurawa fuskarta ido yana kallon yadda numfashinta ke fita da sauri sauri "me yasa kike son barin kanki babu d'ankwali alhalin kinsan gidan nan gidan mutane ne ?, tayi shiru tana sauke numfashi da kyar tana wasa da yatsun hannunta " ina da tsananin kishin iyalina kisna, karki bari na sake ganinki babu d'ankwali atakaice wannan ya zamo karo na karshe idan ba haka zan canza miki " . ta d'ago kanta da sauri tana zaro masa idanu wanda yaji kamar ya sume a zaunen da yake a gabanta a hankali tace "inshallahu zan yi kokari .."ba wai zakiyi kokari ba, ki daina gaba-daya dan banaso ya faɗa tare da matsowa sosai ya had'eta da jikinsa ta lumshe idanunta On-expecting yaji saukar bakinta akan nasa tana wasa da lip's dinsa before he know it ta haɗe bakinsu guri daya lumshe Idanunshi yayi a hankali sannan ya fara tsotsan bakinta cikin wani irin salo baya ji baya gani kamar daman jira yake ,sosai ta sake shigewa jikinsa tana shakar dadaddan kamshin turarensa mai sanyaya zuciya gbdy kisna ta soma d'auke wuta