Showing 102001 words to 105000 words out of 495987 words

Chapter 35 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

sauke naunauyen ajiyar zuciya sannan ta kalleta "tunanin auren ya Aliyu nake aunty bansan ya komawar rayuwata zata koma ba idan nawal ta shigo gidan nan wallahi har na fara tausayin kaina saboda ba karamin so yake wa yarinyar ba "Mai nawal ta fiki ilimi kyau ko nasaba ko kudi da zaki shiga damuwa akan shigowarta "?"Ki bani amsar tambayoyina numfashi ta sake saukewa ta tsurawa yar'uwata kuma matar yayanta uwa guda uba guda ido sannan ta girgiza mata kai "bata fini ko daya ba sai da munanan kalamansa gareni yana sani jin kamar tafi ni komai tunda ita yana sonta "

"Ciwon rashin sonki shine babbar matsala da zai kawowa rayuwarki shamaki sai dai kisani kowa ne dan adam akwai ciwo acikin rayuwarsa kawo kunnenki kiji wani abu kisna ta mika mata kunnenta murmushi ne ya subuce mata "babu abinda ban masa ba aunty har takai ta kawo ma daidai towel baya son ganina dashi hatta kwanciya guri daya baya yi dani duk abinda nasan zanyi dan na janyosa gareni nayi amman yaki ni gara kawai ayi ayi auren na cigaba da zaman biyayyar da naki yiwa iyayena a tun farko".
"Ai duk kece kika cutar da kanki kisna "uhmmm ta sauke numfashi karki tuna min abinda ya faru aunty wallahi nasani shiyasa wani lokacin idan yayi min wani abu konaji haushinsa sai na dawo na huce "Kinga share tunaninsa da tunanin aurensa taso muje muyi kallon kwallo ta kamo hannunta suka fito zuwa filin kwallo ."

Tun kafin su karaso kisna ta hango Aliyu da Samir sun hada gumi da sauri ta juya" ina kuma zaki ? inji cewar aunty zee "ruwa zan dauko musu ko cikakken minti biyar batayi ba ta dawo hannuta rike da roban ruwa guda biyu da kananan towel ta mikawa aunty zee daya sannan suka karaso gurin a daidai lokacin da Samir ke kokarin cinye Aliyu yayi saurin kwance kwallon da ƙafarsa Aunty zee ta dauki husir ta hura tana murmushi "to ku huta haka dan da alamun babu wanda yaci suka tsaya suna fidda numfashi rike da kugu, aunty zeey ta karasa kusa da mijinta ta shiga goge masa fuska zuwa wuyansa ..."

Hakan yasa kisna cikin sanyi jiki ta karasa kusa da Aliyu ta kai hannu daidai kunnesa zata goge masa fuskarsa dake tsiysyar gumi ya juyo ya watsa mata idanunsa masu matukar kyau da haske take gabanta ya shiga dokawa duk ta daburce taji kamar ta saki towel din ta falla da gudu . hannu ya kai ya amshi towel din hannunta idanunshi na kanta ya soma goge fuskarsa bayan ya gama ya mika mata , ita kuma ta mika masa roban ruwa saɓanin aunty zee da a baki ta bawa ya Samir ya sha.

tun daya d'aura bakinsa akan goran ruwan bai sauke ba sai daya sha rabi sannan ya mika mata sauran suka ci-gaba da buga kwallo yayinda su kuma suka samu guri suka zauna a gefe akan fararen kujeru suna Kallonsu a hankali kisna ta tsurawa mijinta ido tana kallon yadda yake sarrafa kwallo kamar dan shi Allah ya haliccesa duk wani siffar karfi dake jikinsa ta gama bayyana burinsa kawai ya cinye Samir cikin sauki , yadda surar jikinsa take cike da karfi haka yake da mazakunta, karfi garesa kamar doki , sautin muryar aunty zee da ya karade gurin ya dawo da kisna daga duniyar tunani" Samir isa goal ta rungumeshi ajikinta tana murna "Allah yayi yau Samir ya cinye ya Aliyu ...."

Aliyu dake tsaye rike da kugunsa da hannunwansa duka yaja dogon tsaki yana kallon kisna dake dafe da goshinta tana kallonsa dan sam bata ji dadin cinyesa da Samir yayi ba shi da yake bugawa wasa kasa da kasa kuma ya cinye har yanzu da yake kan ganiyar buga kwallo babu kasar datayi nasarar cinyesa sai wannan karon da Samir ya lashe aunty zee ta sake hura husir "baby ka kara masa daya dan Allah "aliyu ya haɗe rai bazan yi ba ,a tunda kika dad'd'ako min wannan nasan bazan yi nasara ba ya juya fuuuuuu a zuciye ya soma tafiya Kisna tayi saurin d'agowa tare da dafe kirjinta idanunta suka cicciko da ruwan hawaye "ke dan Allah meye abun kuka "? "Ki barta hawayen ne suka mata yawa inji ya Samir take ta maida kukanta tana sauke numfashi tare da tsuke karamin bakinta tana shesheka sannan ta mike ,tare suka jero suka fito daga filin kwallo suna fitowa haraban gidan ya fito sanye da riga pink da gajeren wando iya gwiwar ya nufi gurin motarsa escort d'insa na ganinsa suka taso yayi saurin daga musu hannu take suka kame ya danna mukulin mota haɗe da bude murfin ya shiga mai gadi ya bude masa ya fita a guje ..

Ganin yadda ya fige motar da gudun maseefa Yasa kisna fashewa da wani kukan mai cin ranta , hankalinta yayi matukar tashi tsoro tattare da fargaba ne sukayi nasarar lullube ilahirin jikinta, abubuwan da yake mata sun fara isarta amman ta rasa yadda za'tayi dashi ita meye laifinta ita tace samir ya cinyesa ko me"? takaicin haka yasa ta durkushe bisa gwiwowinta ta kife kanta bisa cinyoyinta tana sake risgar kuka mai cin rai da suma zuciyar ma'abocin sauraro har aunty zee zata mata magana Samir ya dakatar daita "ki tashi ki shiga ciki kin dai san halin zuciyarsa ba karamin aikinsa bane ya dawo ya sameki agurin nan ya kara miki da duka , yana gama fadar haka ya ja hannun aunty zee sukayi bangarensu .."
A hankali ta mike ta shiga part d'inta tana goge hawaye kai tsaye kitchen ta shiga ranar ma bai ci abincinta ba haka bai yarda ta kusanci inda yake ba dan har gargadi yayi ma tare da rantsuwa "wallahil azim idan na farka na jiki ajikina ko kusa dani sai na miki abinda har ki mutu bazaki manta dani ba tasan shi tasan halinsa shiyasa tana kammala abubuwanta ta kama kanta ta kwanta akan kujera.."

********

Bayan wata uku

Duk wani abinda za'a bukata na kayan auren nawal Aliyu yayi ya sakarwa aunty zee kudi masu yawa domin hada kayan lefe koda ta tambayeshi na kisna cewa yayi bazai mata ba har zatace bazata haɗa masa ba sai taga rashin dacewar hakan , duk abinda ya kama tun daga kan dogayen rigunan da takalma da jakakkuna turaruka anan egypt ta siya ,ta tura kudin atamfofi da lesina da wasu abubuwan daza'a bukata negeria tunda can za'a tura kayan lefen dan amarya ma tuni tana Nigeria safy tazo ganin kayan lefe tayi mamakin bata ga na kisna ba, ba tayi kwaron baki ba ta tambaya aunty zee "ina kayan kisna na fadar kishiya .. "?shiru sukahi mata gabadaya dan rasa abinda zasu faɗa mata "tambayarku nake kun min shiru ina kayan kisna ko ita bazai mata komai ba "?Kisna dake kwance tana tunani ta yunkura ta mike zaune "bai min ba kuma ban damu ba saboda har yanzu ina da tarin kayan da ban yi amfani dashi ba "gaskiya wannan ba adalci bane ke kuma ba hujja bane dan kina da kayan da zakiyi amfani dasu ,yau ace Aliyu bashi da kudin da zai siya muku ku biyu ne sai ki ɗauki hakuri amman yana da ninkisu da ko mata dari zai aura a rana daya zai iya hada musu kayan lefe, gaskiya aunty zee ban ji dadi ba ya kuna kallon yadda Aliyu ke wulakanta kisna amman ku kasa ɗaukar mataki akanshi sai ma wani lalla'bashi kuke sai ya kasheta kuce zakuyi kuka " idanun kisna ya cika da hawaye , aunty zee ta sauke numfashi tana cewa "safy kenan bazaki fahimta ba, lallashinsa shine mafi alkhairi idan aka yi wani abu na ɓacin rai idan dady ji zai iya janyo gagarumar matsala wannan auren iyayenmu na murna dashi fiyye da kowani aure babu yadda zamuyi duk yadda ya tsara lamarin gidansa haka zata hakura .."

"Hakuri hakuri hakuri kullum shi ke kashe mata ko saka su kamuwa da wata mummunar cuta safy ta fada cikin ɓacin rai "karki manta hakuri shine jigon rayuwar duniya Allah yace kuyi hakuri lallai ni ina tare da masu hakuri ,hakurin shi karan kanshi aikin lada ne ba kuma kowa allah yake bawa baiwar hakuri ba inji cewar aunty zee.
"Haka ne Allah ya qara mana hakuri sai dai na dade dasanin kisan na cikin damuwa dan Allah ko zaki iya faɗa min abinda tahi masa har yasa yayi mata irin wannan muguwar tsanar "?
Shiru parloun ya ɗauka babu wanda ya sake furta komai ",ko kuwa ban kai matsayin da zamu iya sanin sirrin juna bane "?Kisna ta kalli aunty zee fuskarta dauke da damuwa safy ta kamo hannu kisna "dan Allah ki daukeni tamkar yaruwarki ina son sani abinda kika wa aliyu da har ya rikeki a zuciyarsa ya kasa hakuri ya kasa manta komai "?"Shiru still tayi ta kasa magana hawaye na kokarin zubo mata bata jin zata iya fadawa wani tahirinta da abinda yasa Aliyu yake mata wulakanci daya ga dama ."


"Ni da zuciya daya nake zaune da mutum kuma Allah ya sakamun jin damuwarki a ciki raina , bana zama da mutum don in yaudareshi ko qin fada mishi damuwata, abu daya na dauka cewan mutunci ya hadaka da mutum tou kuyi zaman haka. Mutunci na kawo yarda da juna wani zubin tana bada amana ma, kuma amana babban amincewa da mutum kesa aba mutum , kuma baya zama me kar6an amana alhalin bashi da kamala, dattaku, girmama na gaba, girmama na qasa, gaskia da haquri da halin mutane , Ina zaune dake tsakanin da Allah ba wai dan mazajenmu na matsayin aminai ba, amma wariyar da kike ta nunamun yau ya qureni wacce ni a wajenki? Shasha? Ko kuwa sakariya wanda zaki dinga 6ata lokaci daita ? Ko kuwa banza kike kallona? Ko mara illimi? Ko mara tunani? Ko mara sanin ya kamata? Ko kuwa yarinya qarama wacce bata san komai ba? Ko wacce bata san meye rayuwa ba? Duk abin da kike nunamin yana kunshe da wannan sannan rashin daukata yadda na daukeki yasa bazaki fadamun ba saboda kila bazan fada miki kiji ba ko bazan baki shawarar da ta dace ba ko kuma zan fallasa sirrinki ga wasu saboda kina mun kallon wawiya wacce bata san me take ba.
"A yau na yarda zaman da muke bashi da anfani kuma zaman da muke bana amana bane in dai bazamu ji damuwar juna ba ,mu bawa juna sharawa ba zaman munafurci ne.
",Wallahi idan na tambayeki damuwarki kika ki fadamun bakisan zafin da nakeji ba amma sai in barki sbd kar in daga miki hankali ko takura miki, babu komai sabon sanayya game da rayuwa dama nasan irinta ,kuma bazan daina aminta da aminta dake ba , kuma bazan daina jin zafin ciwon dake damunki ba a kan Aliyu nagode sosai da yadda kika nunamun matsayina da kuma yadda kike zaune dani na rashin yarda , na hakura da son jin komai dan ko kin bude bakinki qarshe bai wuce kice "bazan gane abinda ya hadaki da mijinki ba " Nagode sosai wlh tunda ta soma magana kisna take kukan zuci dana zahiri safy ta mike tsaye ta dauki jakarta ta rataya zata wuce kisna tayi saurin riko hannunta cikin zafin nama tana kallon aunty zee hawaye na gangaro mata.."

"alamar tayi magana aunty zee tayi mata dan haka a hankali tace " kiyi hakuri ki zauna safy ba wai naki fada miki labarina ba ne dan ina tunanin wani abu ko zaki fallasawa wani illa bana son Tina abubuwan da suka faru dani sannan asalina ni mai zurfin ciki ce bana fadawa kowa damuwata idan ba mutun ne da kanshi ya fuskanci haka ba safy ta zauna tana kallonta cike da tausayawa " safy abinda ya faru dani ciwo ne dake cin zuciya ,ni kaina na kasa yafewa kaina abinda nayi bare ya Aliyu ,damuwa kuwa muddin Aliyu bai sauko daga dokin nakin daya hau ba haka zan kare rayuwata cikin damuwa da garari tunda nasan dan ra'ayin kanshi bazai sakeni ba sai dai idan iyayena ne suka bashi umarni "safy Kowane dan adam akwai ciwon da Allah ke daura masa wani gurgu wani makaho wani kurma da sauran ciwuka da dama amman ni Allah da ya tashi sai ya jarabeni da ciwon kaunar wani halittan mutun a sheakaru goma sha biyar data gabata a lokacin ina jss one ......."

waiwaye ........




Mmn sudais
[7/19, 5:32 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
 CUTAR DA KAI
     💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 17

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, volyal lace  duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.

"Aunty   zee ,  aliyu  sakina  wato  ni  iyayenmu  abu daya ne ,uncle garba  shine  mahaifin aunty  zee , sai  uncle   yahaya  wanda ake kira da  bature  shima yana da   ya'yansa  ,sai haroon  wanda   ya  kasance  mahaifin   Aliyu   sai  salaha   wacce  ta kasance   mahaifiyata    , dukkaninsu   uwa ɗaya uba  ɗaya  suke   gabad'ayasu  hajiya  sakina  ce  ta haifesu wacce  muke  kira da hajiya  kayi   sanadin aure  ne  ya kawota garin lagos  da  zama  ita da mijinta   alhaji sani  sai  dai  asalinsu ita  da  mijinta   zarma  ne  wato  yaren  zabarmawa ,   haifaffun   kauyen   ilo  ne  dake ƙarƙashin   hukumar   bagudo  dake jahar  Kebbi , sunan kakata  ta  gurin uwa nace  shiyasa  ake  kirana  da   kisna  dan boye  sunan  ."

    Alhaji   Sani   dan canji ne  a   unguwar   yaba  dake  kusa  da ojuelegba a garin Lagos ,yayi  rawar  ganin   gurin   bawa  yaransa   ilimi addinin dana  boko  sai  dai karatun  nasu  baya wuce iya   secondary  school yake  dakatar  dasu  ya sanyasu  cikin  irin  sanar da  yake  wato canji, yaransa  maza guda biyu  aikin   canji   suke  ban da  mahaifin   Aliyu  wanda  ya  sakawa ransa son  karya  da son  cin  rayuwar  duniya ,  baya zuwa  aiki  kamar yadda sauran  yan'uwansa  ke ƙoƙarin  ganin sun gina kansu  ,  kullum  shikenan  kwanciya a d'aki  kusa da hajiya kayi ."

Duk  da  wannan kwanciyar  da  yake  baya rasa   kudin  kashewa daga  hannu  yammatan da  yake dasu   kala dabam  dabam   yoroba, Igbo  , hausa  har ma da yarensa  saboda    Allah yayisa  da tsananin  farinjinin    yammata saboda    shararraren kyawun   da  Allah yayi masa   na bugawa a jarida  da  ɗaukar  hankali  kusan kyawunsa Aliyu  ya  d'auko  shi din fari  ne   sol    shi da mahaifiyata   saɓanin jinsin  zarma da mafi yawancinsu bakake ne , suma  asalin   kyawunsu   sun  dauko   ne daga  mahaifiyarsu  dan  hajiya kayi   fara  ce  sol ko digon  baki babu ajikinta haka  shima alhaji sani   fari  ne  sai dai ba sol kamar  hajiya  kayi ba  ,bayan kyau da Allah yayiwa haroon har da tarin ilimin boko domin kuwa ƙwaƙwalwarsa naja sosai dan har schoolaship ya samu zuwa uniLag shi da abokinsa damilola , sai dai Alhaji sani ya hanashi , hatta mahaifin dami sai daya saka baki yace "idan rashin kuɗi ne yasa zai dakatar da karatunsa gwamnatin ce zata dauki nauyin komai amman Alhaji sani yaki yarda yace "shi iya secondary School kawai yake da bukatan yaransa suyi tunda sun iya karatu da rubutu shikenan , haka mahaifin dami ya hakura ya tura d'ansa ."

Hajiya   kayi   tayi fama da   haroon   akan ya tashi  ya  nemi na kanshi kamar  yadda yan'uwansa  ke yi tunda bai samu damar cigaba da karatunsa ba amman   yayi kunnen uwar  shegu  daita  har daga  karshe  itama ta dinga  biye  masa tana  bashi  cikin  kudin  da    manyan  ya'yanta  ke  bata hakan yasa  kyawun

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login