Showing 378001 words to 381000 words out of 495987 words

Chapter 127 - Cutar Kai Book Complete Hausa Novels by Aysha Bagudo.txt

bakwai ya badamasi yayiwa yara hudaba da sunan dady dana mahaifin muradi ,take aunty ummi tace a  dinga kiransu da Aryan da arif  satinsu biyu aka sallamesu zuwa gida ,tun da suka dawo gida yaran basa wani dadewa a hannunta sai idan suna bukatar nono, suna hannu aunty zee da mumy ko masu aikin gida da madu ,sadiq na matukar qaunar yaran, kwanansu Aryan arba'in a duniya amma idan kagansu zakace  sun kai wata uku saboda girman dan suna samun kulawa ta kowani bangare ."




Muna saida ingantattun maganin mata masu kyau da nagarta wanda ko da kudinka sai da rabonka tsimi , zumar Mata, gunba, gari insertion,kaza,zakara ,
jigida dadai sauransu.

1.Tsumi Yana saukarwa mace niima Kuma bazataji wuyar jimai ba.

2. Zuma Tana taimakawa wurin Jin sha'awa Kuma itama Tana taimakawa wurin jindadin jima'i.

3.insertion( Dan matsi) daban dabanne akwai Wanda ke matse mace kuma yake saukar da ruwan ni'ima sannan akwai na mallaka , idan ana bukata a tuntubi wannan number
234 815 945 0159..

Mmm Sudais
[7/19, 5:33 PM] +234 803 631 5951: 💗💗💗💗💗💗
CUTAR DA KAI
💖💖💖💖
💗💗💗💗💗💗

Page 57

~TRUE LIFE STORY~

*PAID BOOK*

*AYSHA A BAGUDO*

WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

"Wannan  littafin na kudi ne  ,mai bukata karanta shi  zai  tura 500 ta wannan   account number  din  1438775094 Aishat Abdullahi Access bank ,Idan an  tura sai a turawa wannan number alert  +234 803 238 4602   domin tabbatar da an tura , ko wannan number 08059623096 Idan Kuma vtu za'ayi  sai a tura ta wannan number 08059623096 ,kada ayi vtu a number MTN sannan kada a Kira number mtn ba'a kira dashi only chart ne .  "domin sauraran littafaina sababbi da tsofaffi  za'a iya tuntu'bar  Channel dina ta Hausa bakwai,sannan muna bada sarin Lagos  lace da kamfala  ,Lagos rapa , jaka da takalma, getzner na cotonou da  chiganvy, voil lace Swiss lace   duk akan farashi mai sauki ,ga mai  bukatar  siyan ɗaya ko sari  yayi magana ta wannan number 08059623096.



Tun daga lokacin gbdy mutanen gidan suka sakar mata fuska ,idan aka cire dady wanda ya kasa sakewa daita amman duk sun sake daita wanda ita kanta tasan darajan ƴaƴanta ne ,d'aki guda aka ware mata a sama inda zatayi reinon ƴaƴanta sosai fa kisna ta kama yaranta babu kunya bare tsoron abinda mutane zasu ce dan sosai take jin qaunar ƴaƴanta wanda batayi tsamanin hakan zata faru daita ba a yanzu ji take duk duniya babu wanda ya isa ya rabata dasu koda kuwa ubansu ne .
Haka aunty zee zata sakata gaba tsokana "lallai kisna babu kunya kike wani zakewa gsky ki bani baby nah ko kuma ki bawa mumy dan wannan shine alkwarinmu "sai tayi dariya tace " tunda lokacin da yi nakudarsu kin tayani ko ita mumy ta tayani zee kance "mun tayaki mana tunda muna tsaye bisa kafafunmu har sai da muka ga kin sauka lafiya haka kisna zata raba dare tana faman aikin kallon yaranta tana tunanin rayuwa kafin daga bisani ta tattara komai ta ajiye gefe ta dsukesu daya bayan daya ta d'aurasu a saman ruwan cikinta tana shafa bayansu a haka har bacci ya ɗauketa ."

sannu a hankali har yaran suka cika wata uku a duniya cikin kulawar yan'uwa dana mahaifiyarta gaban kowa take nuna tsananin qaunarsu yayinda su kuma yaran Allah yayi su da kulafucin uwa duk inda take idanunsu na kanta idan shayar dasu take ido cikin ido suke kallonta haka mumy zatayi ta kallonta "lallai duniya daman yaushe mutun zai sha irin wahalar data yace bai son yayansa ? "ina ma yadda take son yaran nan taso ubansu dan ita burinta bai cewa su kasance tare a karkashin inuwa daya ba haka nan tun da yayi mata batun nawal taji babu dadi sai dai shi din ba wanda zata nunawa hakan bane dan muddin tace yarinyar bata mata ba tasan ya barta kenan sai dai tashin zance hakan kuma zai zama rashin adalci dan haka yanzu kusan duk daren duniya bata bacci tana tsaye gurin kai wa Allah kukanta akan idan da sauran zama a tsakaninsu Allah ya daidaitasu , idan babu Allah ya haɗa kowanensu da mafi alkhairi ".duk wannan qulawar da kisna ke nunawa twins lokacin zuciyarta na nan makale da alkwarin musa , jira take yaranta sukai wata shida tayi aurenta tare dasu, su din ƴaƴanta ita kaɗan sannan basu da wani uban daya wuce musa shine zai zame musu uba , tana zaune ta rafka uban tagumi tana kallon yaranta tunani tana aunty zee ta shigo d'akin ta dubeta a tsanake sannan tace "tunanin fa kin wani tasa yara gaba kina kallonsu ko kin fara tunanin yadda zaki komawa mahaifinsu ne ? "Kisna ta ta'be baki tan a girgiza mata kai sannan tace "ko ɗaya babu wannan acikin zuciyata kin taɓa jin idan akace ki aka dawo akace so ? "zuba mata ido kawai aunty zee tayi tana jin zallar ɓacin rai can kuma hawaye ya fara zubo mata "me yasa kisna ? "dan Allah wace irin zuciya gareki me yasa bazaki killace ya'yanki aguri ɗaya ba ?

"sam bana son irin wannan rayuwar da kike muradi wallahi ni bazan iya ba "kina qaunarta ki qaunaci abu biyu atare dani wad'an nan yaran da kuma musa "aikin banza kawai musan da tuni ya mantaki "karki ce haka aunty zee musa bazai taɓa mantawa dani ba ya dai d'aga min kafa ne saboda yana fushi dani akan cikinsu Aryan wanda shi bai san accident bane , amman da sannu zan nemosa muyi aure ". ta karkashe maganar tana murmushin jin dadi .
"idan ma wuta zaki karewar nemosa ki aurensa kije amman ba dan wad'an nan yaran ba dan babu inda zaki dasu , wallahi yanzu na sake yarda da baki da hankali jikin kisna yayi sanyi ta mike ta shiga bayi ita kuma aunty zee ta fita a dakin cike bakinciki bayan wasu sakwanni kisna ta fito ta dauki wayarta tana kiran layinmu sai dai yaki dauka kamar koda yaushe idan ta kira da wayarta sai dai ta kira da wata wayar shima dai yana dauka yaji muryarta zai katse a duk sanda haka ta faru sai zuciyarta ta yini ta kwana tana bugawa da karfin gaske ,amman ita duk dauka take ai fushi yake daita da zarar sun haɗu shinkenan , kullum suna waya da aunty afra wani lokacin ma tana zuwa gurin twins ta wuni tare dasu a gefe daya kuma suna tautauna yadda musa yaki daukar wayar tsawon lokaci "ina yawon jin faduwar gaba akan musa aunty afra, sai dai bana jin zai juya min baya " bazai juya miki baya tunda yana sonki "shine abinda nake tunani amman akwai mamaki da tsoro gurin rashin daukar kirana "to
ke yanzu jiran me kike yi watan yaran nan hudu fa ?" ki hanzarta dan bamu da isashen lokaci "jira nake su sukai wata shida aunty afra Saboda dasu nake son na tafi ". wani kallon rainin hankali afra tayi mata "amman kina da matsala a kwakwaluwarki ko ?
"kema kinsan ruwa da iska ba zai sa abarki kije dasu ko'ina ba "haka kike gani ya'yana ne fa "aunty afra ta zaro ido waje tana kallonta tana mamaki jin abinda tace " lallai ya kamata tasan yadda za'a kisna ta auri musa cikin kankanin lokaci idan ba haka akan yaran nan gaba zata iya komawa gurin mahaifinsu ita kuwa data koma gurin muradi wallahi gara dukkansu su rasa tunda tasan ita babu ita babu shi har abada , tun da ta rasa shi itama bazata rayu dashi ba "kina cika watannki shida ki fito kiyiwa dady magana "kai gaskiya aunty afra rufa min asiri bazan iya ba ni yanzu tsoron dady ma nake ji zan dai san yadda zanyi ".

su Aryan na cika wata shida kisna ta fito da batun aurenta da musa zuciyar alhji marwan ta girgiza sosai da jin maganarta , cike da dakiyar zuciya yace ta tuntubi yaron shi kuma zai wa dady magana lokacin yayi wa dady magana sai gabansa ya yanke ya fadi sai dai ya sanyawa zuciyarsa salama yace " shikenan ai daman komai na hannunka duk abinda kayi daidai ne ya dade yana nazarin abun a zuciyarsa , a kullum yana ɗaukar kisna a matsayin mahaukaciya sai dai wannan karon haukata yafi na kowani lokaci bancin mahaukaciya ce ita tana shayarwa zata d'auko wani aure ya shiga d'akin da suke tana ganinsa tasha jinin jikinta tasan sakonta ya samesa ya isa inda yaran suke kwance ya dauki Aryan ransa a bace ya soma magana kamar zai yi kuka "naji sakonki sai dai ki sani babu inda zaki da yaran nan anan zasu zauna a hannumu Allah ya raya mana su shiyasa har wannan lokacin naki shiedawa mahaifinsu zamansu domin dai nasan bakinki kawai zai kunsa , kuka mai tsanani ta rushe masa dashi "dan girman Allah dady karka rabani dasu auren musa kuma shine abinda yafi dacewa gareni , tunda ko na cigaba da zama bani da wanda zai aureni , ka duba rayuwar aunty afra babu wanda yazo yace zai auret a tunda ta bar gidan ya badamasi ina gani ?" wa zai aureni a yadda kusan garin nan kowa yasan abinda ya faru dani musa ne kawai zai iya aurena da irin rayuwar da nayi ".
"Yanzu kin san ciwo ya'ya ko da har mu iyayenki muke baki umarni kika bi ? "kisani na rigada nagama magana babu inda zaki dasu dan ko bana raye ya'yan nan bazasu yi rayuwar wani gida ba, dan haka tun wuri ki cire wannan aranki "da kuka ta iske mumy a d'aki "zance banza kenan ai gaskiya ya fada miki koni yaushe zan wani yarda ni kaina nafi son yaran akanki dan haka bazan iya zuba ido ki tafi wani gida dasu ba aure dai bazan hanaki ba duk wanda zaki aura ki aura dan shawara ta kare tsakanina dake kema uwa ce yanzu kinsan inda ke miki ciwo " . babu wanda bai ga haukan kisna ba sannan babu yadda aunty zee batayi daita ba akan ta bari yaran su kai shekara daya ko biyu amman taki amincewa ta sakata gaba da kuka babu wanda bai ga haukan kisna ba haka ta karaci kukanta ta hakura ."

*******
Yau tunda ta tashi take jin faduwar gaba haka dai ta sanyawa jikinta kuzari tayiwa yaranta wanka dan mumy ta bar mata yanzu tace ta koya bayan ta shiryarsa ta kwantar dasu ta fada wanka bata dauki lokaci ba saboda kukansu ta fito ta shirya ta sanya yaranta gaba tana kallonsu tana wasa da yatsun hannunsu masu matukar kama dana ubansu duk sanda take kallonsu dole ne mahaifinsu ya fado mata cikin yanayi na shaukin bazata ankara ba sai dai ta shiga tunanin moment dinsu kising dinsa wanda tun tana jurewa har sai ta saka masa kuka yake kyaleta a hakan bata barinsa sai ta kara masa da rashin mutunci duk sanda tunanin yazo mata saurin kawar da tunanin take dan bata son tunosa a rayuwarta aryan ya cire hannunsa ya saka cikin baki aiko ta hau tsotsan hannunsa tana kallonsa tana wasa da kumatsa shi kuma ya wangale mata baki yana murmushin a wasu lokutan idan ta tsinci kanta cikin tsanani damuwa kallon yaranta kadai na sakata cikin farinciki ,data san haka ya'ya suke a zukan iyaye wallahi da bata biyewa zuciyarta ta zubar dana farko ba dafa yanzu yaranta biyar ta tambayi kanta tana murmushi a hankali ta mike still idanuta na kansu ta fara turo gadonsu zuwa kusa da gadonta ta lullubesu tana shafasu da hannunta nan da nan bacci ya daukesu itama ta kwanta dan ta runtsa dan lokacin baccinsu shine lokacin nata ."


*****

Da yammacin ranar asabar tana zaune a dakinta wata kawar fahusat bayarbiya ce ta kirata a waya zumbur kisna ta mike tsaye jikinta na rawa "karki fada min wannan maganar fahusat "dole zan fada miki dan kullum ke kanki a tunya yake kowa na canza ra'ayinsa amman ban dake na dade da ji tun sanda aka fara shirye shirye amman nace na bari yau idan kina son tabbatar da abinda na fada miki kije maternity koro koro zaki ga komai nima zanje idan kinzo sai mu hadu cikin sauri ta ajiye wayar batare data katse ba ta sauya kaya ta sanya doguwar riga milk colour tayi roling kanta da mayafin rigar ta fito cikin sauri tana barwa asabe mai aikin su Aryan ta leka d'akin mumy taga tana lamizi dan haka ta juya ta fice kai tsaye maternity ta nufa tun daga bakin get taga abinda ya bugar mata da zuciya tabbas dai gaskiya ne abinda fahusat ta fada mata domin kuwa hoton musanta ne da wata mata wacce a girme zata girme mata a shekaru an manna ajikin get din na wedding d'auke da sunayensu wani irin gumi ne ya shiga tsatsafo mata a gaba-daya ilahirin jikinta da kyar ta dinga d'aga kafafunta da suka rigada sukayi sanyi ta dinga ratsa cikin mutane har ta shigo inda amarya da ango suke zaune akan kujera sun sha anko din kaya iri daya haka ma ashoke dinsu iri daya , idanun ta tsurawa amarya a kallon da take mata ta fahimci tana dauke ciki nan take gabanta yayi mammunar faduwa a hankali ta dauke idanunta ta maida kan na musa take shima Idanunshi ya kai kanta take gabansa ya yanke ya fadi ya mutsutsuke idanunsa ya budedu stil ita din ce yake kallo a gabansa cikin tsananin tashin hankali sam bai so taji ba bare har tazo gurin dan yasan babu

Chapters

Related Ebooks

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login